Fadilatu bello
Henna,makeup,snacks and female materials
Hmmm ubangiji kaine abin godiya da ka bamu ikon ganin wannan shekarar ya Allah kasa muga fice warta lapiya ya ubangiji ka bamu ikon aikata alkhairi ka kuma sada mu da alkhairan dake cikin ta ya Allah dukkanin abin daya xamo akasin haka ka Nisan tamu dashi ya Allah kadube lamranmu dan girman alqur'aani dan darajar fiyayyen halitta annabi Muhammad (s.a.w)ya rahman ya raheem ya ahadussamad lamyalid walam yulad ya malikul mulki zuljalali wal ikram ya rabbil arshissamawati ya ilahil mun xama masu saba ma umarnin ka a lokuta da dama ya gafururraheem ka yafe mana ya Allah ka jarabbce mu da jaraba wa kala kala ya ilahi kaine maji rokon bayin ka ya Allah kashige mana gaba ya Allah ka kawo mana dauki ya ubangiji na roke ka da sunayen ka kyawawa guda 99 ya salam ka kawo mana dauki a qasarmu ya Allah kaine maji rokon bayin ka ya ya ilahi ka amsa addu'o'in mu ya Allah wa inda sukayi aure a shekarar da ta gabata ubangiji kana su xaman lapiya da farin ciki mai daurewa ya Allah ka a xurta su da xuri'a dayyi ba wa'inda xasu amfani addinin musulunci su tai maki musulmai ubangiji ka karbi ibadunmu ya Allah ka bamu ikon gama wa da duniya lpy ua ubangiji kabamu ikon kyautata wa iyayen mu da kuma yi musu biyayya ya Allah kasa albarka acikin rayuwar ya Allah ka ganar damu kana mu ikon aikata dai dai acikin rayuwar mu baki daya ya ilahi wa'inda basuyi aure ba kaba su maxa je nagari ya Allah su kuma maxa Jen kasa matayen su xama nagari agaresu barka da shiga sabuwar shekara 2022 ubangiji yanda ka nuna ma na farkon ta ka nuna mana karshen ta haka ameen ya rabbil alamin 2k21bye bye🙋🙋 2k22💯💯😍❤ insha'allah
31/12/2021
For sale
TGIF to all Muslims ummah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna