Mr a1 abubakarii

Mr a1 abubakarii

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mr a1 abubakarii, Health/Beauty, .

05/08/2024

Too you MR Tenge👍👌✊💟💘.

27/07/2024

Yadda Jadawalin Yadda Zanga-zanga Zai Kasance A Cikin Birnin Kano

Al'Ummar dake yanki kamar Haka:

(1)- Tsarin fitowarmu Zanga zanga" karfe 6:00Am na safe.

(2)- Alummar yankin Kofar Ruwa ku rufe katsina Road da airport Road 6:00am na safe.

(3)- Alummar dake Gyadi Gyadi,unguwa uku Ku rufe hanyar zuwa Kaduna. 6:00am na safe.

(4)- Alummar dake Hotoro Ku rufe hanyar Zuwa Wudil/jigawa 6:00am na safe.

(5)- Alummar dake Dorayi Ku rufe Hanyar Zuwa Madobi 6:00 am na safe.

(6)- Alummar Rijiyar Zaki ku Rufe Gwarzo Road 6:00am na safe

(7)- Alummar tsakiyar da cikin gari Dala,gwale,fagge,yakasai,kofar mata zage,zango,da duk sauran mu hadu a kofar gidan sarki ta kofar kudu

Daga nan zamuje gidan Mai Martaba Sarkin kano inda zamuyi jawabi sannnan zamu mika masa kokenmu da sauransu.

DOKA! DOKA!! DOKA!!!

(1)- Babu mākāmî. ⚠️

(2)- Babu taba kayan kowa ⚠️

(3)- Babu fada ko cin zarafin wani. ⚠️

(4)- kowa ya fito da rubutu na kokensa a jikin kwali ✅

(5)- idan da hali kowa yayi shigar farar riga da bakin wando, ko kuma duk shigar da kaga dama amma shiga mai ma'ana. ✅

TAIMAKO! TAIMAKO!! TAIMAKO!!!

(1)- masu halin cikinmu su dafo abinci. ✅

(2)- wasu su taimako da ruwan sha da kuma magani. ✅

(3)- mu taimaki duk wanda yake bukatar taimako ko wannne iri" uwa daya uba daya. ✅

Bamu daukewa kowa ba" daga kan Dan shekara 18 zuwa sama" matasa maza da mata" Dattijai da tsofaffi" kowa ya fito domin ceto kasar mu daga halin da shugabanni s**a jefata na tsananin yinwa da tsaradar rayuwa da kuma rashin tsaro.

ABINDA AKE BUƘATA GWAMNATI TA YI SHINE

(1)- A bude bodojin Arewa baki daya domin ashigo da abinci kamar yadda yake a baya da kuma kaiyade masa farashi.

(2)- A dawo da tallafin man Fetir ya dawo 200 duk lita.

(3)- Duk yan kunan dake fama da rashin tsaro a Arewa a dawo da zaman lafiyar yankin domin cigaba da noma da kiyo.

(4)- A dawo da tallafin karatu domin Dan Talaka ya yaki Jahilci.

(5)- A samarwa matasa maza da mata aiyukan dogaro dakai.

Allah yasa ayilafiya.

Website