Waraka daga Allah
Islamic research
Kuyi kokari Koda duk sati ne mutum yariqa Shan ruwan zamzam Koda lafiyar ka kalau domin shi ruwan zamzam akwai magungunan da yake masu yawa kamar yanda manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam yace kowace irin niyya kasha ruwan zamzam dashi Allah zai biya bukatar ka
WANDA KE SON ALLAH YABASHI
Wanda yake son Allah Ya bashi nasara akan wani lamari ko Wanda yake son Allah ya tseratar dashi daga wani masifa ko Wanda yake cikin fargaba da damuwa
Ka karanta Hasbunallahu waniimal wakiyl 4444
Sanann sai ka karanta Bismillah 777
Bayan ka kammala sai ka karanta
Salamun Ala Musa wa Haruwn 313
Insha Allah ko wane Abu ake ma barazana dashi ko wane irin Abu na makirci ake qullama zaka kubuta Allah zai kiyaye ka Allah zai doraka akan maqiyanka anayinshi kullum ga Wanda zai iya hakan ga Wanda Kuma bazai iya ba zaiyi na kwana 7 ko 9 Amma Wanda ya riqe wanann yariqe babbar makami Dan haka a daure kullum ayi shine yafi
Cibiyar waraka daga Allah cibiya ce Dake nazari da bincike akan sahihan magunguna domin taimakawa Al ummar annabi Muhammad sallallahu alaihi wa sallam
08162926126
Bismillahir rahmanir Rahim
Dukkan Wanda ya riqe wanann sirrin akan kowace bukata ce insha Allah zai samu biyan bukata anayinta akowane lokaci sai dai in lokacin da ake nafila ne zakai nafila kafin kafara in lokacin ba a yin nafila zakai istigfari 100 sannan ka fara Dan uwa in acikin dare ne zakai istigfari da Hailala kowanne 100 sanann ka biya Bismillah zakasha mamaki akan samun biyan bukatar ka
Mace Mai ciki idan tana son samun sauki wajen haihuwa ta ringa yawan cin Dabino musamman Danye sanann ta ringa Shan kankana ko Apple ko bagaruwa ta makka in Allah yayarda zata haihu lafiya Kuma fatar jaririnta zatai kyau
Cibiyar waraka daga Allah cibiya ce Mai nazari da bincike akan sahihan magunguna domin taimakawa Al ummar annabi sallallahu alaihi wa sallam
Muna bada magungunan
Sanyin mara sahihin magani ne
Muna bada maganin shaidanu
Muna bada maganin karya sihiri
Muna bada maganin namijin dare
Muna bada maganin amosanin ciki
Da sauran magungunan da bamu ambata ba ga duk masu bukata
08162926126
Kula da lafiya shine Abu Mafi girma karka yadda kasha magani Kai tsaye ba tareda amincewar qwararren masani akan harkar magani ba duk lokacin da zakasha magani ka tabbatar da cewa Wanda zai baka maganin Nan tabbas da ilimi ya hada shi ba shakka ayanzu akwai masu maganin gargajiya da yawa Wanda hakan yazama dole ka tsaya ka lura ka tantance sahihin mutumin da zai baka maganin gargajiya
Musamman maganin da ya shafi wadannan matsalolin
Matsalar hanta
Matsalar Koda
Matsalar mara
Matsalar cancer
Da sauransu fatan Allah yabamu iKon bincike da Kuma fahimtar abunda muka binciko domin amfanar da Al umma
A wanann cibiyar tamu ba kowane magani muke dashi ba Dan haka muka Sha ban ban da saura in bamu da maganin matsalarka zamuce bamu dashi sabida munfi tsayawa akan Wanda muka yadda da ingancin su kadai
YAWAN FARGABA DA JIN TSORO
ππππππππππππ
Wanda yake yawan jin fargaba batareda wani Abu na razani ko fargabar ba kokuma mutum yaji Yana cikin tsoro haka kawai yaringa jin shi a frigice ba natsuwa ba kwanciyar hankali wanann Yana nuna Abu biyu na shirin faruwa da wanann mutum
1: wanann mutum Yana da matsalar baqaqen shaidanu masu alaqa da sihiri
2: wanann mutumin na nuna alaqar shi da shiga cikin tarkon masu sihiri Wanda akai Masa Dan haka ya bibiyi masana Dan agane wane irin sihirin ne Kuma wane irin aljanu ne Dan sanin mafuta
πππππππππππππ
Zaku iya tuntubar mu domin sanin kowane irin matsala ko rashin lafiya Dake tattare daku
08162926126
Yawaita amfani da bagaruwa ta makka akai akai aruqa cinta ko ayi garin ta adaka aruqa sha a Madara ko ruwan dumi zai taimaka wa Mai ciwon ulcer
Shan Zuma da safe da Shan Zuma da daddare zai taimaka ma Mai yawan ciwon ciki har Mai ulcer
Ya Allah Kai mana tsari da kafurci ya Allah Kai mana arziqi da cikawa da Kalmar shahada
Waraka daga Allah Islamic research
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 22:30 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |