Digital skills by isah

Digital skills by isah

Share

This is Digital skills of marketing I’m a professional graphic designer I teach in a simple strategy.

13/02/2025

BARKA DA ZUWA ALL MEMBERS* ✨

👉 Ina masu son ilmi mai amfani 🔥

Ina masuson koyar yadda ake iya larabci sosai da sanin kalmomin larabci na vocabularies
Da iya karanta littafi tare da iya fassarawa, hade da iya fassara ma,anonin qur’ani

Wannan classes din ba karamin garabasa bane gareku ,
Wannan zai kasance ne na musamman ga masu sha,awar fara iya larabci sosai for beginners,and advanced learners.

👉 Ina masuson koyar sabuwar tsarin koyar ilmin larabci online da sanin yanda zaka iya fassara qur’ani da hadisai Gurantee?

(Ba tareda shan wahala bah) 🤔

👉 Kuma ina mutanen da sukeson koyar sahihiyar hanyan koyar limin addini a online kana gidan ka/ki zaka Koyi ilimomi masu matukar amfani gareka duniya da lahira
Ta yanda
Zaka iya

1️⃣ Dogoro da kai wajen iya karantar da wanin ka/ki

2️⃣ Taimakawa ƴan uwa wajen faidan tar dasu ilmin kaidojin Larabci da wasu ilmomin ma .

3️⃣ ilmin nahwu

4️⃣ ilmin fara iya larabci tare da sanin ma,nonin ko wani kalma a larabci

5️⃣ Dadai sauran abubuwa dazaku ji a class ɗin

Duk cikin shekara ɗaya (1) kacal Idan ka/ki dage da kokari da bin kaidojin da zamu zayyana akan karatun in Sha Allah zaka/ki iya larabci da kuma iya karanta ka fassara? 💯

Sai dai ajin zai kasance ne na na biya ko wani wata
Akwai kudin registration
Sannan akwai kudin da za,a dinga biya wata wata ,

Dalilin dayasa muka sa kudi saboda wasu mutanen Idan aka ce musu free class Ba za su maida hankali Akan karatun ba , amma Idan ana biya hakan zai basu daman motivation sosai wajen sanin muhimmancin karatun saboda biya sukayi
Don haka ku dage a fara class din nan da ku .
Masu son shiga group din su dannan link din domin antayawa cikin group din mai albarka…

chat.whatsapp.com

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kaduna
800283