Aminan juna by ismail dam musa

Aminan juna by ismail dam musa

Share

Manager Ismail dam musa

05/03/2026

Wannan dambarwa da ake A Kano sedai muche Allah yakauta

Amma 2027 Akwai Aiki Agabammu 🤷

11/08/2025

Abun mamaki Sanatan kano central daga tukwane da likkafani 😃

Ankoma kejin kaji 🤣😂

18/07/2025

Wato dole Ace Sarauta seda kudi 😄

17/07/2025

Har Buhari yamutu beyi danasanin Abinda yayiwa Talakawan Nigeria ba 🤷

Amma wasu tsinannun mlm suna fadar wata maganar banza 😏

27/06/2025

An sallami Ganduje harda kayan bacci 🤣😃

kai 🤔 Alan Gubro tayi Tsiya 😁🏃

02/05/2025

Juma'at Kareem

23/03/2025

Gwamnatin jahar Kano tace Muhammadu Sunusi shine Sarki kuma shi zejagoranci Sallar Edi Kamar yanda aka saba 🤷

20/12/2024

Allah kasa mudache 🙏

Amma lamarin Nigeria babu sauki

25/11/2024

Agayawa Gwamnan sokoto koya gyara salan mulkinsa ko yaci durun Uwatar Agurin talakawan garinsa 💪

Photos from Aminan juna by ismail dam musa's post 06/11/2024

Bayan wuya sedadi Masu zanga zanga suna cikin Alheri dumu dumu 😁

05/11/2024

Masha Allah yaradai sun shaqi Iskar yanci

Cikin Wannan Rana in sha Allahu zasuga iyayansu 👌

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano