Aisha Sarki Tsangaya
Business design schools design and all types of graphics card zamu koya duk Mai bukata koyi following pages din Dan Karin bayan
Ya Allah ka shiga cikin lamarin mu Allah yasa mudace Ameen
16/09/2026
Kuna son koyon yadda ake amfani da ChatGPT don kasuwancin ku? Rubuta talla, amsa customers, tsara farashi — duk cikin mintuna!
Na shirya wata karamar littafi: "Jagorar Amfani da ChatGPT ga 'Yan Kasuwa" — cikin sauƙin harshen Hausa, babu wahalar Turanci.
🎁 Na farko 20 da s**a biya za su samu a ₦1000 kawai (bayan haka, ₦2500).
Idan kuna so, sai ku aiko WhatsApp ko ku turo "Ina so" a comment, zan tura muku bayani.
Ina musu kanan business ko zu mu fara class na Ai cikin harshen hausa
A/slmu alaikum waharahmatullah ya kamata mu fara ajin AI Dan karfafa business dinmu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
007001
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Aisha Sarki Tsangaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.