Abubakar Sabiu musa

Abubakar Sabiu musa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar Sabiu musa, Health/Beauty, Zabin Zaria, Kaduna.

11/03/2026

LAILATUL QADR...✨❤️

"Ibadah A Cikinta Yafi Ibadan Wata Dubu".

-Inji Allah {T}🌹

11/03/2026

Narantse Da Girman Allah Jikinsa Baya Datti, Girgije Ne Yake Masa Inuwa, Ba'a Iya Ƙure Masa Kallo Saboda Kwarjininsa [Saw] 💙

10/03/2026

Yaƙin Iran yazo ƙarshe, saboda america tayi nasara kan Iran da masu goyon bayanta

Ƙasar Iran sunso su karɓe yankin gabas ta tsakiya, sai Allah yasa na farga, na ceto yankin daga Iran

Wannan kyakkyawan aikin kaɗai zai shigar dani aljannah

Cewar Donald Trump
Shugaban America

09/03/2026

Jin Jina ga Sayyada Aminatu Mahaifiyar Annabi Muhammad S.A.W
Itace ta Can Canci Godiya.
Ranar Mata ta Duniya.

04/03/2026

Hakadai kullum Abu yake tafiya sai dai ita gaskiya Guda dayache ALLAH ya kara kwarin gwiwaallam

15/02/2026
13/02/2026

Happy Friday Days

13/02/2026
13/02/2026

Wallahi ina sonka habibullah
🙏🙏😭🙏🙏😭
S A W

TikTok · ahmadayisalati 10/02/2026

TikTok · ahmadayisalati 34.5K likes, 1358 comments. Check out ahmadayisalati’s video.

27/01/2025

Alhamdulilah
Masha Allah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Zabin Zaria
Kaduna