UWAR GIDA
sunana Hassana Sani,haifaffiyar garin Kaduna,daliba,yar kasuwa,matar Aure
Assalamu alaikum
Barkanmu da dare.
Yanayin yayi dadi albarkacin rahmar da Allah ya saukar mana dashi na ruwan sama
Allah ya bamu damina mai albarka.
Yadda muka ga farkon sa lafiya Allah ya sa muga karshensa lafiya.
Ameen
03/04/2026
Da labari! Da labari!! Da labari!!!
Inji alkali Zaria.
Ashe mahaukata ma Akwai matsorata a cikinsu kawai na je shago siyayya sai ga wani mahaukaci ya zo siyayya sai a ace na mikamai
Kawai yace wai tsoron hannu na yake yi saboda nayi lallen zane baki.
Barka da juma'a
Allah ya albarkaci rayuwar mu.
Muna siyar da DATA mai inganci ga sauki
Sannan kuma muna adashin kayan kicin
Call or WhatsApp 08142973940
29/03/2026
Assalamu alaikum Barkan mu da dare
KoAssalamu alaikum Barkan mu da rana
Muna adashin kayan kicin
Assalamu alaikum
Mun sallah lafiya
Allah ya maimaita mana. Ameen
Assalamu alaikum inama kowa fatan alkairi, wannan shafi na budeshi domin wayar da kan Uwar gida.ndg inama kowa fatan alkairi
Click here to claim your Sponsored Listing.