Me Glass Beauty World
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Me Glass Beauty World, Beauty, cosmetic & personal care, Kano.
Me Glass 👑✨
Kwararriyar mai gyaran gashi 👑
Healthy hair + length retention
Assessment • Routine • Consistency
Salon | Hair Care | Fashion
📞 Booking & Orders : https://wa.me/2348108166084
Allah ka sada mu da dukkan alheri ka tsare mu da ga dukkan sharrin
Barka da safiya 🤝😊👑
Idan kina buƙatar kaɗan ne don style din ɗinki ko yanayin kuɗinki, muna da pieces ma.
✨ Ki zaɓi dai dai da buƙatarki.
Different Colour Different Undertone... choose what complements you best 👑
Me Glass ✨
18/09/2026
Ku tuna... ba kowane gashi ne yake nuna canji a lokaci ɗaya ba...
Wasu suna buƙatar lokaci, kulawa da consistency... ba gaggawa ba. 👑
Different Hair. Different Care.
Me Glass ✨👑
18/09/2026
Kin san ba sai kin say full pieces ba?
A MeGlass muna da
√ Full piece
√ 5 yards
√ 4 yards
√ 3 yards
√ 2 yards
Saboda kowacce ta samu abin da ya dace da buƙatarta. 👑✨
Me Glass ✨👑
18/09/2026
Abin da MeGlass Sis ta lura da shi...
Bayan ta fara bin routine
√ Breakage ya ragu sosai.
√ Gashin baya bushewa kamar da.
√ Baya cunkushewa sosai.
Ta kuma ce
Ina ganin gashina yana ɗan ƙaruwa, amma ina fatan ya fi haka.
Sai na tuna mata da abu ɗaya...
👑 Canji yana farawa ne idan akwai lafiyar gashi. Tsayi kuma yana buƙatar lokaci da consistency dai da dabi'ar Gashin ta
Different Hair. Different Care.
Me Glass ✨ 👑
✨اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلِّمْ عَلَىٰ نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ ﷺ
Kada mu manta da Salatin Annabi ﷺ💛
Juma'a Mubarak ✨ 👑
A wannan satin...
Na yi wa mata uku steaming.
Amman hanyar kulawar da muka bi ba iri ɗaya bace
👑 Different Hair. Different Needs. Different Care.
17/09/2026
Kin zaɓi Peach Lace? 🍑
Wane hairstyle za ki haɗa da ita?
🅰️ Ko 🅱️
✨ Different Hair. Different Style.
👗 Different Colour. Different Undertone.
Choose what complements you best. 👑✨.
Me Glass ✨👑
17/09/2026
🥹 Bari na ba ku wani ɗan labari daga kujerar MeGlass...
A cikin wannan satin, na yi wa mata uku steaming.
Amma abin da ya fi burge ni shi ne...
Dukansu suna da bukatu daban-daban.
💆 Ɗaya natural hair ne.
💆 Ɗaya tana transitioning kuma tana son ta ci gaba da gwadawa.
💆 Ɗayar kuma amarya ce, bikin ta saura kusan sati huɗu.
Dukansu suna son gashin su yayi kyau...
Amma ba dukansu suke son abu ɗaya ba.
Misali... Me Natural hair ɗin ba ta son a yi amfani da gel a gaban Gashin ta.
Amma sauran biyun suna son gaban gashin su ya yi smooth sosai.
Sai dai suna da fargabar cewa gel yana karya gashi.
A nan ne sai nayi aiki da abin da nake yawan faɗa...
Different Hair. Different Needs. Different Care.
Saboda ba wai amfani da gel ne matsala ba...
Yadda ake amfani da shi, da kuma yadda ake kula da gashi bayan sawar, su ma suna da muhimmanci.
Shi ya sa muka yi amfani da abin da ya dace da bukatar kowacce, tare da ba su routine da za su bi bayan sun koma gida.
👑 A MeGlass...
Ba ma farawa da
Me za mu shafa?
Muna farawa da
Me wannan gashin yake buƙata?
Different Hair Different Care
Me Glass ✨
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 18:00 |