Matashin Arewa Ina ka dosa

Matashin Arewa Ina ka dosa

Share

Makomar Mu matasa A siyasa

13/12/2025
10/12/2025

Wannan hotan kadai ka iya tina maka wani yana yi mai dadi lokacin da mutane suke chikn mutunta juna, Allah yasa mu gama lfy Ameen.

09/12/2025

Karka Katsa sai kudi sunzo maka daga sama, work for them first Mr easy 👍😊

08/12/2025

Ameen Ya Allah

07/12/2025

Ya kamata ya zuwa yanzu ace Malam kayi hankali kasan, kuma suye ya kamata su zama shugaban ni

04/12/2025

Matsayin karatun Yan Arewa A Halin yanzu

04/12/2025

Kayi kokari kayi Ilimi yakai Matsahi Dan Nigeria, sannan kasan wane ne kai 🤝

03/12/2025

Da Dumi-Dumi Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta bayyana sunayen masu daukar nauyin ta’addanci da ’yan bindiga

Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta bayyana sunayen masu daukar nauyin ta’addanci da ’yan fashi da makami a Najeriya.

Jaridar TheCable ta rawaito majalisar ta ɗauki wannan matsaya ne a zaman ta na ranar Laraba bayan ta amince da rahoton tattaunawar tsaro da ta gudanar makon da ya gabata.

02/12/2025

Wannan duk Aikin Na Matasa ne Dattijai keyi Musu.

02/12/2025

Wani dillinger ne yasa Badaru Qjiye muka min sa..
Ku ma kubajiye mana dalilan ku a comment section ......👍

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Northern
Kaduna
800283