Kudan Zuma Limited
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kudan Zuma Limited, Health/Beauty, By Court Line Kurmi Market Kano, Kano.
16/01/2026
Ga hadadden lalle domin dandasa kwalliya 💕
Pure olive
Ingantaccen Man Zaitun
Original soap.
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7IDlxIyPtY0Dqi1U1l
Danna domin shiga Whatsapp channel din mu.
• A tafasa ganyenta a sha a matsayin shayi ko lemon zobo.
• A haɗa da zuma ko lemongrass don ƙarin ƙarfi.
Fa’ida.
•Inganta narkewar abinci 🍵
•Rage hawan sugar 🩸
•Ƙara nono ga mai shayarwa 🤱
•Kare zuciya ❤️
•Ƙarfafa ƙashi da jiki 💪
Yadda ake amfani da Hulba (Fenugreek)
• A tafasa a sha kamar shayi 🍵
•A nika a zuba cikin miya ko kunu 🥘
•A gauraya da zuma a sha don ƙara kuzari 🍯
•Mata masu shayarwa na amfani da ita domin ƙara nono 🤱
Fa’ida:
Maganin ciwon haƙori 🦷
Rage zafi da kumburi 💪
Inganta narkewar abinci 🍵
Ƙarfafa ƙwaƙwalwa 🧠
Ƙara kuzari ✨
Kurkum (Turmeric)
Yana:
Rage kumburi 💪
Ƙarfafa garkuwar jiki 🛡️
Kare zuciya ❤️
Inganta narkewar abinci 🍵
Gyara fata ✨
16/09/2025
Tauna 2-3 na kwallon Zogale na magance rashin ƙarfi, ƙarancin sha’awa da kuma rashin haihuwa ga maza da mata.
Zogale – ƙaramin tsaba mai ɗauke da babbar fa’ida!
Citta (Ginger)
🤢Maganin Tashin Zuciya
🤦Tana rage amai da tashin zuciya
🍵 Sauƙaƙa Ciwon Ciki
😤Tana maganin mura, zazzaɓi, da ciwon makogwaro idan an sha a matsayin shayi.
💪 Ƙara Kuzari
❤️ Kare Zuciya
👉 Ana iya amfani da citta a cikin shayi, ko abinci.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
Kano
123456