ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE, Health/Beauty, Kaduna.

27/05/2026

πŸŒ™βœ¨ EID MUBARAK βœ¨πŸŒ™

May the joy of Eid-ul-Adha fill your heart with happiness, peace, and countless blessings.
May Allah accept your sacrifices and reward you with success, good health, and prosperity. πŸ€²πŸ’š

Wishing you and your family a beautiful and blessed Eid celebration.

From all of us at
𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜

12/05/2026

MAGANININ KARFIN AZZAKARI.
Sai asamu Zakarin Dan Akuya Guda bakwai, Zakarin Kurege Guda Bakwai, Zakarin Ayu guda bakwai, Kahon Bajimi Sa, Gagai Fari da Baki guda daya, Saiwar Gaude, Saiwar Jema, Saiwar Tsaure, da kayan yaji dukkansu ban da Tafarnuwa, a hada duk kayan a dakesu wuri daya. Sai a diba dan kadan a ci da Nama Yanka Bakwai.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

To BILLAHILLAZI LA'ILAHA ILLAHUWA, WALLAHI TALLAHI, sai kayi shekara bakwai baka sake ciba, dayan yana aiki kuma zaka iya tarawa da mace 100 a rana zakarinka bai gaji ba.

Ga wadanda basu iya hadawa da kansu ba, suna bukatar hadadde sai su tuntubi:

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

PLS SHARE! PLS SHARE!! PLS SHARE!!!

10/05/2026

MASORO DA NAMIJIN GORO

Ka nemo masoro da namijin goro. Ka yanka namijin goron, sannan ka shanya shi. Idan ya bushe, ka haΙ—a shi da masoro a wuri guda, sannan ka daka su sosai har su zama gari.

Ana amfani da shi ta hanyar sanya rabin Ζ™aramin cokali (half tea spoon) a cikin ruwan dumi mai sugar ko kuma a cikin kunu, sannan a sha bayan kowane kwana biyu β€” ba kullum ba.

Ana amfani da shi domin taimakawa wajen:

β€’ Jiri
β€’ Hajijiya da ciwon kai
β€’ Ciwon gadon baya
β€’ Sanyin jijiyoyin jiki
β€’ Ciwon Ζ™wanΖ™waso
β€’ Ciwon haΖ™ora
β€’ Taimakawa wajen rage shawara
β€’ Ƙara kuzari da sha’awa ga maza da mata

GargaΙ—i:

β€’ Kada a bai wa yara Ζ™anana, saboda yana iya sa saurin balaga.
β€’ Mai fama da matsanancin ciwon hanta ya guji amfani da shi.
β€’ Kada a riΖ™a sha kullum; ana amfani da shi bayan kowane kwana biyu har a samu biyan buΖ™ata.

Muna da magunguna masu inganci domin cututtuka daban-daban. Ku tuntube mu ta inbox ko WhatsApp, za ku ji daΙ—in haΙ—uwa da mu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

07/05/2026

Hadin da zai kara maka karfin gaba dadewa wanke mara da marin shaawa a cikin sauki.

Zaka samu

Kanunfari chokali 1
Dabino wanda bai bushe ba gida 5
Tafarnuwa sili 5
Ruwa kofi 2

Zaa hada a tafasa minti 15 a tace sai asha rabin kofi safe rabi dare, sauran washe gari shima a shanye zuwa kwana 7 Insha Allah hatta marar ka zai wanke maka ita.




𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧π—₯π—”π——π—œπ—§π—œπ—’π—‘π—”π—Ÿ π— π—˜π——π—œπ—–π—œπ—‘π—˜
π‘Šβ„Žπ‘Žπ‘‘π‘ π΄π‘π‘/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
πŸ„²πŸ„ΎπŸ„ΌπŸ„ΌπŸ„΄πŸ„½πŸ…ƒ, πŸ…‚πŸ„·πŸ„°πŸ…πŸ„΄, πŸ„»πŸ„ΈπŸ„ΊπŸ„΄.

23/04/2026

MAGANIN SANYI

Asami: ganyen duman rafi da saiwarsa,
mazarkwaila.

Yadda ake hadawa:
a cikin tafin hannu biyu, sai a saiwarsa, kuma a damΖ™e hannu Ι—aya, mazarkwaila kifi Ι—aya.

A wanke su, sannan a adakasu. Bayan haka, azuba su a tukunya tare da ruwa, liter 3. A dafa har sai ya dahu.
yadda ake shan sa

ana shan Ζ™aramar kofin sau biyu a rana, safe da yamma. Insha Allah, za a samu sauΖ™i.

AYI SHARE....

22/04/2026

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

20/04/2026
27/03/2026

AMFANIN KITSIN DAMO

Bangaren Mata: Ana amfani da shi wajen kara ni'ima, matse gaba, da kuma taimaka wa mace wajen jin dadin saduwa.

Bangaren Maza: Yana taimakawa wajen kara karfin jiki, juriya, da kuma nisan zango lokacin saduwa.

Maganin Basir: Ana amfani da shi wajen shafawa a inda basir mai tsuro yake domin magance shi.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

Maganin Sanyi: Ana kallonsa a matsayin maganin da ke fitar da sanyin jiki.

Mallaka: Wasu suna amfani da shi a matsayin wani bangare na sirrin zamantakewar aure (mallaka) tsakanin mata da miji.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

Yadda ake amfani da shi:
Yawancin lokaci ana narka shi ya zama mai, ko kuma a hada shi da wasu sinadaran k**ar man ayu ko man damo domin samun sak**ako mafi kyau.

Ana iya shafawa a jiki ko amfani da shi ta wasu hanyoyin na gargajiya k**ar yadda kwararrun maganin gargajiya s**a bayyana.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

25/03/2026

AMFANIN CITTA GUDA 7 DA YA KAMATA KOWA YA SANI

1- Yana taimakawa wajen rage zafi: Citta tana da sinadarin gingerol wanda yake taimakawa wajen rage zafin jiki da kuma ciwon tsoka.

2- Taimako wajen narkewar abinci: Citta tana taimakawa wajen narkewar abinci cikin sauri, musamman ga wadanda ke fama da ciwon ciki ko rashin narkewar abinci.

3- Taimakawa wajen rage kasala: Citta tana dauke da sinadarai masu karfi da ke taimakawa wajen inganta karfin jiki da rage gajiya.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

4- Yana taimakawa wajen magance mura da sanyi: Citta tana da sinadarai da ke taimakawa wajen saukaka mura da sanyi, ta hanyar kashe kwayoyin cuta da inganta numfashi.

5- Kariya daga ciwon zuciya: Citta tana taimakawa wajen rage yawan cholesterol a jini, wanda hakan ke taimakawa wajen rage hadarin kamuwa da ciwon zuciya.

6-Rage ciwon kai: Citta na dauke da sinadarai da ke taimakawa wajen rage ciwon kai, musamman ciwon kai na migraine.

7- Maganin bushewar fata da gashinan kai: Ana iya amfani da citta wajen kula da fata da gashinan kai, domin tana da sinadarai masu kyau don karfafa fata da gashinan kai.

Hakanan, za a iya amfani da ita cikin shayi ko a haΙ—a ta da sauran kayan lambu don samun fa'ida.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

12/02/2026

Alamomin Infection na Farji da Mata Da Yawa Basu Sani Ba!
KARIN BAYANI:
Fitar farin abu mai k**a da madara, kaikayi, zafi ko radadi a farji na iya zama alamar Vaginal Yeast Infection (Candidiasis).

Wannan matsala na iya faruwa saboda:
1-Amfani da sabulai masu Ζ™arfi ko sinadaran wanki
2- Shan antibiotics da yawa
3- Yawan sikari a jiki
4- Rigar ciki mai matse jiki ko mai hana iska
5- Rashin tsafta ko yawan danshi a farji
Idan ba a kula da wuri ba, infection na iya jawo matsaloli ga lafiyar mace da jin daΙ—in auratayya.

Akwai hanyoyin kariya da magunguna masu taimakawa wajen magance wannan matsala.

Domin neman shawara ko bayani:
08051115383
08036066553
08093651535

Facebook: ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
Instagram: ...

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kaduna