Hanyar Tsira
๐Barka da zuwa Shafin Hanyar Tsira muna kawo maku karatun malaman Sunnah da tunatarwa aka Lahira Allah ya bamu ikon Tsira. ๐๐
08/03/2026
๐ฃ๏ธ"Allah ba ya taba kunyata mai tsoran Allah. Duk irin laifinsa. Duk laifin da ka ke aikatawa, matukar ka na tsoran Allah SWT na gaskiya, to Allah ba zai kunyata ka ba "
Professor Mansur Isa Yelwa
( Hafizahullah )
05/03/2026
MASHA ALLAH ๐
Ta Mรนsรนฤบunฬta A Yammacinฬ Jiya, Inda Ta Sauya Suna Daga Blessing Zuwร Zainab
Ga masu bukatar karatun Prof Mansur isa yalwa Rahimahullah ga Link na Telegram channel kuje ku shiga.
๐๐๐
01/03/2026
FALALAR AZUMI :
Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ya ce:
" LKowane aikin ษan adam a na ninka ladarsa ninki 10 zuwa 700. Allah maษaukaki ya ce; banda Azumi, shi kam nawa ne, ni ne zan yi sakayyarsa. "
[ sahihu muslim - 1151]
Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan
( Hafizahullah )
Daga
Bin Mu'az Fago โ๏ธ
27/02/2026
" Allah ka bamu Aljannah don rahmar ka. Ka sa mu ci gajiyar zama al'ummar Annabi sallallahu alaihi wasallam "
Professor Mansur Isa Yelwa
( Hafizahullah )
26/02/2026
NASIHA ๐ ๐
๐ฃ๏ธ"Ta yaya kai ka na neman Allah ya ji tausayinka, ya baka Aljannah, amma kuma kai ba ka jin tausayin bayin Allah. Akwai mutane dayawa da sun yi azumi amma babu abun Buda Baki, babu abun sahur "
Prof. Mansur Isa Yelwa
( Hafizahullah )
Daga
Bin Mu'az Fago
Mafificiyar Sallah inji Annabi Muhammad ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู Itace sallar asuba ranar Jumu'a acikin jam'i
Indai damuwa ce a ranka ko kana cikin matsala ka lizimci wannan adduar
๐๐๐
25/02/2026
" Ka kiyaye wannan lokacin, minti 5 kafin a sha ruwa, da minti 2 bayan an sha ruwa, kar kayi wasa da wannan lokacin. Lokacin amsar addu'a ne "
SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA
( Hafizahullah )
Daga
Bin Mu'az Fago
24/02/2026
" Duk masifar ka, ba ka isa ka tarewa wani abinda Allah SWT zai baiwa wani ba. Sai dai ka bata lokacin ka "
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
( Hafizahullah )
Daga
Bin Mu'az Fago
Daga Cikin Lokutanda Ake Son Yawaita Istigfari Akwai Karshen Yini Da Kuma Farkonsa
Dr. Bashir Aliyu Umar (Hafizahullahu)
Addu'o'in da akafi so a yawaita yi acikin watan Ramadan
๐๐๐
Click here to claim your Sponsored Listing.