Shafiu Abdullahi Sulaiman

Shafiu Abdullahi Sulaiman

Share

Shafeeu abdullahi Suleiman s me yabo

27/09/2026

I reach the target, i reach the target, i reach the hunger where criminal not allow control everything 🤣🤣

27/09/2026

Kalmata tafarko itace Muhammad Rasulillah
S.a.w

27/09/2026

KANA ZINA KO KINA ZINA, KUMA ANA CIN RIBA, C**A, KARYA, HARAM, DUK BAYA BAKA TSORO.

AMMA KANA TUNANIN KULLUM KANA ADDU'A, KAMAR MA BATA KARBUWA.

KA KIYAYE KANKA DA HARAM DA DUK WASU ABUBUWA NA SABON ALLAH.

KAYI ADDU'A DA IKHLASI DA GASKE.

WLH, MAKO GUDA YAYI YAWA A ANSWER MAKA ADDU'A.
゚viralシ

27/09/2026

Burina yau Sunusi ya fito, Aminu ma ya fito, na ga uwar me za a yi ne idan an hadun alkur'an 😂
゚viralシ

Photos from Shafiu Abdullahi Sulaiman's post 25/09/2026

Dole ka iya sarrafa fushinka ko kuma fushinka ya sarrafaka daga ƙarshe da na sani tabiyo baya. Juma'atul kareem 🤝

24/09/2026

Allah ka iyamana da iyawarka darajar Annabi da Alqur'ani 🤲🤲🤲

23/09/2026

Masoya Annabi ake kiran mu s a w🥰

22/09/2026

Assalatu Wassalamu Alaika Ya
ZUNNURAINI (SAW)

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano