Amsaf Traditional Herbal Medicine
Amsaf Herbal Medicine Kamfani Ne Da Yake Samarwa Da Al'umma Magani Na Gargajiya Sahihi. 07060606012
14/06/2026
10/06/2026
Muna Sanar Da Al'uma Da Kuma Costumers Dinmu Bude Sabon Office Dinmu Dake Jakara Bola Kusa Da Tsohon shagwanmu na AMINU BAWA ME MAGANI Muna lale Da halartarku Sannan Muna Sanar Daku Munkara Shiri Sosai Da Maganin Duka Damuwarku Da Rashin Lapia 07060606012
11/02/2026
Amsaf Rraditional Herbal Medicine Na Muku Barka Da Wannan Lokaci Fatan Kuna Lapia Idan Da Me Tambaya Akan Abinda Ya Shafi Lapia Ya Rubuta Mana A Comment Section.
29/03/2023
AMFANIN KULALEN SABARA
Ana Amfani Da Kulalen Sabara Wajen Maganin Matsalar Fata Kamar TauTau Wanda Yake Futowa Yake Ruwa kamar Makero Amma Yana Da Banbanci Da Makero Yana Ruwa Da Wasu Yan Kwayoyi A Kansa Ana Dake Kulalen Sabara A Ringa Zubawa Akai Ko A Hada Sabulun Wanka Dashi Ko A Hada Da Man Darbejiya A Ringa Shafawa.
Sannan Yana Maganin Dabbare Dabbare Na Fata Yana Maganin Kaikayin Jiki Sannan Har Ila Yau Yana Maganin Urajen Fuska..
Domin Karin Bayani Ko Neman Shawara Ko Neman Waraka Akan Wani Ciwo Da Yake Damun Mutum Ko Wane Iri Ne A Tuntu6i DR, AMINU IBRAHIM BAWA Ta Wannan Lamba 07060606012.
04/03/2023
AMFANIN SAIWAR SABARA
Saiwar Sabara Ko Jijiyar Sabara Ana Amfani Da Ita Gurin Magance Matsalar Basir Me Tsuro Ko Basir Mesa Kankancewar Gaba Da Duk Nau Ikan Matsalar Basir Ana Tafasashi Asha Sannan A Ringa Tsuguno A Kai.
Domin Karin Bayani Ko Neman Shawara Ko Neman Waraka Akan Wani Ciwo Da Yake Damun Mutum Ko Wane Iri Ne A Tuntu6i DR, AMINU IBRAHIM BAWA Ta Wannan Lamba 07060606012.
Koh A Address Nasa Kasuwar Kurmi Yan Magani Jakara.
18/02/2023
AMFANIN GAYAN SABARA
Ana Amfani Da Gayan Sabara Wajen Bangaren Kauda Lalura Wacce Ta Shafi Cancer Wadda Ake Kira Da Daji A Hausance Ana Tafasawa Ko A Dake Garinta A Ringa Sha A Koko Ko Kunu Ko Nono Ko Shayi Ba Madara.
Sannan Ana Amfani Da Sabara Wajen Bangaren Gudawa Shima Ana Zuwa Garinta A Koko Ko Kunu Ko Nono Ko Shayi Ba Madara Asha Za'a Samu Waraka Insha Allah.
Sannan Sabara Tana Dauke Zugi Ko Kunburin Ciki Sannan Koda Mutum Yasha Guba Za'a Iya BaShi Sabara Yasha Dan Samun Waraka Da Izinin Allah.
Domin Karin Bayani Ko Neman Shawara Ko Neman Waraka Akan Wani Ciwo Da Yake Damun Mutum Ko Wane Iri Ne A Tuntu6i DR, AMINU IBRAHIM BAWA Ta Wannan Lamba 07060606012.
Koh A Address Nasa Kasuwar Kurmi Yan Magani Jakara.
02/02/2023
Assalamualaikum Waharamatullah Muna Gabatar Muku Da Wannan Company Mai Suna Amsaf Traditional Herbal Medicine Wanda Yake Samar Muku Da Magani Sahihan Na Matsalolin Jiki Kamar::
Sanyi
Basir
Shawara
Hawan Jini
Cutar Cancer
Ciwon Suga
Matsalar Jijiya
Cuta Me Karya Garkuwar Jiki
Matsalar Aljanu
Da Sauransu
Munanan A Kasuwar Kurmi Jakara Yan Magani Gurin Aminu Bawa..
Don Karin Bayani 07060606012..
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |