Gaya Emirate News
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaya Emirate News, .
28/08/2026
Masarautar Gaya ta ja hankalin dukkanin Dagatai da Masu Unguwanni da su guji shiga harkokin siyasa, musamman a wannan lokaci da harkokin zaɓe ke gabatowa.
Gaya Emirate News
28/08/2026.
MASARAUTAR GAYA TA JA HANKALI
Masarautar Gaya ta ja hankalin dukkanin Dagatai da Masu Unguwanni da su guji shiga harkokin siyasa, musamman a wannan lokaci da harkokin zaɓe ke gabatowa.
An buƙaci masu riƙe da waɗannan muƙamai masu girma da su tsaya tsayin daka wajen kiyaye mutuncin sarautar gargajiya tare da gudanar da ayyukansu cikin adalci da rashin nuna ɓangare.
Masarautar Gaya ta nanata muhimmancin zaman lafiya, haɗin kai da kiyaye martabar sarauta a kowane lokaci.
Allah Ya sa a gudanar da harkokin zaɓe cikin lumana da zaman lafiya. 🤲
Gaya Emirate News
28/08/2026.
Yayin dawowar Mai Martaba Sarkin Gaya Daga masallacin Jumma'a
Gaya Emirate News
28/08/2026.
Gaisheku Dagatan Gaya, Ajingi, Albasu
Yayin Zaman Fadancin yau Jumma'a
Gaya Emirate News
28/08/2026.
27/08/2026
Mai Girma Sadaukin Gaya Alh. Sani Maimakawa Musa .
Babbar Fadar Masarautar Gaya
27/08/2026
Mai girma Sarkin Dawaki Babban Gaya Dr. Aminu Wada Panda PhD.
Kadan Daga Cikin Bidiyon yarda Aka Gudanar da Wasan Rafi A karamar hukumar Gaya Inda Sarkin rafin Hakimin Gaya ya Jagoranta.
Mai Martaba Sarkin Gaya kenanan daga Masarautar Mirriah Dake Kasar Niger