AMAH ZUZU GURL Collection

AMAH ZUZU GURL Collection

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AMAH ZUZU GURL Collection, Health/Beauty, Kawo kaduna state, Kaduna.

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

My people ga sauqi Kuma ,kunsanfa Zuzu farincikin ku shine nata inkina buqatan amiki a Sha Ani ko sana a just dm me

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Gakuma fresh eggs
5400 per crate kuyi ordering kafin mutanen damukadiba sucika

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Available gamsu siyan sari ko daidai at affordable price
Kaduna state kawo dm for price kafin ayi wuff Dana wannnan satin

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Girkin Sha Ani
Suna
Biki
Sauka
Graduation da sauransu
Amah Zuzu gurl collection munashirye domin qayatarda customers dinmu

22/10/2024

Business Dina still Ina qarafadamuku iya na kaduna ne da kewayenta saboda wasu kwararan dalilay but if you are interested Amma kanada nisa dm me za a San yanda za ayi
Gamasu cewa Zuzu yakamata mutanen social media suqaru da hajarki to na wuntsilo da qarfina jnama kowa fatan alkhairi

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Ina matan da ake kashemusu zuciya akan sana a musamman kiwon kifi matadaya suna cewa kiwonshi beyuyuwa cikin gida a qaramin Abu Kay harmada maza to ni Zuzu nace qaryane hajiyata if you are interested just dm me , I assure you sekinmin godiya zankoyamiki yanda ake kiwon su kyauta zankuma saydamiki harda abincinsu nakikaway gwadawane

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Ina Yan habyby ya Yaya yangatan daddy da mummy idan kinaso kifito kema cikin sahun manyan mata Yan qwalisa
Ina amaren qarshen shekara ga damatasamu kaway kimin magana angama , but ammafa kaduna state only nake available

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Siyan dai dai lo sari
Available game buqata dm for lrice

Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024
Photos from AMAH ZUZU GURL Collection's post 22/10/2024

Thank you, Buenos Aires. São Paulo, you’re up tonight 😎🤘

📸: Gonzalo Lopez Photography

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

Kawo Kaduna State
Kaduna