Galadiman Giwa
promoting peaceful coexistence among the common people.
SHAWARA.
Idan kana bibiyar halinda Nigeria da manyan kasar nan ke gudanar da aiyukan su, Wallahi sai ka zama kamar kwallo a cikin fiki!
Don haka babu abunda ya kamace mu a daidai wannan lokacin fiye da wadannan abubuwan da zan lissafo:
1) Mu nemi ilimi mu bauta wa Allah kamar yadda ya umarce mu da mu bauta mashi.
2) Mu yawaita addua zabin alkhairi ba abun da muke so ba.
3) Mu zama masu tunani da hangen nesa ba yanzu ba a hidimar mu ta rayuwa.
4) Mu zamo masu kyautatawa juna zato tareda fatan alkhairi.
Allah yasa mu dace, ya zaba mana shuwagabanni masu alkhairi.
Amin
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un.
Yanzu nake ganin sanarwa na Rasuwar daya daga cikin Manya a cikin garin Giwa Alh. Lawal Maiwada. Allah ya gafarta mashi yasa aljanna tazam makoma a gareshi.
Iyalai, yan uwa da abokan arziki Allah ya bamu ikon jure rashin sa, Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna