Aminu Art & design
🌄I'm proud To be amongs the Muslim ummah ! May ALLAH clear our sins 💯🥢
05/06/2026
Masha Allah today's work🎨🖌️
05/06/2026
Wani aikina 🎨🖌️
With Adam Muhammad Mukhtar – I just got recognized as one of their top fans!
I accepted 1 fan badge from Sheikh Hafram Khaleel.
12/05/2026
ALLAH bless our life's 🌴
12/05/2026
2500😏kacalkoda kudinka Saida 😏
11/05/2026
Wani matashin trader daga Pakistan ya rasa dala $500,000 ta hanyar leverage trading har lamarin ya kai an kwantar da shi a asibiti a total balance nashi bai wuce dala million day (1m)
Ya rasa dukkan ajiyar rayuwarsa a crypto idan akayi liquidating na wannan kudin.
Wane darasi wannan yake koya mana?
• Kada ka taba saka dukkan kudinka a trade guda ɗaya.
• Leverage na iya kawo riba mai yawa, amma kuma yana iya rusa rayuwa cikin lokaci kaɗan.
• A trading, kare jari yafi neman riba cikin gaggawa muhimmanci.
• Kada son saurin kudi ya sa ka manta da risk management.
Kasuwar crypto ba c**a bace.
Discipline da hakuri sune manyan makaman trader na gaskiya.
11/05/2026
Dr kassim memorial academy🖌️🎨
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Amanory TZ, Adamu Ibrahim
Al-Hayat Farms & Agrimart -hayatfarms&agrimartmoment
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano