Daraja TAFI KUDI

Daraja TAFI KUDI

Share

Social media

17/10/2023

Military And Paramilitary Rimi Association.

Assalamu Alaikum. Wannan ƙungiya mai albarka mai suna a sama tana mai farin cikin gayyatar ƴan Ƙaramar Hukumar Rimi masu sha'awar aikin Force, manufar taron shine wayar da kai yadda neman aikin da kuma yadda ake wajan screening. sannan, tana gayyatar ƴan uwa masu amfani da kafar sada zumunta ta yanar gizo Facebook, What'app, Twitter, Instagram.

In Shaa Allahu, Ƙungiyar zata gudanar taron ranar Alhamis 19/10/2023 da misalin ƙarfe 4:30 na yamma anan Makarantar Firamare ta bene dake Ƙofar Yamma, Rimi.

domin Karin bayani a tuntubi Muhammadu Rimi

Photos from Daraja TAFI KUDI's post 14/09/2023

DARAJA TAFI KUDI?
OFFICIALS
Mana ma al.ummar barka da safiya allah madaukakin sarki yayima jagoranci cikin lamarin mu na yau da kullum

Ku kasan che damu members ah Wannan page namu domin samun labari akan halinda nigerai take ciki da kuma yanayin da shuwagabanni suke mulkin su cikin al.umma

Daraja tafi kudi

13/09/2023

Allahamdililahi ala kulli halim dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah madaukakin sarki mai kowa mai komai yau cikin ikon allah mun bude page
Namu mai suna
DARAJA TAFI KUDI

Page namu zamuyi kokari sosai wajan
Kawo maku sahihin labari akan al.aumma da abin da yashafi kawo ma gari chi gaba sosai da wayar ma matasa kai wajan fanninn siyasa da sauran su wannan page hadaka che da kwararrin ya media domin tsaftace kowane kalar zance ne

Pls following my page to get new updates about life

13/09/2023

DARAJAH TAFI KUDI

Rubutun Mu Kashhi Na Farko (1)✅

HARKAR NEMAN WANI AIKIN FORCE A RIMI TA LALACE. 👮‍♂️

Sobada haka ne muke kira ga masu madafin iko dasu waiwayi wannan fanni domin kawo cigaba a cikin wannan karamar hukumar tamu mai alkbarka.

Rabon da'ace yau ga dan rimi local government a gidan SOJA tun 2018 shekara hudu 5 kenan abun bakin cikin kuma duk shekara sai ansamu masuyin appalling sama da mutum 50.

Yan siyasar mu sun gaza ta wannan fannin bugu da kari daga cikin su akwai tsoffin sojoji wanda sunada dama da kuma alfarma a gidan soja amma mu wannan alfarmar da kuma dama batayi mana amfani ba

A wannan shekara 2023 karamar hukumar rimi ta Dan samu wasu Ma Aikatan Amma tashafe lokaci Mai tsawo tana komawa baya akan Neman Aikin Force

Kusani bawai wa'anda keda damar dauka ko hanya ke bamudasu ba ranshi kishi ne da kuma rashin yin magana da bamuyi kada ace munyi laifi.

Da wannan ne muka mika kokon barar mu ga masu madafin iko na wannan karamar hukumar dasu dubi wannan sashen domin kowa cigaba

SGND :
CHIARMAN
Sheikh Khamal Adam
SECRETARY
Mubarak Nura Jikan Inna
P.R.O 1
Abba Nuhu Imam

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Bakin Gawon Yan Sanda Rimi Local Government
Kaduna