Yusuf musa
Kano Nigeria
21/09/2026
Dan takarar kujerar mataimakin shugaban kasa Rabi'u Musa Kwankwaso kenan a mazabar Yadakwari! Allah ya ida nufi.
21/09/2026
malan kenan da ƙalubalen sa ga masu cewa babu tsaro, me zaka ce.
21/09/2026
Anyi jana'izar rasuwar Sani Lawan kofar mata a yau Litinin a jahar kan kamar yadda musulunci ya tanada, Allah yayi masa rahama da mu baki daya, ameen summa ameen.
21/09/2026
me kake burin kaji daga gare shi a wannan ranar?
21/09/2026
21/09/2026
To su waye zasu biya wannan kudin kenan?
17/09/2026
Wai kaga laifin su idan sun hau shi hawa na siyasa kuwa?
17/09/2026
Ina ka tsaya da fatan ka ga gwamnan Kano Abba gida gida?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Website
Address
Kano