Nagidan Abban Kanawa
Bakwankwashen Asali
10/10/2025
Yanzu-yanzu Babban Lauyan Gwamnatin Kano Kuma Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano, Barr. Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, Ya rako Yan Kwamitin da ya kafa har mota, domin kara musu kwarin guywa, wanda da sanyin safiyarnan ya dawo daga Abuja ko gida bai jeba ya shigo office domin cigaba da ayyukan Alumma. Muna addu’a Allah ya bamu nasara🙏
Amir Abdullahi Kima
SSR~Justice 10/10/2025
04/03/2025
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da aiwatar da ayyukan gina tituna 15 a fadin jihar, wanda kudinsu ya kai Naira biliyan 40. Waɗannan ayyuka sun haɗa da:
1. Gina hanyar Tudun Yola – Gwarzo Road zuwa Dansudu Bypass (Karamar Hukumar Ungoggo).
2. Gina kan t**i na Sheikh Ja’afar Road.
3. Sake gina Titin Sabo Bakin Zuwo (daga Gidan Gwamnati Roundabout zuwa Hanyar Maiduguri).
4. Sake gina Titin Muhammadu Buhari (daga Buhari Flyover zuwa Katsina Road).
5. Gina hanya a yankin Rijiyar Lemo (Karamar Hukumar Fagge).
6. Gina Hanyar Kwanar Durba (Karamar Hukumar Kibiya).
7. Sake gina Hanyar Malam Aminu Way zuwa Murtala Road (Ahmadu Bello Road).
8. Sake gina Hanyar Aminu zuwa Ashton Road – Murtala Muhammad Roundabout.
9. Aikin hanyar 5KM a Karamar Hukumar Rano.
10. Kammala aikin hanya tare da samar da fitilu masu amfani da hasken rana a Dawakin Tofa.
11. Samar da fitilu masu amfani da hasken rana a kan hanyar 5KM a yankin Dambatta.
12. Samar da fitilu masu amfani da hasken rana a kan hanyar 5KM a yankin Albasu.
13. Gyaran Dakin Taro na Africa House dake Gidan Gwamnatin Jihar Kano.
14. Sake gina kwalbatoci a Shanono (Karamar Hukumar Shanono).
15. Samar da wutar lantarki na 800KVA a Ruwan Kusalla.
Abba Kabir Yusuf Project Promotion Advocate
Under Ministry of Information
04/02/2028
01/02/2025
Masha Allah
29/01/2025
MAI GIRMA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA JAGORANCI ZAMAN MAJALISAR ZARTARWA TA JIHAR KANO
A yau, Laraba, 29 ga Janairu, 2025, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta jiha a fadar gwamnatin Kano.
Wannan zama na 24 a karkashin gwamnatinsa ya kasance mai matukar muhimmanci, inda aka tattauna muhimman al’amura da s**a shafi cigaban jihar Kano da jin dadin al’umma.
Gwamnatin Abba Gida Gida na ci gaba da daukar kwararan matakai domin tabbatar da cigaba, adalci, da walwala ga jama’ar Kano.
27/01/2025
Mai girma gwamna AKY 4+4🔴🫵❤️
27/01/2025
Press Release
27th January 2025
Governor Yusuf to Create Over 63,000 Jobs in Kano’s Garment Industry in 2025
The Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf, is set to create 63,360 jobs for youth in the garment industry across the state’s 44 local government areas.
Governor Yusuf disclosed this today while officially reopening the garment industry cluster in Kura Local Government Area.
In a statement issued by the governor’s spokesperson, Sanusi Bature Dawakin Tofa, the governor highlighted that the reopening of the garment clusters—originally established under Senator Rabiu Musa Kwankwaso’s administration between 2011 and 2015—marks a significant step towards fulfilling his campaign promises.
“What we are witnessing now is the fulfillment of a campaign promise. With this initiative, we aim to create at least 63,360 jobs annually in the garment industry. Beneficiaries will earn an average monthly income of seventy thousand naira (₦70,000),” the governor stated.
Governor Yusuf also issued a strong warning to unpatriotic individuals involved in the theft of machines deployed to the clusters in some local government areas, emphasizing that such actions would not be tolerated.
In their respective remarks, Professor Murtala Sabo Sagagi of Dangote Business School and Alhaji Sa’id Dattijo Adhama commended the governor’s efforts in revitalizing the garment project, describing it as a significant boost to youth empowerment and economic development in the state.
Signed,
Sanusi Bature Dawakin Tofa
Director General,
Media and Publicity
Government House, Kano
27/01/2025
Da Dumi-dumi:
Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Hon. Abdullahi Ghali Basaf zai Kaddamar da shirin daukan nauyin karatun dalibai maza da Mata 1001 A Makaran Sa’adatu Rimin College:
An kammala tantance dalibai 1001 wanda Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso zai dauki nauyin karatun su har su gama, dayake jawabi Basaf yace zaiyi hakan ne domin koyi da Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf bisa yadda ya maida hankali wajan inganta harkokin koyo da koyarwa a jihar Kano,
Ghali yace dokar ta baci da Gwamna ya saka akan ilimi, hakan ya tabbarwa da Duniya cewa Gwamnatin Kwankwasiyya ta cika alkawarin data dauka lokacin yakin neman zabe, Basaf ya kara da cewa baza su manta da Irin tarbiyyar da Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya dorasu akai ba, ta taimakon mutane musamman fannin ilimi
Akarshe Abdullahi Ghali yayi kira ga takwarorin sa Shugabannin kananan Hukumomi da suyi koyi da Gwamnan kano domin kawo karshen Lalacewar ilimi a jihar Kano.
Amir Abdullahi Kima
Kwankwasiyya Reporters
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
MAGAJI
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Nagidan Abban Kanawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.