Sina multipurpose
Sunana Saudat Ibrahim Nasidi(Sina multipurpose) Ina zaune a unguwar kofar waika Ina Saida flavour drinks ko wane iri da sauran su.
Kofar Waika Kano
08062528031/08083060274.
18/09/2026
Assalamu alaikum barkan mu da yau
Biki,suna, walima,mauludi,taron family ne
Kuna bukatar kayan amfani domin tarukan ku, kuzo muna mara ba da ku.
*tukunya da murhu
*plate na roba kanana
*tray manya
*plate na zuwa dinner
*manyan flask na zuba abinci
*cups ,cokula
*tabarma
*banbu na ruwa
*ludaya
Ku zo duk saku same su haya akan farashi me rahusa.
Kofar Waika Kano
08062528031.
08/09/2026
Ajiya maganin wata rana kunsan alkhairan dake cikin ajiya kada ku bari ayi babu ku,zamu fara adashin mu inshallahu a watan September mu gama January.
Sannan munyi dan gyara muna fatan hakan bazai zama damuwa ba a karanta ka'ida kafin a shiga .
01/09/2026
Assalamu alaikum barkan mu da safiya kamar yanda sanarwa ta gabata a watan September zamu fara dashin mu to Allah Ubangi yasa mu fara a sa'a.
Nasidi Saudat Ibrahim
6838366306
Moniepoint MFB.
Masu himma har sun fara ajiya,kada ku bari ayi babu ku.
28/08/2026
Assalamu alaikum barkan mu da safiya Ina yiwa kowa fatan alkhairi da fatan mun tashi lafiya Allah ya sadamu da alkhairan dake cikin wannan rana ta Juma'a.
Suna na Saudat Ibrahim Nasidi (SINA MULTIPURPOSE) ina miko sakon gaisawa daga nan kofar Waika Kano.
26/08/2026
Ina amarya, kawayan amarya,kannen amarya,harda samarin kawayan amarya da kannen amarya da "yan unguwar su amarya ku zo in baku kayan fulani domin shagalin bukukuwan ku akan farashi me rahusa,muna bada haya muna siyarwa.
Set na amarya #1500
Set na manya maza da mata #500
Set na yara maza da mata #300.
Idan kuma siya zakuyi shima akwai
Set na amarya #12,000
Set na Manya #6,500
Set na yara #4,000
Kofar Waika Kano
08062528031.
26/08/2026
Ajiya maganin wata rana kunsan alkhairan dake cikin ajiya kada ku bari ayi babu ku,zamu fara adashin mu inshallahu a watan September mu gama January.
Sannan munyi dan gyara muna fatan hakan bazai zama damuwa ba a karanta ka'ida kafin a shiga .
Kofar Waika Kano
08062528031.
26/08/2026
Assalamu alaikum barkan mu da safiya
Mun fito da sunan Allah,domin ya tsare mu daga aikata duk wani abinki.
23/08/2026
Kamshi rahma ne,kamshi ni'ima ne,
kamshi yakan sanya farin ci, nishadi da annushuwa idan an shaka a cikin wannan turaren wanne kuka taba amfani da shi?
A zo a siya a turara daki,kamshin su har bayan layin ku.
Kofar Waika Kano
08062528031.
21/08/2026
Assalamu alaikum barkan mu da safiya
Kuna yin ginger drink amma kuna tantamar flavour da zaku saka to ga wannan ki gwada zaku bani labari me dadi,kada ku manta muna da flavours kala-kala akan farashi me rahusa.
Kofar Waika Kano
08062528031.
20/08/2026
Kyautatawa tana da dadi,tana karawa wanda yayi ta kima da daraja,ko da kuwa da wani abu ne mai arha ko me tsada.
Kuna so ku farantawa kannenku "yan uwan ku mata na kusa da na gefe,kuna so ku sanya farin ciki a zuciyar yara mata da baza su iya siyawa kansu kayan da zasu gyara jikin su ba to kuzo ga dama ta samu da #3000 zaku iya siyawa "yan mata 5,10,ku raba musu wannan kyauta, sannan zaku iya siyan babban pack domin iyali guda daya, kyautatawa bata kadan,Muna bada dai-dai ko sari.
50pcs #3000
25pcs #1500
5pc #350
Sannan muna bada sarin me 5pcs akan #3000(10packs) kenan muna nan a
Kofar Waika Kano
08062528031.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano