Muryar kanawa

Muryar kanawa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryar kanawa, Health/Beauty, Kwanar jaba, Kano.

20/04/2025

Guzuri Domin Angwaye ๐Ÿ˜Š

LADUBBA HUDU DA MAFI YAWAN ANGAYE SUKE MANTAWA DASU A DAREN ANGANCI๐Ÿ’ž

Kasancewar yanzu cikin 'yan kwanukan nan ana yin aure sosai yasa naga yakamata na dan yi dan takaitaccen rubutun da ya kunshi ladubban ranar anganci domin tunatarwa ga angwayen mu.

Ladubban sune kamar haka:

1. SHIGA DAKIN AMARYA DA WANI ABUN MOTSA BAKI๐Ÿ˜‹

Anso ga ango a yayin da zai ciga inda amaryar sa ya ciga da wani abun shi Koh sha, Saboda hadisin Asma'u bint yazid wacce tace:

Itace ta shirya Nana Aisha kuma ta raketa dakin ta daren angancin ta da s**a je Annabi s,a,w ya shiga da Madara yabata tasha๐Ÿ˜‹๐Ÿ’ž

2. AZA HANNU AKAN GOSHIN AMARYA AYI ADUA.

Yakamata ga ango a lokacin da ya shiga gun amaryar sa ya aza hannun sa akan goshin ta yayi aduar da Annabi s,a,w yakoyar yace:

ุงู„ู„ู‡ู… ุฅู†ูŠ ุฃุณุฃู„ูƒ ู…ู† ุฎูŠุฑู‡ุง ูˆุฎูŠุฑ ู…ุง ุฌุฑุจุชู‡ุง ุนู„ูŠู‡ ูˆุฃุนูˆุฐ ุจูƒ ู…ู† ุดุฑู‡ุง ูˆุดุฑ ู…ุง ุฌุจู„ุชู‡ุง ุฅู„ูŠู‡.

3. SALLOLIN NAFILA RAKA'A BIYU TARE

Anso ga angwayen suyi sallolin nafila raka'a biyu tare, sannan suyi adua s**e:

ุงู„ู„ู‡ู… ุจุงุฑูƒ ู„ูŠ ููŠ ุฃู‡ู„ูŠ ุŒ ูˆุจุงุฑูƒ ู„ู‡ู… ููŠุŒ ุฃู„ู„ู‡ู… ุงุฌู…ุน ุจูŠู†ู†ุง ู…ุง ุฌู…ุนุช ุจุฎูŠุฑุŒ ูˆูุฑู‚ ุจูŠู†ู†ุง ุฅุฐุง ูุฑู‚ุช ุฅู„ู‰ ุฎูŠุฑ.

4. ADDU'A KAFIN SADUWA DA IYALI

Annabi s,a,w yace : idan mutum yakaranta wannan aduar a yayin saduwa da iyalin sa, idan har Allah ya nufesu da samun haihuwa a saduwar toh shaydan bazai cutar da yaron ba.

Adduar itace:

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ุŒ ุงู„ู„ู‡ู… ุฌู†ุจู†ุง ุงู„ุดูŠุทุงู†ุŒ ูˆ ุฌู†ุจ ุงู„ุดูŠุทุงู† ู…ุง ุฑุฒู‚ุชู†ุง.

Alhamdulillah, abinda ya sawwaqa kenan daga gareni.

Ina rokon Allah yasawa aurarrarkin mu albrk, ya kuma horewa wadanda basuda hanyar da zasu bi domin suyi๐Ÿ˜๐Ÿคฒ

18/04/2025

Muryar kanawa NE ke mgn Yan uwana samari Yakamata mutashi tsaye mufito zanga zanga na nuna Rashi goyan bayan MU na furici da shugaban kasar mu yayi akan annabi bamu Yadda sai ya saukar daga Mulki Shi bamayi hk matasa koh kun manta ne kwanaki Baya aka kashe mn mafarauta basuji Basu gani hk abin yasha ruwa in mafarauci ya cancanci kisa Dan anganshi da bingagar farautashi kuma sai ace wnn yayi batanci da annabi baza akashe Shi ba toh wlh wnn abin da damu ba

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kwanar Jaba
Kano