Gyaran Jiki Kimanki
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gyaran Jiki Kimanki, Health/Beauty, Nigerian airforce base Mando, Kaduna.
Assalamalaikum, ki gyara Jikinki martabanki a idon mijinki
*Gyaran Jikinki Kimanki domin burge me gidanki.
*shawara ga mata ma'aurata da en'mata.
* magunguna a musulunci.
*ka gayyato kan warka, matar ka domin karuwa da sirukan kula da jikinta. .
Idan kina fama da kurajan fuska kuma kin rasa yadda zaki magance matsalan to ga wannan
Ganyan dalbejiya tsirune me albarka wanda ko Ina Zaki iya samun shi, amma wasu basun amfanin shi ba.
Akwai sirri me din bin yawa a cikin wannan ganyan wanda ba kowa yasani ba, amma ga kadan daga ciki.
Idan kurajan fuska sun dameki, ki samu ganyan dalbejiya ki wanke shi sosai saki zuba a tukunya ki tafasa.
Bayan kin tafasa saiki sauke ki samu baho ko roba me kyau, saiki dinga kara kanki tururin yana taba fuskarki kamar yadda ake steam kamar na minti 10 ko 15.
Bayan kin gama sai ki samu ruwan dumi ki wanke fuska,
Idan kin gama saiki samu man zaitun me kyaU ki shafa a fuskar ki wannan zai magance Miki kurajan fuska da cire dattin fuska.
Gyaran Jiki Kimanki
12/09/2025
Wannan shine kayan hadin tea spices ana siyar da komai a gurin masu siyar da spices🙏❤️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna