Abdul Likítan Daina Istīmna'ì
Ka gagara daina aikata Istimna'i,
ko kuma ya janyo maka illoli a gabanka da kwakwalwarka da gangar jikinka.
Akwai mafita na shawarwari da magani daga Dr Abdul Gamji Herbal Medicine da ikon Allah
Ofis : Kano State
Number: 09162246670
17/06/2026
Sau da yawan wadanda suke fama da ire-iren waɗannan matsalolin to a gaskiya shedanun Aljanu ne s**a shafesu dalilin aikata wannan ɗabi'ar.
Kun san cewar dai a yadda Allah ya tsara halittar sa, su wadancan halittun Allah yayi su suna ganin mu, mu kuma bama ganinsu.
To a yayin da kake cikin aikata wannan abin a wurare da suke zama kamar Ban Ɗaki ko cikin ɗakin naka ma, ko wasu wuraren na daban to irin haka ne idan wasu daga cikin su s**ayi Sha'awarka sai su shafeka.
Sai su dinga zuwa maka a mafarki wanda har sai kaga mutum yace maka shi yana ganin ana saduwa dashi ta mafarki.
Idan ka haɗu da Yan Snuka a cikin su ma to mafarkin jinsinka zaka dinga yi.
Irin wannan dole sai an haɗa maka da maganin shedanu mai ƙarfi domin magance su sannan a rabaka dasu.
Shi yasa a Cibiyar mu ta ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE KANO idan zamu baka maganin da ya shafi ìstìmnā'ì to muna haɗawa da maganin shedanu na sha da na shafawa da masu karfi wanda zai raba ka dasu.
Baya ga sauran magunguna akan sauran matsalolin da abin ya haifar maka da s**a shafi ƙwaƙwalwa da mara da gangar jiki.
Idan kana fama da irin wannan matsalar kai mana magana ta private akwai taimako da ikon Allah
SHIN FARIN RUWAN DA YAKE FITOWA A LOKACIN SHA'AWA MATSALA NE KO A'A ?
Mutane suna yawan yin irin wannan tambayar cewar idan sha'awarsu ta tashi ko mutum yana waya da budurwan sa sai yaga wani ruwa yana fitowa daga gabansa, shin hakan cuta ce ?
To amsar dai ita ce ba kowane ruwa ne wanda yake fitowa a lokacin sha'awa yake zama matsala ba. Jikin namiji yana da hanyoyinsa na halitta da Allah ya tsara su da suke fitar da wasu ruwa yayin da sha'awarsa ta motsa. A kimiyyance, wasu daga cikinsu suna da alaƙa da aikin ƙwayoyin halitta wajen shirya jiki.
A Musulunci, akwai bambanci tsakanin waɗannan ruwayen guda uku:
1️⃣ MANIYYI
Alamominsa:
Yawanci ruwa ne fari ko mai kauri.
Yana fitowa ne yayin da mutum ya kai ƙololuwar sha'awa har ya kai matakin inzali.
Yana iya fitowa tare da jin daɗi da kuma kasalan jiki bayan fitowarsa.
A kimiyya Maniyyi wato semen ruwa ne da yake ɗauke da ƙwayoyin haihuwa (s***m) tare da wasu ruwan jiki.
A shari'a fitar maniyyi tana janyo janaba wanda yake tilasta yin wankan janaba kafin mutum ya aiwatar da wasu ibadu.
2️⃣ MAZIYYI
Alamominsa:
Ruwa ne mai laushi kuma yawanci mai haske ne.
Yana iya fitowa kafin inzali yayin da sha'awar mutum ta tashi.
Ba ya zuwa da irin ƙarfin jin daɗin da maniyyi yake zuwa da shi.
Wani lokacin ma mutum ba zai san ya fito ba.
Irinsa da yawan mutane suke gani idan suna waya da yan matan nasu.
A kimiyya Ana kiransa pre-ejaculate wato ruwa ne da yake fitowa yayin tashin sha'awa kafin fitar maniyyi, kuma yana taimakawa wajen shafawa da shirya hanyar fitar maniyyi.
A shari'a fitansa ba ya sa ayi wankan janaba.
Amma yana karya alwala, kuma ana so a wanke wurin da ya taɓa kafin ayi sallah.
3️⃣ WADIYYI
Alamominsa:
Ruwa ne mai kauri ko fari wanda zai iya fitowa bayan anyi fitsari ko saboda wasu yanayi na jiki.
Ba ya da alaƙa kai tsaye da sha'awa.
A shari'a hukuncinsa kamar fitsari yake.
Mutum zai wanke wurin ne kawai sai kuma ya sake yin alwala.
Ba duk lokacin da ka ga ruwa ya fito maka yayin da sha'awa ta tashi maka yana nufin matsala bane.
Ka fara sanin bambancin wadannan tukuna
1- Maniyyi yana sa ayi wankan janaba
2- Maziyyi yana sa a wanke wurin kuma ayi Alwala
3-Wadiyyi yana sa a wanke wurin kuma ayi Alwala
Ilmin jiki da ilmin addini suna taimaka mana mu fahimci abin da yake faruwa a jikinmu ba tare da tsoro ko ruɗani ba.
Dr Abdul Gamji Herbal Medicine Kano.
Idan ka ilmantu da wannan bayani kayi salati wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama.
Kayi sharing don wasu su amfana
Duk ranar da ka hana zuciyarka bin abin da zai cutar da kai, ka yi nasara ne a wannan ranar.
WASU MUTANE SUNA GANIN MATSALAR BA TA DA TSANANI…
SAI RANAR DA TA FARA SHAFAR IBADARSU.
Da farko mutum yana cewa:
👉 “Ai wasa kawai nake.”
Daga baya kuma sai ya fara ganin:
❌ Kasala wajen sallah
❌ Rashin nutsuwa
❌ Yawan nadama
❌ Tsoron mutane
❌ Rage kuzari da ƙwarin guiwa
A hankali ɗabi'ar tana rinjayar rayuwarsa.
Ka tuna:
🌱 Duk wani abu da yake hana ka kusantar Allah, yana cutar da rayuwarka ne ko da baka gane ba.
Amma babu wanda ya makara wajen gyara rayuwarsa muddin yana numfashi.
💡 SHAWARAR YAU:
Ka daina zama da wayarka idan dare yayi ba tare da wani dalili ba.
Yawancin matsaloli suna faruwa ne cikin dare lokacin da mutum yake shi kaɗai.
Ka kwanta da wuri, ka rage amfani da waya da dare.
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State
📞 09162246670
👇 TAMBAYAR YAU:
Wane abu ne ka fi ganin yana taimakawa mutum wajen dawo da ƙarfinsa bayan ya daina?
A. Ibada
B. Motsa jiki
C. Kyakkyawan abinci
D. Barin kallon batsa
12/06/2026
Idan har mutum yana aikata wasu halaiya ne wadanda kuma ya gagara dainawa, shi yanzu damuwarsa ma yadda za ayi ya daina ɗin ne to ba wai maganin wankin mara da Cututtukan da abubuwan ya janyo masa a gabansa zai fara nema ba,
Ya fara amfani da wanda zai wanke masa ƙwaƙwalwarsa da kuma na matsalolin jinnu da saita ruhi.
wannan haɗin ba wai zai raba ka da mummunar ɗabi'ar da kake aikatawa bane,
amma zai taimaka wajen wanke maka ƙwaƙwalwa kuma ya raba da miyagun shedanun da suke tunzuraka kuma suke jefaka aikata ire-iren waɗannan ɗabi'un.
Kuyi magana ta private domin ku samu maganin daga Cibiyar ABDUL GAMJI
Idan baka iya sarrafa sha'awarka ba, zai yi wahala ka sarrafa makomarka.
ABIN DA YAKE KASHE BIRUKAN MUTANE DA YAWA BA TALAUCI BA NE…
👉 Rashin iya sarrafa kansu ne.
Mutum yana da buri. Yana da mafarki. Yana son rayuwa mai kyau.
Amma sai ya kasa barin ɗabi’ar da take jan rayuwarsa baya.
Kullum ya ce: “Wannan ne karo na ƙarshe…”
Sai ya sake komawa.
😔 Haka shekaru zasu ta tafiya.
Ka tuna:
🌱 Duk lokacin da ka ci nasara akan sha'awarka, kana kare makomarka ne.
Domin akwai abubuwan da: ❌ suke ɗauke kuzari, ❌ suke rage nutsuwa, ❌ suke sa mutum jin nadama bayan ya gama.
💡 SHAWARAR YAU:
Ka fara rage duk abin da yake kawo maka temptation.
Wani lokaci “ƙarfin hali ne ke da a daina aikata wani aiki ba… nisantar abin da ke jefa ka cikin kuskure ne.
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State 📞 09162246670
👇 TAMBAYAR YAU:
A ganinka, mene ne mafi wahala wajen dainawa?
A. Yawan tunani B. Kallon batsa C. Kadaici D. Rashin haƙuri
Gaskiyane Aikata Istimnai na Haifar da matsaloli ga masu yin sa , Maza ko Mata .
Yana Haddasa
1. Matsalar Kankancewar Gaba
2. Yana Haifar da Yawan Mantuwa
3. Ya Janyo Karancin Ruwan Maniyi
4. Yana Haifar da Matsalar Yawan Fishi da wasi wasi
5. Yana Janyo Kurajen Gaba , Saboda Gaban Dan Adam Yana Tsatstsagewa kamar me rauni
6. Yana Haifar da Ciwon Gefen Ciki
7. Yana Haifar Ciwon Mara me zafin Gaske
8. Yana Kashe Kaifin Basirar Dan Adam
9. Yana Busar da Zuciya mutum yaji kullum a cikin Damuwa yake , kuma ba dalili
10. Yana Hana Haihuwa , idan an dade ana aikata
11. Yana janyo warin Gaban mace , ko da tana da tsafta idan an tabbatar babu infection.
12. Yana Jawo Kaikayin matse Matsi
13. Ya Haifar da Zafin Fitsari
Ina mafita?!
1. Kaguji Yawan Kallace Kallacan fina finan Tsaraici
2. Kaguji Zama kai kadai
3. Kayawaita Yin Azkar sosai
4. Kayawaita Karatun Qur ani , idan baka iya kayaita sauraron Kira oi
5. Kanesaci Doguwar Hira da Mace afili ko awaya
6. Kawaita Zama acikin Mutane , musamman inda ake Hira me amfani
7. Kagujewa Magarar Zama a majalisin da Mata ke yawan wucewa ko ake zancan Mata da yawa
8. Kadaure kanatashi Sallar Dare Koda raka a 2 ce kawai tawadatar karoki Allah yayemaka wannan masifa.
9. Kadena Dadewa a Bandaki akan kowanne irin uzurine matukar ba larurin ne yaja maka dadewarba.
10. Kaguji Ziyarar Shafukan Social media da ake Yada Badala acikinsu .
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State 📞 09162246670
Canji yana da wahala… amma nadamar rashin canji ta fi wahala
WASU MUTANE SUNA SO SU DAINA… AMMA SUNA JIN TSORON FARA SABUWAR RAYUWA.
Sun saba da: ❌ Zaman banza ❌ Kallon abubuwan banza ❌ Boye damuwarsu ❌ Komawa matsalar duk lokacin da s**a damu...
Shi yasa duk lokacin da s**a yi ƙoƙarin canzawa, sai su ji kamar rayuwa ta yi musu wahala.
Amma ka tuna:
🌱 Canji ba zai taɓa yin sauƙi a farko ba… Amma yana da daraja a ƙarshe.
Duk ranar da ka hana kanka komawa ga mummunar ɗabi'a, kana ƙara ƙarfi ne a zuciyarka.
💡 SHAWARAR YAU:
Kada ka jira “mood” kafin ka yi abin kirki.
Ko ba ka jin ƙarfi: ✔ Ka yi sallah ✔ Ka motsa jiki ✔ Ka fita ka yi yawo ✔ Ka guji zama kai kaɗai
Aiki mai kyau yana rage ƙarfin sha'awa.
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State 📞 09162246670
👇 TAMBAYAR YAU:
Wane abu ne ka fi ganin yana lalata rayuwar matasa a yanzu?
A. Jarabar waya B. Kallon batsa C. Rashin aiki D. Rashin tsoron Allah
Ka rubuta ra'ayinka a comment. :::
11/06/2026
Me yasa mutane suke ɗaukan cewar rabuwa da ɗabi'a kamar Istīmna'ì abu ne mai sauki ne kam ?
Bari na faɗa muku wani abu
WALLAHI AURE BA SHINE MAGANIN ISTIMNA'I BA.
Akwai abinda ake kira SELF-DISCIPLINE.
Duk wani wanda yake aikata istimna'i to tamkar ƙaramin yaro ya kamata ya ɗauki kansa,
Dole mutum ya ɗaura ɗamaran cewar wata sabuwar tarbiyya zai koya wa kansa tare da addu'a da kuma juriya.
A cikin dukkanin addinai da muke dasu akwai hanyoyin da ake bi wajen gyaran ruhi da tunani.
Mu a addinin musulunci bamu da abinda yafi addu'a da ibada.
Ka jarraba wannan hanyar in Sha Allahu ko da baka daina Istīmna'ì kwata-kwata ba, to zaka samu saukin abin sosai da ikon Allah.
1- Ka jure ka dinga yin sallah akan lokaci
2- A cikin sallarka a duk lokacin da kayi sujjada ka karanta wannan addu'ar 👇
" LA ILA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMINA" sau 3
لا إله إلا أنت سبحنك إني كنت من الظلمين.
3- Haka bayan ka idar da sallar ka karanta sau goma 10×
4- Ka ɗaga hannu kace "Ubangiji Allah kada ka bar Ni da wayona akan wannan al'amarin,
Ya Allah ka yaye min.
4- Ka jera sati biyu kana yin wannan tsarin, kuma a tsakanin wannan lokacin kai kokari ka yaƙi zuciyarka kada ka aikata.
In Sha Allahu zaka bani labari ko zaki bani labari.
Akwai wata addu'ar ita ma mai zafi akan wannan abin, zanyi posting nan gaba in Sha Allahu.
Kuyi Comment da Astagfirullah da niyyar cewar Ubangiji Allah ya dubeku da idon rahama ya yaye muku
Mutum baya rushewa rana ɗaya… haka kuma baya gyaruwa rana ɗaya. Amma kowani canji na farawa ne da mataki ɗaya.
⚠️ BA DUK WANDA YAKE MURMUSHI BA NE YAKE CIKIN NUTSUWA
Wasu matasa suna yawo cikin mutane suna dariya…
Amma a zuciyarsu suna fama da: 😔 Nadama 😔 Damuwa 😔 Jaraba 😔 Rashin kwanciyar hankali
Matsalar istimna'i tana iya sa mutum ya fara jin kamar ya rasa ikon sarrafa rayuwarsa.
Amma ka tuna:
🌱 Duk wanda yake neman mafita bazai lalace ba.
Matakin farko na waraka shi ne: 👉 Ka yarda cewa kana da matsala. 👉 Ka fara neman taimako. 👉 Ka daina boye kanka cikin kadaici.
💡 SHAWARAR YAU:
Ka rage zama kai kaɗai musamman idan ka san wannan ne lokacin da sha'awa take damunka.
Ka cika lokacinka da aiki, karatu, ibada ko hira mai amfani.
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State 📞 09162246670
👇 TAMBAYAR YAU:
A ganinka, mene ne ya fi taimakawa mutum wajen samun canji?
A. Niyya mai ƙarfi B. Taimakon mutane C. Ibada da addu'a D. Nisantar abin da ke tayar da sha'awa
Ka rubuta amsarka a comment.
Ba za ka iya rayuwa sabuwa ba idan kana riƙe da tsoffin abubuwan da suke lalata ka.
😔 MUTANE DA YAWA SUNA SO SU DAINA… AMMA BA SU BAR ABUBUWAN DA KE JANYO SU ZUWA GA AIKATAWA BA.
Kana son daina istimna'i…
Amma: ❌ Har yanzu kana kallon abubuwan da ke tayar da sha'awa. ❌ Har yanzu kana zama kai kaɗai da dare ba tare da wani abin yi ba. ❌ Har yanzu kana bin shafukan batsa a waya.
To ta yaya zaka samu canji?
🌱 Idan kana son canza rayuwarka, dole ne ka fara canza abubuwan da suke lalata rayuwar.
Ka tuna: Ba wai kawai kana yaƙar munanan ɗabi'u bane… Kana gina sabon hali ne.
💡 SHAWARAR YAU:
Ka cire duk wani abu yake tunzura sha'awarka daga wayarka.
Wani lokaci canji yana farawa ne daga danna “delete”.
🌿 ABDUL GAMJI HERBAL MEDICINE
📍 Kano State 📞 09162246670
👇 TAMBAYAR YAU:
Wane abu ne ka fi ganin yana taimakawa mutum wajen dainawa?
A. Rage amfani da waya B. Ibada da addu'a C. Motsa jiki D. Neman shawara da taimako
Ka rubuta amsarka a comment.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700234