Sirrinki Atafinki

Sirrinki Atafinki

Share

Don habaka zamantakewar Aure da soyayya Tsakanin Ma'aurata da masu niyyar Aure a kasar Hausa da Musulmai.

29/04/2025

Azzakarin mutum yana tashi da safe (wanda ake kira "morning er****on" ko kuma a Hausance "tsayuwar azzakarinka da safe") saboda dalilai na dabi’ar halitta da kuma tsarin aikin jijiyoyi da hormones a jikin mutum. Ga wasu manyan dalilai:

1. Hormone testosterone: Wannan hormone na maza yana yin kololuwa da safe, musamman tsakanin 4 zuwa 7 na safe. Yawan testosterone yana karfafa jima’i da kuma haddasa tsayuwar azzakari.

2. REM sleep (Ruwa na mafarki): A lokacin da mutum yake cikin wannan yanayi na bacci (wanda yawanci ana mafarki a ciki), jiki yana fitar da wasu sinadarai da ke hana cikas ga jijiyoyin jini, hakan yana sa jini ya rika gudana zuwa azzakari.

3. Karancin cikas daga kwakwalwa: A lokacin bacci, kwakwalwa tana hutawa daga matsin lamba da tunani. Wannan na iya barin tsarin jijiyoyin jiki da hormones suyi aiki cikin sauki, su haddasa tsayuwar azzakari.

4. Alamar lafiyar jiki: Wannan tsayuwar da safe tana nuna cewa jinin mutum yana yawo yadda ya k**ata kuma babu matsala a jijiyoyin azzakari.

Wannan yanayi ba yana nufin sha'awa ko mafarkin jima’i bane kai tsaye — yana iya faruwa ko da ba a mafarki ba ko kuma babu wani motsin sha’awa.

Wallahu a'alam.

Maijalalaini Islamic chamest 08137482786

Domin shiga WhatsApp channel namu ga link https://whatsapp.com/channel/0029VaAuHrY9hXFFqe2iMd3w

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu Alaihi wasallam salati

21/04/2025

YANDA AKE HAƊA SABAYA NA NONO DA HIPS DA YANDA AKE AMFANI DASHI

Wacce takeson Nononta ya ciko yaƙara girma ko suɗagu sutsaya sudaina kwanciya da ƙarin girman mazaune (boot) da ƙugu (Hips) ta gwada amfani da wannan haɗin insha Allah zatasha mamaki budurwa ko matar aure.

>> ABUNDA ZAKIYI NAFARKO

21/04/2025

Siffofin Kwanciyar Jima’i:

idan kasan yaro ne kai ko tuzuru ko Gwauro kada ka karanta min rubutu.

18+ (masu Aure Kawai – kada mara aure ta karanta)

Akwai siffofin kwanciyar jima’i kala kala wanda ya k**ata mu sansu, kuma mu rika amfani dashi ba wai kullum a riga maimaita guda ba, ko kuma idan mai gida yazo sai dai ki kwanta sharkaf k**ar katifa, ko kayan wanki yahau saman ki ya gama abin da zai yi ya tashi. Matan aure Ya k**ata a riga sauya kwanciya, da canza salo iri-iri k**ar tsotsan azzakari da dai sauransu dan jin dadin ki da mai gida.

1- Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna):

Yadda ake yin wannan kwancciya kuwa shine, mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna. amma miji ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai, domin ya rage nauyinsa akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta. wannan kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma’aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.

Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne, akwai kwanciyar gefe daya ta gaba, akwai kuma ta baya.

kwanciyar gefe daya ta gaba gaba: wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar, ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.
Kwanciyar gefe daya ta baya: ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne k**ar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba, banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi (bawai ya saka azzakarinsa a duburarta ba. A’a zai koma ta bayanta yadda basa fuskantar juna sai ta dan daga kafarta kadan ya shige ta.

2- Jima’in Zaune:

Yadda ake yin wannan jima’in shine, namiji zai zauna a kan gado ko kujera, ita kuma matar zata zauna akan cinyoyinsa, sannan sai ta raba cinyoyinta. Shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.

3- Kwanciyar Mimmike:

Wannan kwanciyar an fi yinta ne ida namiji ya kasance mai karamin azzakari. Domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda cewa lalle komai kankantar azzakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta, shi ma namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.

4- Kwanciyar Hawan Doki:

Yadda ake yin wannan kwanciya shine, namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan d**o cinyoyin mace da guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a tsakiya ta zauna a kansa, ta d’an kwanta kadan a kan kirjinsa, daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba da baya k**ar ta hau doki.

{Ba Maganar Batsa Ba Ce, Ilimi Ne..Da fatan an karu}

Wallahu a'alam.

20/04/2025

TSARABAR MA’AURATA / SABON ANGO DA BAZAWARA HARDA SABUWAR AMARYA

✅ — HADIN DA KOWA ZAI IYA YI

1. Hadin Cikin Gida:

🍀 YANA MAGANIN:

Sanyi

Rashin Sha’awa

Rashin Kuzari

🌿 ABUBUWAN HADAWA:

Kankana (kwallo 1)

Citta

Tafarnuwa

🧪 YADDA AKE HADA SHI: A yanka kankana kwallo daya, a sa citta da tafarnuwa a dafa su na tsawon minti 30. Bayan ya huce, a sha Kofi daya safe da yamma.
NB: A jira awa daya kafin cin abinci.

---

2. TSARABAR MA’AURATA (🍀 KARFIN MAZA):

🍀 YANA MAGANIN:

Saurin inzali

Mutuwar maniyyi

🌿 ABUBUWAN HADAWA:

Garin citta

Garin kanumfari

Man kwakwa

Zuma

🧪 YADDA AKE HADA SHI: A dafa hadin na tsawon minti 30, a sha safe da yamma.
NB: Idan har kana jure wannan hadin, ba ka bukatar shan maganin karfin maza.

---

3. HADIN BAZAWARA KO BUDURWA:

⚠️ GARGADI: Idan saura sati daya kafin aure, ki tabbatar baki da infection.

🍀 YANA MAGANIN:

Karancin ni'ima

(da sauran matsalolin sha'awa)

🌿 ABUBUWAN HADAWA:

Garin dabino

Zuma

Madarar ruwa

🧪 YADDA AKE SHA: A sha kafin cin abinci – safe da yamma.

---

4. HADIN BAZAWARA (🍀 KASHI NA BIYU):

🌿 TSARKI: A samu garin hulba, a rika dafawa ana tsarki da ruwan.
A na kuma matsi da zuma mai kyau don gyaran ciki da karawa mace ni'ima.

---

5. HADIN ANGO (MATAN AURE MA ZASU AMFANA):

🍀 YANA MAGANIN:

Saurin inzali

Matsalolin aure

🌿 ABUBUWAN HADAWA:

Ruwan gora (Faro ko Swan)

Garin habbatussauda

Zuma

🧪 YADDA AKE HADAWA: A zuba habbatussauda da zuma cikin ruwan gora, a rika sha safe da yamma.

--- SHARE 🕔

20/04/2025

Hattara:Kada Marasa Aure Su Karanta
🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞🔞
Yadda Zaki Gamsar Da Mijinki:

Gamsar da namiji a jima'ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa dukkannin halittan da aka yiwa mace a jima'ince suma maza suna da irinsa. Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima'i hak**a matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima'i da kuma wadanda sam jima'in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu.

Da akwai wasu mazan da basu cika son doguwar wasannin motsa sha'awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci maitsawo ana masu wasa duk kuwa da

macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha'awa mai tsawo.
Abu na farko daya k**ata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine abunda yafi bukata a yayi wasannin motsa sha'awa da kuma lokacin kwanciya irin na jima'i, domin da akwai inda da zaran mace ta tabawa mijinta maimakon ta motsa mishi sha'awarsa sai kawai sha'awar tashi ya gushe. Hak**a a kwanciyar jima'i, yana da kyau ki fahimci irin yanayin kwanciyar da mijinki yake so. Shi yasa malamai na jima'i suke cewa sadarwa a jima'i yanada matukar alfanu ga ma'aurata domin ta hanyarce
zasu iya fihimtar abubuwan da suke bukata a yi musu kamin, lokaci da kuma bayan jima'i.

Da akwai mazan da zaran mace ta fara wasa dasu nan da nan suke gamsuwa ba tareda sun shegetaba, da akwai wadanda da zaran azzakarinsu ya shiga shikenen kuma sunyi zuwan kai kenan. A akwai mazan da s**an
dauki lokacin mai tsawo suna jima'i da mace kamin suyi zuwan kai, wasu mazan kuwa a lokacin da suke kawowa a lokacin ne gabansu ke kara yin karfi har sai sun kawo sama da biyu koma biyar kamin suke gamsuwa da
mace. Ke naki mijin yaya yake? , domin dole sai kin fahimci yadda yake kamin ki iya gamsar dashi.
Sai dai maza masu wuyan sha'ani a jerin mazan da na ambata sune masu saurin zuwan kai da kuma masu daukan lokaci mai tsawo suna gurza mace basu gamsu ba, sai dai kuma da zaran mace ta samun illimin sarrafa irin wadannan maza ta gama dasu. Maza masu saurin zuwan kai sune mazan da s**afi cutar da matansu, domin wata matan sai ta gurzu take gamsuwa, don haka matsalar irrin wannan mazan yana tattare ne da kodai suna da cuta da suke bukatar ganin likita, ko kuma sabbin shiga ne wato mazan da s**a yi aure sabo-sabo ko waɗanda s**a jima basu yi jima'i ba.

Sai dai kamin mu fara kawo muku cikenken wannan darasin. Zai fi kyau mu fara hanyoyin da zaki motsawa mijinki sha'awa cikin sauƙi. Domin muddin namiji bai dai sha'awar jima'i dake babu yadda za ayi kuyi ma jima'i bare kuma ki gamsar dashi. Don haka mataki na farko shi ne kokarin fahimtar hanyoyin da mace zata iya motsawa mijinta sha'awar sa cikin sauƙi. Wanda a darasi na gaba da shi zamu fara.
Sai dai kuma darusa ne da dole sai anyi amfani da kalmomi na motsa sha'awa da kuma kalamai da ba kasafai ake faɗin su a fili ba. Ganin kuma wannan shafi shafine da masu aure da marashi suke bibiyan darusan mu. Muka ga ya k**ata mu nemi shawaran dalibai da masu karatu ko mu ci gaba da gudanar da wadannan darusa a bayyane ko kuma mu keɓe masu aure mu karantar dasu.

19/04/2025

SIRRIN KWANCIYAR AURE (plz masu aure kadai )
BAYANIN SUCKING

Suk mara auren daya karanta Allah ya isa,idan baka da raayi ka wuce abinka.

Assalamu'alaikum yan uwana matan aure yau InShaAllah xamuyi bayani ne akan yadda ake tsotsan axxakari da farji, ana samun ma'aurata dayawa da suke cikin duhun kai akan wannan bangaren wasu basayi wasu ne kawai batare da ilimin abinba.

kuma ba tare dasun san sirrin dake cikin shi ba, abinda muke so 'yar uwa ki fahimta shine duk maganin da xakiyi amfani dashi inde baki iya sarrafa miji ba, kina wahala ne kawai, kuma baxaki taba gamsar dashi yadda ya k**ata ba, saboda tanan ne xaki gamsar dashi yaji duniya babu k**ar ki, 'yar uwa mijinki.

kowaye shi kowane irin hali gareshi wlh a tafin hannunki yake, sai de idan ke bakisan waye keba, bakisan dunbin baiwar dake tare dake ba, babu boka ba malan sirrin jima'i kawai, mafi yawanku kune kuke koyawa maxanku neman matan banxa, me matan banxan s**a fiki diri ko kyau koke farjin ne baki dashi.

abinda xe baku mamaki shine matan hausawa babu abinda s**a iya se mugun kishi, ai 'yar uwa idan kina da kishi karki nuna se a shumfidar miji, ta yadda xe kasance kece ruhin xuciyar shi, ta yadda xe dinga ganin duk cikin mata ke daban ce, abin mamaki shine yadda xaki samu bahaushiya tarasa wanda xata jawa aji se mijinta, kuma in be nemeta ba ita koda tana bukata baxata neme shiba, wai ajinta xe xube, Allah ya shirye mu,

YADDA AKE SUCKING

P***S
Maxa najin dadin wannan tsotsan axxakarin, wasu maxan ma sunfi bukatar shi akan jima'i,
yadda xaki shine ki tabbatar daga ke harshi kun tsabtace jikin ku kuna kamshi, xaku iyayi a tsaye a xaune a kwance, duk ta yadda ya k**a, kuma shima ku dinga canxa style domin shima yanada nashi styles din, ya danganta da yanayin p***s din....

To wannan shine Allah yasa mu dace

©️ Maijalalaini

Domin shiga WhatsApp channel namu ga link https://whatsapp.com/channel/0029VaAuHrY9hXFFqe2iMd3w

18/04/2025

HANYOYI GUDA 5 DA ZAKA BI DOMIN MAGANCE SAURIN KAWOWA BA TARE DA KASHA MAGANI BA.

Hanya ta daya: a shiryawa saduwar

1. Ka gano tsakar PC. Akwai wata tsoka dake tsakanin mafitsararka da kuma duburarka. Idan kana san nemo wannan tsokar ta PC, zaka shiga bandaki ne domin yin fitsari, kana cikin yin fitsarin sai kayi kokarin tsayar dashi, wannan tsokar da kayi amfani da ita wajen tsayar da fisarin, itace tsokar PC da ake magana.

Ka bawa kanka lokacin domin da dame wannan tsokar ta hanyar mosta ta ta hanyar d’ame ta. A kalla yana da kyau ka mosta ta sau 15 a rana domin ya taimaka maka da dare. Hakan zai taimaka maka wajen kiyaye lokacin da kake son yin inzali.

2. Ka tsaya daga saduwa. Akwai mutanen da suke bukatar su dan daina saduwa na wani lokaci. Kuyi magana da matarka sannan kuma ku tattauna da likitanka akan matsalar ka. Amma bana nufin ka daina kula matarka ba, zaku dinga wasa na soyayya amma kuma banda saduwa. Hakan zain koya maka yadda zaku zauna cikin farin ciki ta hanyar dauke maka cewa dole sai kun sadu.

Hanya ta biyu: ka kwantar da hankalinka ko ka rage sauri:

3. Kuyi wasa kafin saduwa. Saduwar aure wani irin abune mai ban mamaki. Kowa ya sani cewa namiji yana yin duk wani abu domin kar yayi inzali da wuri, ita kuma macen tana yi duk wani abu domin tayi inzali da wuri.

Saboda haka, ku dinga wasanni kafin saduwa k**ar sumbata, amfani da baki, da sauran abubuwan da baza’a rasa ba. Hakan zai taimaka wajen bawa matar gamsuwa.

4. Chanza yanayi. Yana da kyau ku dinga chanza yanayin kwanciya lokaci bayan lokaci domin hakan zai nuna maka wasu abubuwa da baka sani ba a baya na jin dadi.

Wata hanyar chnaza yanayin kwanciya shine idan kuna tsakiyar saduwa. Da zarar kaji zakayi inzali, kayi sauri wejen chanza yanayin kwanciyar.

Daya daga cikin yanayin da zai taimaka anan shine idan macen tana samanka.

5. Kayi a hankali. Ka dinga bawa kanka lokaci tsakanin shiga da fita da kake yi misali k**ar sakanni uku tsakani. Kar ka dinga sauri ko gudu domin hakan zai sa kayi inzali da wuri.
- Duk lokacin da kaji zakayi inzali, sai ka rike a ciki har ka samu nutsuwa sannan ka ci gaba.
- Wata hanyar daina sauri itace ka dinga amfani da sauran bangarorin jiki ta hanyar tabawa ko sumbata.

Wallahu a'alam.

Maijalalaini Islamic chamest 08137482786

Domin shiga WhatsApp channel namu ga link https://whatsapp.com/channel/0029VaAuHrY9hXFFqe2iMd3w

Abin sadaqa ayiwa annabi sallallahu Alaihi wasallam salati

17/04/2025

🚨| Yadda ake binciken neman aure.

ℹ Wata yar uwa tace aurena uku, duka ba sa'a, kuma ana bincike, amma sai daga baya aga wasu halaye na boye. Don Allah ya ake binciken neman aure?

Da sunan Allah - Da farko dai yana da kyau mu sani cewa akwai nau'ikan halayen da duk kyan bincike ko zurfinsa ba za'a iya gane su ba. Sai a hankali. Amma duk da haka, zan kokarta wajen bada haske akan abin. Da yawan mu over-excitement na aure shine yake rufe mana ido mu kasa yin abinda ya dace. Misali, muna saurin judging mutane da ido, saboda munga wata suffa da batayi k**a ta abin zargi ba. Sannan mutum mai abin duniya ba'a cika son ma ayi masa bincike ba, sai kaji ana cewa "Kar a matsa bincike, kowa akaiwa bincike ba zai sha ba". Shikenan sai a bar magana. Wasu iyayen ma musamman iyaye mata idan aka cika matsawa manemi sai kaji uwa tana cewa "Bakin ciki akewa Talatu saboda anga ta samu mai-arzuki". Shikenan kowa sai ya janye jiki. Sannan na karshe, ba mutanen kirki da amana ake sakawa suyi binciken ba yawanci, ko kuma su wadanda ake tambaya basa fadin gaskiya. Kafin mu shiga cikin bayanan, yana da kyau mu sani cewa, binciken aure abu ne babba, kuma Manzon Allah SAW yace, Amanace wadda duk wanda aka tambaya akan wani wajibi ne ya fadi gaskiya, kuma boye gaskiya a wannan sigar haramun ne a musulunci.

Ya ake Bincike? Zan raba bincike gidan uku.

1. Binciken kafin fara mu'amala (Namiji da Mace)

Yana da matukar mahimmanci kafin a nemi auren mutum, a fara preliminary investigation akan sa/ta. Irin wannan binciken za'a kasa shi gida uku (3)

1.1. Mahaifa/Tushe

Mahaifar mutum shine inda aka haife shi, kuma ba lalle ne ace mutum yana zaune a mahaifar sa ba. Zai iya canja waje. Binciken mahaifa ya kunshi bincike akan iyayen sa/ta, yarintarsa, tarbiyyarsa, tarbiyyar kannen sa, yadda yayi mu'amala da mutane, abokansa da sauran su. Kuma ana tambayar dattijai, matasa da kuma sa'anninsa. Sannan ana priotizing tambayar mata saboda zantuka sun fi circulating tsakanin su. Kuma yana da kyau a bayyana wa wanda ake tambaya cewa makasudun tambayar akan neman aure ne.

1.2. Unguwa

Unguwar mutum itace mazauninsa. Mazauni shima yana canjawa, duk inda mutum ya taba zama wajibi ne a je don aji me yasa yabar inda yake/take da. Sannan aji me mutum yake. Sannan yana da kyau a wannan gabar a zirfafa tambaya a masallatan inda yake zaune idan namiji ne. Idan babu wani record nasa a masallaci to ba mutumin kirki bane. Shima kuma za'a iya shigar da dattijai, matasa da yara. Sannan yana da kyau a zirfafa bincike tsakanin abokansa na hira, da abokan yawo.

1.3. Wajen aiki/Sana'a

Wajen sana'a ko aiki wajene da ake samun dunbun bayanai. To amma sai an kula, domin gurine kuma na makiya. Mutum zai iya bada bayanin karya don ya lalata mutum. Don haka sai an kula. Idan yana da abokai, a nemi wasun su, a kuma roki su bayyana gaskiya, ayi musu togaciya da Allah don su bayyana gaskiya.

1.4. Makaranta

Akwai dunbun bayanai a makaranta. Za'a iya zuwa wajen principal, ko Class Rep, Ko lecturer, ko abokan karatun don jin yadda mutum ya gudanar da rayuwarsa a cikin makaranta. Idan akace ba sosai yake zuwa ba, ko ba sosai take zuwa ba, sai a bincika aji meye dalili.

1.5. Mahaifan mutum

Yawanci masu bincike s**an manta da cewa iyayen mai nema suma they are central to binciken mai neman. Saboda ana iya samun fitinannun iyaye ko iyaye masu mummunan tarihi ko wata mummunar al'adah ko dabi'a. Ko kuma ace ma basa zaman lafiya da mutane, ko kuma a gida akwai matsalar rabuwar kai da sauran su. So ba'a overlooking. Kamar yadda mai neman yake shan bincike haka suma iyayensa. Saboda ba miji ko mata kadai ake aura ba lokacin aure, suma iyaye k**ar ka aure sune domin zaman yana shafar kowane bangare.

Idan komai yayi yadda ake so, sai a bashi izini ya ci gaba da nema.

2. Binciken Bayan an fara Nema (Namiji da Mace)

A wannan gabar za'a ci gaba ne da bincike mutum har zuwa ranar da za'ayi aure. Saboda mutum yana canjawa a dan lokaci kankani. So time to time sai a rika komawa unguwa da wajen san'ar mutum ana jin ta bakin mutane. Sannan za'a iya rokar wani ya saka ido don ya rika bada bayanai akan mutum har zuwa lokacin da za'a gamsu. Shima wannan binciken zan raba shi gida hudu (4):

2.1. Interview tsakanin mai nema da iyaye

Yana da kyau kowane uba, ko uwa, ko yaya, ko waliy ya samu lokaci na musamman ya gana da mai neman. Kuma ba hira kawai ake magana ba anan. Zama za'ayi aci abinci, ayi hira, lokacin sallah yayi, a tashi ayi sallah. Wani tun wajen cin abincin sa zaka gane dabi'unsa. Hakanan yanayin maganarsa da ladabin sa suma Ababan dubawa ne. Sannan idan lokacin sallah yayi za'a lura da canji a yanayinsa. Sannan yana da kyau, ba laifi bane shi mai gayyatar ya saki jiki yayi tambayoyi na hankali. Duk abinda ya dace kuma ya k**ata a sani sai a tambaye shi. Wasu ma sai a rubuta a gabansa yana kallo. Hakan zai sa shi yaji cewa nan ba wajen da zai wasa bane. Sannan su manya suna da kwarjinin da karya bata yuwuwa a gaban su. Kuma ko anyi musu karya sai an gane. Sannan anan ne idan akwai wani special request k**ar su karatu, aiki, ko rashin son zuwa nesa, sai a gabatar da su. Kuma yana da kyau ayi a rubuce idan ana fargaba. A wannan gabar ne idan yace yana da Plaza ko Gida a guri kaza, sai aje wajen a gani da ido. Saboda yanzu makaryata sun yawaita.

2.2. Interview tsakanin masu neman

Wannan kuma tattaunawa ce ta yau da gobe. Yana da kyau kowa ya tanadi tambayoyin sa a paper. A duk lokacin da aka hadu don hira sai a rika tambayar juna. Tambayoyin da ake so ayi sun hada da tambayar karatun addini da na Boko, Sana'a, fasahar mutum wato skills, abokai, fahimtar mutum, aqeedarsa ta addini, ra'ayoyinsa akan abubuwa daban daban na rayuwa, fahimtar sa akan zamantakewar aure, fahimtar sa akan mata, sanin sa akan hakkokin aure, da sauran su. Kar ku rika zama kuna hirar banza, ku yawaita tambayoyi a tsakanin ku. Wallahi Matata shaida ce, list nake yi idan muna hira. Kai, har cewa nayi a karanta min qurni naji. Komai ka tambaya. Haka nan kai tsaye ayi tambaya irin su don Allah kin taba sanin Da namiji, ko ka taba sanin Ya mace. Duk wannan tambayoyi ne masu mahimmacin. Sannan idan kai mai son wasu abubuwa ne k**ar halittar mace, zaka iya tambayar ta. Misali, don Allah meye size din Bra din ki da waist din ki. Ko kuma don Allah zaki iya tashi tsaye na ganki ba a cikin hijab ba. Wannan duk ya halarta a shariah. Ke ma kuma zaki iya masa tambayar da k**e ganin ta dace kiyi kuma ki sani. Saboda aure yana lalacewa idan aka samu akasin abinda ake nema. Gwara ayi gaskiya da gaskiya. A wannan gabar ana fahimtar abubuwa da yawa. Sai a kasa kunne don lura da inconsistency na zance, anan ake gane makaryaci. Kuma wasu bayanan ma sai mutum yana yi yana rubutawa don kar a manta.

2.3. Interview da yan gida

Lokaci zuwa lokaci ka sa a kira maka wasu daga cikin yan gidan don ku gaisa. Misali kanne, ko jikoki. Anan ne zaka lura da original tarbiyyar gida. Idan ma gidan kirkine zaka gani, idan kuma akwai matsala ma zaka gani. Sannan kema zaki iya cewa watarana ya kawo miki yan gidan su ku gaisa. Idan zuwa bazai yuwu ba sai a rika yi ta waya lokaci zuwa lokaci.

2.4. Interview da aboki/kawa

Sannan sometimes ki sa yazo miki da friends din sa kiyi musu abinci suci, sannan ki lura da dabi'unsu da yanayin maganar su. Kai ma haka, ka mata zancen friends din ta mata kuma kace a kawo su ku gaisa. Sanin kalar kawayenta zai baka hint sosai akan ita wacece.

Wannan process din baya tsayawa har sai anyi aure. Saboda aure da yawa an fasa shi saura sati ko ana i gobe. Saboda wani abu da aka gano. Shi yasa ake so a matsa da binciken, kuma ba'a so a tsagaita.

3.0 Waye yake bincike?

Bincike abu ne na sirri, kuma abu ne mai girma, kuma abu mai mahimmanci. Don haka ana bukatar mutum nagari, mai addini, mai waye wa, wanda yasan mutane, wanda yake hulda da jama'a, wanda kuma bazai gajiya ba. Idan aka tura mutum mara wadannan abubuwan, zai iya ganin matsala ma amma baisan matsala bace saboda shima baida isasshiyar tarbiyyar da zai gane matsala idan ya ganta. Anan mahaifi zai iya zuwa da kansa ko ya wakilta wani. Za'a kuma iya dakko mutum na musamman don a biya shi yayi wannan aikin. Misali, zaka iya daukar investigative Lawyer ko Journalist ka biya shi ya maka bincike. Suna da fasaha sosai akan binciken kwakwaf.

To bayan kayi duka wannan, to har a gurin Allah ka fita. Wallahi ko matsala aka samu sai kaga Allah ya shiga cikin ta kuma sai kun samu mafita saboda kunyi abinda Allah yace ayi tun kafin ma azo zaman. Rashin daukar mataki na bincike shi ke sa ayi aure kuma azo ayi ta fuskantar matsaloli, sai daga baya kuma a rika dana-ansani. Zan tsaya anan, abinda na fada na daidai Allah ya bani lada, inda kuma nayi kuskure Allah ya yafe mun. Idan akwai abinda na manta za'a iya karin bayani a kasa. Allah ya bamu sa'a.

17/04/2025

*HARIJAR MACE*

WACECE HARIJA???🤔🤔🤔

SHEAR PLEASE 🙏🏻

Shekaran jiya munyi bayani akan mace rukunin na farko wato DAKILA me farji kusa da dubura,

Jiya munyi bayani kan mace MUTAWASSIDA me farji tsakiyar cinyoyo,

Yaukuma zamuyi bayani kan mace HARIJA wato me farji kasan mara,

Yau ranarkuce HARIJAI😂😂,

WACECE HARIJA???

kalmar HARIJA ta Samo asali ne daga larafci, asalin kalmar shine خارجة KARIJA wato YAR WAJE bahaushene ya maida kalmar ta koma HARIJA madadin KARIJA,

Kamar yanda nayi bayani kalmar HARIJA da hausa tana nufin YAR WAJE, ana nufin wacce farjinta yake a waje, wato bai shiga tsakanin cinyoyiba, kuma bai je kusa da dubura ba, yana waje ne kusa da mara kadan,

Mutane dayawa sun kasa fahimtar wacece harija wajen jima'i, har takai wasu suna ganin babu k**ar harija acikin mata, wanda kuma wannan fahimtar kuskure ne,

Mutane sun dauka cewa harija wata macece da babu tamkarta wajen jima'i, har takai ana kwatance da ita idan mace ta fiye sha'awa sai kuji ana cewa k**ar HARIJA kokuma kuji maza suna cewa suna burin su auri harija, da sauransu,

Duk wannan tunanin kuskurene,

Ga bayanin yanda harija take k**ar haka👇🏻👇🏻👇🏻,

Itadai HARIJA k**ar yanda nafada tun farko, itace macenda farjinta yake kasan mararta, shi bai shiga tsakiyar cinyoyintaba k**ar yanda farjin sauran mata yake,

bata fitar da ruwan ni'ima k**ar sauran mata saboda kofar farjinta asama yake bai kalli kasaba shiyasa batada yawan ni'ima, ita ba'ajin ni'imar ta sai shigeta tukunna,

batada yawan sha’awa saboda batada ni'ima dosai kuma yawan ni'ima shike kawo yawan sha’awa,

Wasu zasuyi mamaki tayaya duk yanda ake zuzuta HARIJA amma nace batada yawan sha’awa????

To karku ruda tunaninku zan warwaremuku bayanin yanda zaku fahimta,

Akwai banbanci tsakanin yawan sha’awa, dakuma karfin sha'awa,

Yawan sha’awa shine macenda takasance koyaushe cikin jin sha’awa take, koda za ayi jima'i da ita sau 10 a dare daya kafin namiji yashiga bandaki yayi wanka zata iya sake jin wata sha’awa din, irin wannan akecewa jarababbun mata, kuma anfi samun irin wannan cikin rukunin farko na mata wato DAKILA, saboda kofar farjinta yana kallon kasa ne don haka fitowar ni'ima babu wahala kuma ni'ima ita kekawo yawan sha’awa,

Amma karfin sha'awa kuma shine dadewa dadewa ana jima'i batare da ankashe sha’awar ba, ina nufin dadewa ba'a gamsuba wajen jima'i shine karfin sha'awa,

Kamar misali ayi awa 2 ana jima'i babu tsayawa kuma mace bata gamsuba, bawai tayi releasing kuma sha’awar tasake dawowa ba, a a bazatayi release dinbama gabadaya,

To ita HARUJA tanada karfin sha'awa ne bawai yawan sha’awa ba, wato tana dadewa batayi releasing ba,

Kuma abinda yasa take dadewa bata gamsuba shine, saboda farjinta yana sama ne makullin inda famfon releasing dinta yake yayi kasa sosai kafin ataboshi akwai jan aiki sosai,

Domin harija tana iya fara jima'i tun karfe 10 na dare har zuwa 3 na asuba amma bata gamsuba, batayi releasing ko daya ba,

Amma in tasamu tayi releasing daya kwakkwara shikenan kuma bazata iya kara komaiba domin anji jiki sosai,

tana iya daukar har watanni babu jima'i kuma bata damuba ammafa duk ranar da zatayi tofa k**ar tsohon rakuminda yashekara baisha ruwaba, baza arabu ta dadin raiba, don dayawa wasu mata harijai suna fada duk ranarda akayi jima'i tofa saisunyi jinya ko zabbabi indai ba harijai bane suma,

Anfi samun harijar mace cikin mata sirara marasa qiba, dogaye masu dogon wuya wadanda yatsan kafarsu na biyu yafi nafarkon tsawo,

Mafi yawanci masu irin wannan siffar to harijaine,

Don haka kudaina raina siririyar mace wallahi azababbune babu sauqi sune ins**a k**a namiji me karancin lafiya, tun yana inzali maniyyi yana fita sai yadawo fitar da jini,

Maganin da yafi dacewa da HARIJA shine maganin ni'ima domin shine kawai matsalarta, saboda sanyi baya yiwa harija illa sosai saboda farjinta yana sama ne shigar sanyi yana wahala, sannan kuma jininta me karfine bakowane irin sanyi keyin tasiri ajikintaba, saidai tadage da shan maganin ni'ima shine daidai da ita,

TSOKACI!!!

*Ammafa akwai macen da tabhada yawan sha’awa k**ar DAKILA dakuma karfin sha'awa k**ar harija,

Irinsune wasu maza dayawa suke nema ido rufe dakudi masuyawa insunsamu zasu aura,

Zanyi bayaninsu give insha allah,

Bayan nagama zan dakko suma maza nayi bayani akai insha allah yanda zaki gane namiji me zabgegen azzakari, dame karamin azzakari,

Yanda zakibgane namiji me juriya dakuma me saurin inzali,

Yanda zaki gane namiji me dadi da iya sarrafa mace akan gado,

Insha allah zamuyi bayani daya bayan daya,

*Karku manta yau laraba akwai bonanza da mukeyi duk sati ta kayanmu duk abinda mutun zai siya akwai ragi na musamman yau laraba

Maganin nono
Maganin duwawu
Maganin sanyi
Maganin ni'ima
Maganin qiba
Maganin matsi
Maganin karfin maza

Dasauransu,

Masu tanbaya ko neman karin bayanin zasu iya tuntubar DRLIKITAN MATA DA MAZA SHIGA CIBIYAR MAGUNGUNAN MA’AURATA

KIRA WHATSAPP
08036063613

15/04/2025

💋💋 KINA WA MIJINKI SUMBA (KISS) KUWA??? 💋💋

💋 KISS YANA ƘARA DANKON SOYAYYA TSAKANIN MA’AURATA 💋

✦ Amma kar a manta: tsaftar baki dole ce kafin kiss!

Ya ke uwar gida, ko ke ce amarya ko uwargida, kin taɓa lura cewa yin sumba (kiss) ga mijinki na iya jawo hankalinsa ya koma gare ki gaba ɗaya?

Kada ki manta:
Yin kiss ba wai kawai yana motsa sha'awa ba ne, har ma yana bayyana soyayya da kulawa, yana sa miji yaji babu wata mace a duniya da ta kai ki.

ME KISS KE NUNI DA SHI?

Yana nuna babu kyama ko jin kunya tsakaninku

Yana ƙara ƙauna da nutsuwa

Yana rage fushi da yawan sabani

Yana motsa sha'awa da ƙara jin daɗin kusanci

A INA ZA A IYA KISS?

Kiss ba lallai sai a baki kawai ba:

💋 A goshinsa

💋 A fuskarsa

💋 A kirjinsa

💋 A cibiyarsa

💋 A kunnen sa

💋 Har ma da hannunsa ko bayansa

Haka shima miji zai iya yi miki a:

💋 Bakinki

💋 Fuski

💋 Nonuwa

💋 Goshi

💋 Ciki

💋 Cinyoyi
Da sauransu...

---

KISS BA ISKANCINE BA!

Wasu mata suna ganin kiss k**ar aikata alfasha, musamman idan mijinsu ya musu — sai su ce iskanci ne. To wannan ra'ayi kuskure ne! Kiss halal ne, kuma alamar ƙauna ce idan kuna da aure. Idan kina da shakku, sai a tambayi malamai.

---

KISS NA IYA CHANJA RAYUWARKI

Wata uwar gida ta ce,

> "Naga mijina ya dawo dai-dai da ni, duk da ba wani abu na daban na yi masa — sai dai na fara masa kiss."

Kiss kaɗai na iya dawo da soyayya, ya ɓoye dukkan laifinki, ya sa miji ya manta da fushinsa.

---

MATAR DA TA MANTA KISS, TA MANTA SIRRI DAYA NA GIDA.

Idan har ba kya wa mijinki kiss saboda kunya ko rashin sani, to ki gwada sau ɗaya, zaki sha mamaki!

---

ABIN LURA:

Ki tabbatar da tsafta: wanke baki, shan ruwa, da tsaftace jiki

Kada a yi kiss da bakin da ya ɗauko wari

A sanya niyyar soyayya da nishadi, ba sha'awa kaɗai ba

---

Ki gwada, ki gani. Ki karɓi mijinki da kiss, ki dawo da soyayyarsa 100%.

Sirrin Kula da Miji… don gyaran soyayya da zaman lafiya.

Kula da miji 💋
+2347067420383

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano State Gano Town Along Maiduguri Road Dawakin Kudu
Kano
713104