AUTAR SHEHU

AUTAR SHEHU

Share

❤️SOYAYYAR ANNABI NE ABINCINA 🙇❤️❤️ ALLAH YAKARA MANA SOYAYYAR❤️
❤️ ANNABI MUHAMMAD❤️S A W❤️
DUK MASOYIN ANNABI YAYI FALLOWING🙏

02/02/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun !!!

Allah ya yi wa fitaccen malamin nan, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa.

Rahotanni daga Zaria sun tabbatar da rasuwar tasa bayan bayanai sun bayyana daga mutane da dama na kusa da shi da kuma mazauna yankin.

Marigayin ya shahara wajen wa’azi da koyarwa tsawon shekaru.

Allah Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa da almajiransa hakurin jure wannan babban rashi.

19/01/2026

Mai imanine kadai zai’iya rubuta s.a.w❤️‍🩹Allah ka arzurta duk wanda yarubuta s.a.w🤲🏻🕋

03/01/2026

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w 🕋

26/12/2025

Dan soyayyar ka da flyayyan halita ka rubuta S a w Allah kayi albarka gawanda ya rubuta S a w Allah ka azirta shi 🤲🤲✈️🧬🧬✈️🕋🕋 nima ganawa s a w ✈️🎉🕋✈️konga larabawa ko muma baza,a barmu abaya ba s a w.

25/12/2025

Labbaika Ya Rasulullah❤️S A W❤️

24/12/2025

Na'ce Muhammadur Rasulullah❤️S A W❤️

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano