A P C PARTY
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A P C PARTY, Health/Beauty, DAWAKIN TOFA, Kano.
29/03/2026
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana matuƙar alfaharinta da ƙauna ga mijinta, Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yayin da yake bikin cika shekaru 74 da haihuwa.
A yau Lahadi ne Shugaba Tinubu ya cika shekaru 74 a duniya, inda ‘yan Najeriya daga sassa daban-daban s**a aike masa da saƙonnin fatan alheri da addu’o’i.
A cikin wata sanarwa da ta fitar kuma ta sanya wa hannu da kanta, Uwargidan Shugaban Ƙasar ta bayyana cewa tana alfahari da irin jagorancin da Shugaban ke bayarwa.
Ta kuma roƙi Allah da ya ƙara masa lafiya, ƙarfi da natsuwa, tare da yi masa fatan samun nasara wajen jagorantar ƙasar nan zuwa ga ci gaba mai ɗorewa.
With Sultanjgn – I just got recognized as one of their top fans!
22/01/2026
DA DUMI-DUMI: Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa yayin da tsohuwar hafsajin sojan Amurka Lourdes Loyola ta karɓi Musulunci
Ta ce bincikenta na neman ma’ana a rayuwa ya kai ta rungumar Musulunci a Disambar 2015 bayan ta taso a gidan Katolika ‘yar asalin Mexico, lamarin da daga bisani ya sa iyayenta da ‘yan uwanta s**a bi sahunta a tafiyar bangaskiya ta iyali.
Karku Manta Ku Shigo Shafin Jaridar👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
04/10/2025
I gained 5 followers in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
DAWAKIN TOFA
Kano