Madubin kwankwasiyya new updated
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madubin kwankwasiyya new updated, Kano.
22/02/2026
Ina matasa
22/02/2026
Mai Girma Jagora Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso Ya Ziyarci Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau Da Ta Aziya Bisa Rasuwar Dan Uwansa.
Addu'o'in da akafi so a yawaita yi acikin watan Ramadan
👇👇👇
21/02/2026
Kwankwasiyya...🔴
21/02/2026
aljanna mai masoya dayawa
21/02/2026
Kwankwaso Aljanna Kake Me Masoya Dayawa, Allah Ya Ƙara Daukaka Oga.
20/02/2026
Bakaki Rusa Gada…
Gani bayanka a Siyasa badai mutum ba sai dai Allah Jagora. Allah mun gode maka 🙏🙏🔥Iftar Kareem.
Allah Ka Bamu Kuɗi.
Idan Baka Da Kuɗi Ko Dubiya Kaje Sai Ace Marar Lafiyar Bacci Yake, Ko Kuma Likita Yace Kar A Tasheshi!
20/02/2026
Ta inda lamarin Kwankwaso yake bani mamaki, sai ka ga ya tara dubban mutane amma ko kwandala ba zai bawa kowa ba 🤦
Lamarin farin jinin Kwankwaso a Kano sai dai Allah, dole sai an tashi tsaye don raba jama’ar jihar Kano da wannan akidar ta Kwankwasiyya 🙆🏻♂️
Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, tare da rakiyar Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano comrd Aminu Abdulsalam, sun kai ziyarar jaje ga ’yan Kasuwar Singer da iftila’in gobara ya shafa.
Allah Ya mayar musu da alkhair, Ya maye asarar da alheri.
20/02/2026
Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, tare da Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comr Aminu Abdussalam Gwarzo, sun kai ziyarar jaje ga ’’Yan Kasuwar Singer da iftila’in gobara ya shafa.
Allah Ya mayar musu da alkhair, Ya maye asarar da alheri.
Click here to claim your Sponsored Listing.