Director concept2

Director concept2

Share

Barka da zuwa
I'm Muslim🕋 Health care🌡️skin care
kuyi follow domin amfanuwa da wannan page mai albarka

23/08/2026

Najima banga abu mai ƙara lafiya ba irin wannan lallai idan baka cinsa anbarka abaya

20/08/2026

Yau huhu yamaka hayaki🚬 a kotun lapiya 🌡️🌡️shin wazai gaya mana Saboda me ya kaishi kotu👇👇

12/08/2026

Innanillahi lallai hayaki ya tona asirin irin yadda yakewa ɗan adam illa lallai Yakamata akula
Sosai

10/08/2026

Lallai rashin shan ishashshan ruwa yana haifar da matsalolin cikin jiki da dama

07/08/2026

Zuciya tamaka ƙarar man zaitun a kotu saboda mutane basa amfani dashi wajan abinci su. Saboda shine yake da amfani a jikin ɗan adam

🫒 Amfanin man zaitun:
Yana ɗauke da lafiyayyen kitse wanda zai iya taimakawa lafiyar zuciya.
Yana ɗauke da antioxidants, musamman idan extra virgin ne.
Zai iya taimakawa wajen rage mummunan cholesterol (LDL) idan aka maye gurbin kitse mara kyau da shi.
Yana taimakawa wajen samar da vitamin E da K a abinci.
Yana iya taimakawa wajen samun abinci mai kyau idan aka yi amfani da shi gwargwado.
Ana kuma amfani da shi wajen shafawa fata, saboda yana ɗauke da kitse masu taimakawa wajen moisturize fata.

06/08/2026

Shin kasan wannan sirrin dake cikin gyaɗa🥜🥜ko kaima kawai cinta kake yi👇👇👇

06/08/2026

Lallai ban taɓa sanin gyaɗa tana da wannan tasirin ba ashe ba iya daɗi da maganin yunwa take ba

03/08/2026

Shin kasan da wannan illar da magani💊💊yake yi idan ana shan sa ba'a ƙa'ida bah

02/08/2026

Lallai Yakamata akula da shan maganin da ba bisa ƙa'ida bah

31/07/2026

Innanillahi lallai amosanin ido bala'i ne Allah ya rabamu dashi ashe haka yake da illa

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Tarauni
Kano
700101