Noor Health Tips and Awareness
Health tips, wellness advice and awareness for a better life.
Ka sayi ayaba ko mango da ya nuna da sauri sosai?Ka san wani chemical mai suna Calcium Carbide ake zargin ana amfani da shi wajen sa wasu 'ya'yan itatuwa su nuna da wuri?👇
Kana da ulcer kuma kanacin yaji,maiko da lemo me gas🤔
Danlami kana son ka samu lfy kuwa?
Ko me ya kawo condensed milk cikin mix fruit?🤔
Adinga shan ruwa kafin breakfast
27/08/2026
Ka taɓa shan shayin tafarnuwa da safe? 🧄🍵 Amma ka san abin da yake faruwa a jikinka bayan ka sha shi?👇
Wai ciwon so yafi na ulcer zafi?🤔
Tsakanin cake 🍰 da Doughnut 🍩 wanne yafi dadi?
Wace yaudara masu magani s**a taba yi maka wacce ba zaka iya mantawa ba?
25/08/2026
Allah ya karawa Annabi daraja.
24/08/2026
Kana shan Omeprazole don ulcer ko acid reflux? Ga kuskure 6 da mutane da yawa suke yi—kuma ɗaya daga cikinsu shi ne yadda suke shan maganin!👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano