IMRAN DAUDA

IMRAN DAUDA

Share

Proudly to be a Muslim

Photos from IMRAN DAUDA 's post 25/06/2026

Alhamdulillah.

An kammala aikin Ƙwalbatin da mai girma Hon Muhammad MD Hassan ya dauki nauyi a Layin Nepa dake cikin mazaɓar Tudun Murtala.

Muna Addu'ar Allah yama majalissar jaha cikin sauki

md Hassan media team

Photos from IMRAN DAUDA 's post 25/06/2026

A daren jiya Mai girma Hon Muhammad MD Hassan Dan takarar majalissar dokokin jahar kano a karamar Hukumar Nasarawa yashigo an guwar tudun murtala domin duba aikin daya kaddamar na saka fitilu masu amfani da hasken rana duk akokarinsa na ganin karamar Hukumar Nasarawa ta haskaka.

Mai girma Hon MD Hassan yadda kake hidim tawa Al umma babu dare ba rana muna Addu'ar Allah yama majalissar jaha cikin sauki 2026.

13/06/2026

Mijin Hajajju 😎

07/05/2026

Clear Road

Photos from IMRAN DAUDA 's post 29/04/2026

Alhamdulillah

A Ranar Juma’ar Da Ta Gabata, Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Dan Takarar Majalisar Jiha a Karamar Hukumar Nassarawa, Ya Kai Ziyara Mazabar Tudun Wada Domin Kaddamar Da Kudurinsa Na Takara Ga Shugabannin Jam’iyyar APC.

A Yayin Wannan Ziyara, Wannan Bawan Allah Dake Cikin Hoto Ya Gabatar Da Bukatarsa Ta a Taimaka Masa Da Sabon Keke Na Guragu, Anan Take Mai Girma Hon. Ya Amsa Kuma Yayi Alkawari.

Cikin Ikon Allah, a Daren Jiya Mai Girma Dan Takarar Ya Cika Wannan Alkawari, Wannan Ke Nuni Da Gaskiya, Rikon Amana Da Kulawa Da Al’umma.

Hakika, Shugabanci Nagari Shine Wanda Ake Sauraron Jama’a Tare Da Cika Alkawari.

Muna Addu’ar Allah Ya Saka Masa Da Alkhairi, Ya Karo Dubun Nasarori.

MD Hassan Media Team.

Photos from IMRAN DAUDA 's post 24/04/2026

A Daren Jiya 23/04/2026, Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Ya Samu Damar Zama Na Musamman Da Shugabannin Jam’iyyar APC Na Mazabar Kawaji, Yakuma Gabatarmusu Da Kudurinsa Na Tsayawa Takarar Majalisar Jaha a Karamar Hukumar Nassarawa, Inda Ya Nemi Goyon Baya Tare Da Jaddada Aniyarsa Na Kawo Cigaba Mai Dorewa Ga Al’umma.

MD Hassan Media Team.

24/04/2026

Masha Allah

Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Dan Takarar Majalisar Jaha a Karamar Hukumar Nassarawa Ya Karbi Bakuncin Hajiya Amina Salisu Getsi Wacce Ta Kawo Masa Ziyarar Girmamawa.

Ziyarar Ta Kasance Domin Nuna Goyon Baya Da Kuma Karfafa Kyakkyawar Alaka, Tare Da Bayyana Amincewa Da Irin Kokarin Da Yakeyi Wajen Kawo Cigaban Al’umma.

MD Hassan Media Team.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Tudun Murtala
Kano
962101