Mufid'co Skin care products.
i Am a wife/mother and an enterprenue. i coach and support women to gain their financial freedom through a flexible schedule from their home.
“Kyakkyawar fata ba sa’a ba ce… kulawa ce! 🥰✨
Idan kina son ki fara kula da fatarki da kayan da s**a dace da ke, ki turo min da MESSAGE 💌
Zan taimaka miki ki zabi kayan Oriflame da s**a dace da bukatarki. 💕”
Ki rubuta “FATA” a comment ko ki turo min DM yanzu.
All Available for immediate pick up and delivry. Mufid'co Skin care products.
Celebrating my 4th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
Good for ur health
Optifresh us the best toothpaste ever.
Dm to place order now
25/04/2026
To bandama halin maroka meya hada amarya da jaka ne? Saikace jikar wanzame🤣😅😜 @
Shin kina neman inda zaki sayama yaranki kayan sallah? Yanda bazakisha wahalaba😍😂💃💃to yafo gyalenki nesa tazo kusa. Munyi muku Tanadin Quality kayan sallar yara da kayan jarirai😂😂 Hajiya bafa sai masu kudi bane keh gwangwaje yaransu da sutura ta arfama!! Mufidco shirye takeh tsaf don tai Deleting wanna gap dakeh tsakanin Gayu da Talauchi 😂😂😂 indai Kin shirya Wanna jihadi tou ki danna min like kikumayi sharing ga yen uwanki don musamu magoya baya💃💃🥰🥰🥰..... Gobene Ranar bajakolin Ramadan shopping festival wanda Ambilnigeria ta shirya.kuzo da wuri don samun special Ramadan package for ur beloved kids♥️ contact us or join my update link for more info.https://chat.whatsapp.com/HgrViULm6WhGfofqJ9B72q?mode=gi_t
Watch till end
29/01/2026
✨*MEYASA SAI SUN MUTU SANNAN SUKE ZAMA "MASU DARAJA" A IDONMU?*✨
Wallahi muna rayuwa ne a zamanin da *"Gawa"* ta fi *"Mai Rai"* daraja.
Wannan gaskiya ce mai daci wacce kusan dukanmu muna da laifi a ciki:
1. *Lissafin Kudi:*
*Yana raye*, ya tambaye ka *₦2,000* na magani ko na abinci, ka ce: *"Gaskiya babu kudi,* abubuwa sun sha kai."
Amma ranar da ya mutu... Zaka fidda *₦70,000* don kasai *Shinkafa kakai gidan a cinye a zaman makoki*.
*Tambaya ta:* Meyasa baka ciyar da cikin da yake jin yunwa ba, sai cikin da ya riga ya daina aiki kake son ciyarwa?
3. *Lissafin Lokaci:*
Yana raye, yana kiranka a waya, kana kallo ka ki dauka. Ko ka ce "*Zan kira shi anjima"* har shekara ta zagayo.
Amma ranar da aka ce ya mutu... Zaka kashe Data na *₦5,000* wajen dora hotunansa a Status, *Facebook,* da *Instagram* kana rubuta dogon bayani: *"My friend, you left me too soon* 😭".
*Maganar Gaskiya*, Mamaci baya hawa *WhatsApp Status*. Mamaci baya Karanta *Facebook Comment.* Lokacin da yake bukatar jin muryarka, ka yi shiru.
3. *Lissafin Yabo:*
Yana raye, baka taba gaya masa "*Ina alfahari da kai"* ba.
Amma a wajen jana'izarsa, kowa yana bada labarin "Shi mutumin kirki ne."
Me zai hana mu gaya musu suna da rai don su ji dadi?
Dan Allah, mu daina Soyayyar Kabari.
Idan kana son mutum, gaya masa yanzu.
Idan kana da abin da zaka taimaka masa, bashi yanzu yana raye.
Faranti guda daya na shinkafa da zaka bashi ya ci ya ji dadi yau, Wallahi ya fi Shanu 10 da zaka yanka ranar mutuwarsa.
Kada ka jira sai sun zama "Hoton Status" Mai Dauke da *RIP* sannan ka gane muhimmancinsu.
**Wani babban abin haushi ma duk wannan dawainiyar da yabon da zakai na takaitacchen lokachi ne,daga anyi sadakar 3,7,40 shikenan anmanta da babinsa ba kuma zamu tallafi rayuwar 'yayansa ba*😪
Ya Allah Ka yafe mana gafalar da muke yi..
Ka ba mu ikon kyautatawa 'yan uwanmu da abokanmu suna raye.
Kada Ka sa sai mun rasa su sannan mu gane darajar su, *Ameen ya Hayyu* *ya Qayyum* 🙏🏻
*BARKANMU DA WANNAN LOKACI*🌞🌞
Assalamu alaikum Dan Allah Atayani Turawa Groups har Allah yasa ya isa Ga wanda ya tsinta kayan.a yau laraba 7th jan.
Nahau Adaidaita sahu daga Round din yenkaba zuwa Round din hotoro na manta ledar Kayan dana siyo, Kayane na yara maza da mata jeans da t.shirt da yawa a babar bakar leda. Ya saukehni yache Kwanar kasuwar mariri zai shiga nikuma nace ya saukehni rawun Danladi nasidi zan karasa. Dan Allah in Allah yasa wanda ya tsinchi kayan yaga sakon nan ya kira number nan:09036268429, 07089195869.
Ataimakeni da sharing har Allah yasa Adace. Nagode
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 14:00 - 17:00 |
| Saturday | 14:00 - 21:00 |
| Sunday | 14:00 - 21:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Mufid'co Skin care products. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.