Sirrin rike miji

Sirrin rike miji

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin rike miji, Health/Beauty, Kano, Kano Outlying.

Photos from Sirrin rike miji's post 24/08/2022
24/08/2022

*SIRRIN RIKE MIJI*=========Toh zaki mana voice na muryar ki dan musan dawa muke magana sabo da akwai group na maza daban da na mata daban kuma bama gane maza ko mata sai munji murya amma kuyi hakuri da wannan irin dokokin namu daga naku *mustapha sirrin rike miji* *08064905552*

Photos from Sirrin rike miji's post 06/08/2022

Gamu ayau ma

05/08/2022

*SIRRIN RIKE MIJI*. .................. *WHATSAPP GROUP 08064905552*:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::TUSAR GABAN MACE (QUEEFING KO VAGINAL GAS)
Tusar gaban mace: itace fitar da wani iska musamman lokocin
jima'i da mijinta, ko idan tayi wani motsin sai taji gabanta yana
fitar da wani iska harda kara k**ar tusa.
Dalilan da suke kawo wannan tusar gaban sun hada da:
1- Pelvic floor weakness : Sakewar naman cikin farji, idan naman
cikin farjin mace ya sake yayi zududu baya iya rike abu yakan
kawo wannan matsala.
2- Infection : Shigar kwayar cuta bangaren da ya shafi magaifa
ko mafitsara shima yakan haifar da wannan matsala.
3- Feminine hygiene products : chuse-chusen kayan mata, da
wassu sabulai marasa asali domin sarkake farji ko matse shi
yakan haifar da wannan matsalar.
4- Inserting an object in the va**na : tura wani abun da ba
muhallin sa ba suwa cikin farji yakan kawo wannan matsalar.
5- Menopause : Wassu matan suna fuskantar wannan matsalar
idan lokocin dauke jinin al'adar su yayi, shekaru arba'in da biyar
zuwa sama.
6- Vaginal Fistulas : Wannan idan akan samu tazara ko wata
kofar tsakanin hanyoyin da ta hada farji, mafitsara da wajen
kashi akan samu wannan matsalar.
Sai Kuma wassu hallayar mu da take taimaka wajen kawo
wannan matsalar:
1- Zama a kasa cikin A.C ba wando kuma a kan tiles.
2- Yawo ba takalmi musammanma a AC kuma kan tiles.
3- Kwanciya ki kunna fanka kuma ba wando a jikinki.
4- Rashin yin tsarki da ruwan zafi.
5- Rashin yin tsarki bayan gama jima'i. Wato barin sparm ya
kwana a jikinki ba tare da yin tsarki ba.
6- Yawan yin maganin mata ba gaira ba dalili.
7- Rashin iya positioning na kwanciyar aure da miji.
8- Zama da fant guda daya tun daga safe har dare sai kaga
mace ta bar fant tun safe har dare yana jikinta tsaban qazanta.
Hanyoyin samun sauki ko waraka:
1- Ayi kokori zuwa asibity domin ganin likita wanda ya kore a
bangaren abinda ya shafi mahaifa (Gynaecologist)
2- A kiyaye dukkanin abinda zai kawo wannan matsalar.
3- Adinga yin

02/08/2022

Sirrin Rike Miji ▶ sirrin rike miji
YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN
KWANCIYA Ki ki makale maigida sosai yayin
daya rungomoki tare da goga masa dukiyar
kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki
tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin
dashi yaddah zai k**a ya dinga tsotsa k**ar
karamin yaro...
2)Hura masa kunne tare da zura masa harshenki
a kunnansa kina yi masa wasa dashi...take
maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin
dadi...
3)Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya
saman bananarsa da hannunki daya,kina wasa da
ita k**ar kina yi masa tafiyar tsutsa take zai fara
kuka kuka ko gurnanin shidewa...
4)Lasar wuyansa zuwa habarsa da haka har ki
dire bakinsa,ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa
da halshenki cikin bakinsa daya hannun kuma kin
tallafo bayansa kina yi masa susa a keuarsa
zuwa kasan wuyansa...sa mai gida tsalle kenan
idan bakiyi sa'aba a hak**a sai yayi releasing
don dadi...
5)Dora mai gida akan kirjinki ki bashi nono yana
tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiyar
tsutsu a kwarmin bayansa daganan ki dire har
matse matsin duwawunsa...ba shakka mai gida
in mai saurin kukane take zai fara yi miki kukan
dadi...
6)Sallama masa kanki tare da cire komai na
jikinki...ki bararraje sosai yayin daya fara
kusantarki...hadi dayi masa 'yan koke koke da
sumbatun dadi koda kuwa ba dadin k**e
jiba..1annan ma na kara narkar da maigida...yasa
ya kara sallama miki kansa da komai nasa,bazaiji
kyashin mallaka miki komai nasa ba, ki zama
Star agurinsa ba tare da kinje gurin boka ko
mallam baX_
KISS
Kiss ya Kasu da yawa, Iri -iri ne.... amma da
yawan Mata Kiss Kala daya s**a iya
Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss
Kala Goma Kafin a Fara S*x, nan fa zai Rikice
yace Ashe yana cikin duhu..
har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin
Ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa.. kullum
sai Abu daya ki ka iya" ¿¿¿¿¿¿¿
"yan uwana ya k**ata mu zamto wayayyu kuma
masu Ilimi a kowanne fanni..
ABUBUWAN DA MACE ZATA KIYAYE KAFIN FARA
KISS
ki tabbatar leban ki y

29/07/2022

DOKOKIN GROUP GIDAN AURE SIRRIN RIKI MIJI
GROUP *08064905552*

? RULES AND REGULATION OF GIDAN AURE SIRRIN RIKI MIJI ?

Assalamu alaikum ga tsare tsaremmu na wannan group...
*GIDAN AURE SIRRIN RIKI MIJI*
Munbude wannan group ne dan mutaimakawa yan uwa mata, muku ilmantar dasu... Muna kowa barka dazuwa munadaga page dakuma whatsapp group ga kuma site dinmu gamasuson karuwa damu...

0️⃣8️⃣0️⃣6️⃣4️⃣9️⃣0️⃣5️⃣5️⃣5️⃣2️⃣

DOKOKIN MU.

1. *Wajibi ne ga duk wata member ta dinga participating programs dinmu✍*

2. Zaman lpy ne yahadamu dan haka Bama san fada kokuma kananan maganganu.

3. Posting mai ma'ana dole ne ga members.

4. respect each other pls.

5. *Badolene sai admince kawaizatai program ba, members ma zasu iyayi idai s**a suba timetable

6. Idan kinada tambaya kiyi insha Allahu za'a amsa miki. Ammapa tambaya mai ma'ana.😊

7. Idan tambayarki tashapi kwanciyar aure or smthng like that, karki posting kibari lokacin topics dinmu na kafin shiga turaka kiyi tambayar ki ✔

8. *Zagin admin haramun ne a gidan aure sirrin rike miji group*

9. Yiwa admin rashin kunya haramun ne a group dinmu.

10. Bamasan magana akan akida wadda tashapi, izala, darika,🕋🕌🕍 tijjaniya e.t.c.

11. *Idan kikai post kikaga angoge do post din dakikai ya haramta a gidan aure sirrin rike miji.*✔*

12. Bamason sharing idan kika share abu zamu zamuyi cancel ❌

13 idan kikai post kikaga anyi cancel❌ to Kada kikara irinsa idan kikasake zamu cireki..

14 bamason sharing na groups 😡❌ bakuma mason sharing na novels idan muka ga kinyi zamu cireki dokace❌❌❌

15 babban abinda muka tsana shine labe, idan kina labe cireki zamuyi kowacce basanie ba ssbo dokace ❌

*KADA WANDA YADAUKAR MANA WANNAN POST YAKAI WANI GROUP DUK WANDA YAYI TO ALLAH YA ISA*. ........... (GROUP DIN NAN MATA ZALLA NE SAI DAI WANDA YABUDE GROUP DIN NAMEJINE WATO ADMIN MUSTAPHA MUSTY SIRIN RIKE MIJI 08064905552 WANDA MUKE KIRA DA GIDAN AURE SIRIN RIKE MIJI 08065503221 DAN ALLAH MU KIYAYE

Photos from Sirrin rike miji's post 08/06/2022

Allah kasa mudace

08/06/2022

*GIDAN AURE SIRIN RIKE MIJI*
Tare da group din
*SIRIN RIKE MIJI*☎ +2348064905552================
TUSAR GABA GA MACE KO FITAR ISKA TA GABAN MACE
LOKACIN JIMA'I KO LOKACIN DA TAYI WANI MOTSI
Dalilan da suke haifar da matsalar tusar gaba ga mace
musamman ma idan tana jima'i da mijinta, yayin da ta yi goho ko
durquso, ko wani style me k**a da haka, sai kawai ta ji cikin gabanta
na qara FUT! FUT! FUT! kai ka zata tusa take yi amma kuma ba tusa
bace gabantane yake wannan tusar .
A gaskiya duk matar da ta tsinci kanta a wannan yanayin zan gaya
miki gaskiya wallahi megidanki hakurin zama kawai yake yi da ke,
domin da zarar yaji gabanki yana fitar da iska zai ji wani baqinciki
ya k**ashi, zai ji baya sha'awarki zai ji kwata kwata bai sha'awar
kara kwanciya da ke saidai yayi ta maza kawai ya daure
Yawanci mata na tsintar Kansu a cikin wannan yanayin amma
basu San DALILAN faruwar tusar gaban ba ballantana ma su San
hanyar magance wannan matsalar.
DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA :
1. ZAMA BA WANDO
Ta yadda Iska zata samu damar shiga Cikin Farjinki ta gangara har
wata Mahadar Kurmin Tsoka da Qashi da yake Tsakanin cikin
Karshen Ramin Farji da Dubura ta kwankwaso, Wannan iskar kan
shiga wannan Kurmin ramin ta zauna, shikuma wannan Qashin sai ya
kifeta, ta yadda ko motsi mace tayi sai iskar tayi kokarin fita daga
Kogon amma inaaaa wannan Qashin zai maida ita sai wata ta fito
wata ta koma, kuma a take wata ta kara shiga domin ta samu hanya,
sai a ji kara Fut fut k**an tusa,
2. YAGEWAR FARJI LOKACIN HAIHUWA
Wata kuma A sanadin Haihuwa ne Ta karu ko ta buude sosai wajen
kan Bude ta ciki sai iskar ta shiga wannan kogon ta cikin farji sai
gabanta yake kara in tayi motsi ko in ana saduwa da ita
3. CHUSHE-CUSHEN MAGUNGUNAN MATA MARASSA ASALI DA
TSARI
Chusa magunguna marassa tsari da dacewa da Farji don yin matsi
kan janyo Rarakewar Farji har iska ta samu damar Fantamawa cikin
farjin, kuma Da yawan maganin matsi da mata ke Rububin nema
yakan biya musu bukata ne na dan kankanin lokaci

04/06/2022

*SIRRIN RIKE MIJI*
================
*GROUP WHATSAPP 08064905552*

**MAGANIN INFECTION ( SANYI**
08064905552
09025323618
*Mustapha sirrin rike miji*
*ABUBUWAN DA SUKE KAWOWA MATA/ MAZA CIWON SANYI KO INFECTION.*
1) Rashin sanya pant.
2) Barin pant yayi dauda sosai ba a canja ba.
Ana so in da hali kullum a canja pant sau biyu a wanke.
3)Saka pant a jiqe da ruwa.
4)Yawan tsarki da ruwan sanyi.
5)Yawan tsarki da ruwan da zafinsa yayi yawa.
6)Rashin aski.
7)Wasa da gaba.
8)Yawan cin `Danyar Albasa.
9)Yin amfani da Magungunan mata marasa inganci.
10)Dadewa akan Masai ko toilet.
11)Rashin shan iska.
12)Musanyar tufafi.
13)Saduwa da mai cutar.
12) Cutar Aljanu, wato Jinnul Ashiq. Su ma suna sanyawa mace infection mai wuyar magani.
*ILLOLIN DA SANYI KO INFECTION YAKE YI WA MATA/MAZA*
1) Yana sa Rashin Sha'awa.
2)Yana sa ciwon mara mai tsanani.
3) Yana haifar da kurajen bakin mahaifa ko ya toshe mahaifar baki daya.
4) Yana sa mace ta dinga jinin al'ada baki kirin mai wari.
5) Yana sanya farin ruwa mai wari ya dinga fito mata.
6)Yana sanyawa a dinga jin mace tana wari mara dadi kuma a rasa ta ina yake fitowa duk wankanta.
7)Yana sa jin zafi yayin saduwar aure ko kuma ganin jini a maimakon ruwa.
8)Yana rikitawa mace kwanakin al'adarta, su dinga karuwa ko raguwa ko jinin ya dinga wasa.
9)Yana sanyawa mace tusar gaba, wato iska ta dinga fita ta gabanta.
10)Yana sanyawa mace yawan `Barin ciki ko kuma rashin shigar cikin kwata-kwata.
11)In yayi karfi yana hana mace haihuwa.

12) Wani infection
din alama ce ta zaman Aljanu a jikin mace, musamman idan tana mafarkin namiji dare ko

13)INFECTION yana haifar da ciwan ciki hakan nasa mace ya bata matsala wajan samun ciki ko cikin ya zube ko dan yasamu matsala idan ana haifeshi
jarirai.
Abin lura:- NOTE:
Idan mace tayi magungunan Asibiti da kuma irin wadannan da mu ka ambata amma infection din bai warke ba, To ta nemi maganin jinnul Ashiq, wato magungunan Aljanu don zai iya yiwuwa matsalarsu ce

**TOILET* 🚽
**INFECTION*
*MAGANI

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano Outlying?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
Kano Outlying