Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya
ILIMIN PALMISTRY SHINE MAFI GASKIYA A ILIMIN BINCIKE A ZAHIRI BABU KARYA
30/07/2026
24/07/2026
MUNA BAYYANAWA MUTANE ILIMI YADDA ZASU FITA DAGA KOWACCE MATSALA DA IKON ALLAH .
Ina gaida Kowa Da Kowa
Idan akwai Mai Tambaya Ina free
DUK WANDA YAJINI SHIRU YAYI MIN UZURI,SABODA ACCOUNT DIN NE YA SAMI MATSALA AMMA YA GYARU YANZU
NAYIWA MUTANE ALKAWARIN, AMMA NA KASA BUDE MESSAGE DINA .
DUK MESAN WANI ABU YAYI MAGANA TA NAN , MESSAGE DINA YA ZAMI MATSALA
Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya ILIMIN PALMISTRY SHINE MAFI GASKIYA A ILIMIN BINCIKE A ZAHIRI BABU KARYA
16/02/2026
YADDA ZAKA GANE AURANKA ZAI ZAMA LAFIYA BABU RIKICI
Mace ko Namiji idan s**a Yi kallo a Zanen Hotan da muka saka ka tabbata ka dubi Zanen ja Wanda ya Mike zuwa Dan yatsa na biyu a Hannun Hagu .
To wannan Zane na karshe daidai inda Muka Xageye idan Zanen da aka Zagaye ya Zama ya fito sosai to da izinin Allah baka da Rikicin aure ,Amma idan ya zama Bai fito sosai ba ko yayi Dishi Dishi za'a iya samun rikinci daidai Girman zanen ko Rikincin da yake zai Gudana tsakanin bisa Kallan Zanen auran ga masana suyi maka Analysis akan Auranki /ka .🙏
DUK MAI SAN BINCIKEN KYAUTA ZANYI MASA KAWAI YAYI MAGANA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ilimin Tafin hannu Na Gaskiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.