Dr Khaleel Soja

Dr Khaleel Soja

Share

I'M a doctor 💊🏥,
Also Known as Dr Khaleel Soja,
From Kano State.
+2347060669147

20/08/2026

Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

20/08/2026

GASKIYA ME WAHÀLAR FADAH,

Ku Tambayesu In Sunzo Yakin Neman Zabe Garinku Ko Unguwarku,

Ina Alkawarin Da Shugaban Kasa Yayi Nacewa Indai Yahau Mulki Be Samar da Tsayayyiyar Wutar Lantarkiba In yadawo Neman Zarcewa Karku Zabeshi,

Minista Ya fito Yace Insun Koma Mulki Za a janye Tallafin Wutar Lantrki,

Sunce Maganar Haraji Yananan Daram,

Ba Ruwa Ba Wuta Ba Tsaro Kuma Duk Dasu S**ai Yakin Neman Zabe A Wancen Lokacin,

Hmmmmmmmmmm Baruwana da Jam'iya Dole Mu chanza Wa'enanan En K**a Wuri Zauna.

18/08/2026

Wallahi Talaucin da Muke Fama Dashi Ba Allah Ne ya doramanaba En Siyasar Mune S**a Doramana Mukuma Mu Ne Muke Bada Gudummawar Hakan,

Dalili Talakha Yasan Dansiyasa Bashida Manufah Amma Saboda Shi Ze Amfana Seya Tallata Shi Kokuma Zesamu Wasu Kudade,

Sañnan sukuma en Siyasa Se kasamu Dansiyasa Ya Sace Kudin da sama Da Mutane Million Daya Zasu Yi Rayuwa Me kyau da Wa'ennan Kudaden Amma Yasace Shi Kadai,

Ko Ka samu Wani Babban Ma'aikaci Yana Karabar Albashi Na Kusan Mutane Dari 100 Shi Kadai,

Dan Allah Tayaya Za'ai baza Muyi Talauciba,

Muyiwa kanmu Adalci Baruwan Ubangiji Mune Muka Zabowa Kanmu Talaucin.

15/08/2026

Allahu Akhbar Kowa Da Silar Mutuwarshi Jiya Mutum Hudu A Gaida Ruwa Yai Sanadiyyar Mutuwarsu,

Dazu Inadawowa daga Aiki Ake Gayamin Gini Yafadowa Wasu Mutane Bayan Gama Ruwa An Tabbatar Da Mutuwar Mutane Hudu,

Allah Yajikan Musulmai.

15/08/2026

🎉 Facebook recognized me as a consistent post creator this week!

10/08/2026

😂😂🤣🤣🤣😂😂🤣😂😂

A kafa Shugaba Tinubu ke zuwa ofis kuma sau daya yake samu ya ci abinci, duk saboda 'yan kasa su samu saukin rayuwa, in ji shugaban hukumar tattara harajin Nijeriya

Shugaban hukumar tattara haraji ta Nijeriya Zacch Adedeji ya yi iƙirarin cewa shugaba Tinubu na yin tattaki zuwa ofis ne a ƙafa, sannan sau ɗaya yake samun dama ya ci abinci a rana.

Adedeji ya bayyana haka ne a matsayin kariya ga zargin da ake yi wa shugabannin Nijeriya na kashe makudan kuɗade wajen gudanar da rayuwarsu ta yau da kullum.
🤣😂😂🤔🤔😳😳😳

05/08/2026

Innalillahi Wa inna Ilaihirraji'un Yanzu Ake Gayamin Rasuwar Abokina Shu'aibu Me dabino Allahu Akhbar Allah Yaimakha Rahma Shu'aibu Bawan Allah Yanasona In aka Kwana Biyu Be ganniba Se ya tambayeni Ina na shiga Tin Banfi Goma Sha ba Muke tare Yau Me Rabawa Ta Raba,

Kwànakin Baya Yai Accident na kirashi Awaya Yake Chemin Da tini Na mutu Ibrahim Motace Ta kwace tazo har Inda nake Ta Hadani da Bango Kaga Na karye A cinya,

Ashedai Mutuwar Na Kusa Allah Yai makha Rahma Shu'aibu Se Munzo Allah Yasa Karshenmu Yai Kyau.

Ko Ina gida dayazo wucewa za ace abokinka na gida bari Akira Maka shi en unguwar mu sunsanni dashi Sosai Duk Shekara Awajensa Nake siyan dabino Na Azimi Har en gidanmu yasaba dasu sanadiyyata,

😭😭😭😭😭 Wallahi Naji Mutuwar Ka Shu'aibu Muryarkha Kawai Nakeji A Kunnena Innalillahi Lailai Mutuwa Akwai Daci Sosai,

Tare Muke aiki tin kan Ya fara Saida dabino.

05/08/2026

Allah Kaimana Albarkhar Annabi Da Alkur'ani

05/08/2026

We are Nigerians We are not a slave Yakamata En Nigeria Mufarkha Mucire Tsoron Wa ennan Mutanan,

Mune muka dorasu Duk Wani Murdiya Da Magudi Da Suke Tutiya Dashi Da Kuria Sukeyi,

Dan Wallahi Wallahi Se Mun Tashi Tsaye Duk Wanda Muka Dorashi Akan Dukiyarmu Kuma Ya Maida Ita Tasa WallahiYakamata Mu nuna Musu Cewa Al'umma Sune Gwamnati,

Kuma Mune Masu Katin Zaben,

Mune Masu Zabe Ba Wani Dan Siyasa Da ya Isah Yadora Kansa A kan Kujera Seda Kuria,

Suna Amfani Da Kalmar Da Muke Fada Ta Cewa Kuria Bata Aiki Saboda Mundauka Bamu da Amfani,

Amma Wallahi Da Kuria Bata Da Amfani Wallahi Bazasu Dinga Kashe Kudi Akantaba,

Haba Malam Mu Zabekha Dan Ka Kula Da Dukiyarmu Dan Kaimana Aiki,

Amma Seka Sace Kudin Satarma Ta Rashin Hankali,

We have to Wake Up And Make hey While The Sun Shine If We Want To Change This Bad En Siyasar,

I want To Encourage the People Of Nigeria And To Remembered Them This,

Every Generation Is Remembered By The Voice Of People Who Refuse to be silent,
Dr Khaleel Soja

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Sharada Phase One Gidan Malm Aminu Kano
Kano
700231