Kano a Construction Site

Kano a Construction Site

Share

Kano under the good leadership of Gov. Abba K Yusuf

01/09/2026

Daliban Unguwar Sharada, Mai girma Gwamna Abba Kabir Yusuf yana godiya

01/09/2026

Manzon Allah S.A.W shine karshe, Allah ya kara mana qaunarsa.

01/09/2026

Masoyin Manzo S.A.W ❤️🥹

01/09/2026

Allahu akbar Kabiran ❤️🤭

31/08/2026

Manzo fiyayyen halitta ❤️✨

29/08/2026

YANZU YANZU; Mai girma Gwamnan Jahar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf ya tsaya domin duba ayyuka akan titin Zaria dake Kano.

27/08/2026

Kano remains in safe, capable and formidable hands. Come 2027, Government House has no vacancy, Kano will renew its mandate for the 🔥💪🏽 continuity, with conviction, competence and an unassailable popular mandate In Sha Allah.

Photos from Kano a Construction Site's post 27/08/2026

RABON TALLAFIN ₦50,000 GA MATA A TARAUNI NA GWAMNATIN ABBA GIDA/GIDA

An gudanar da rabon tallafin ₦50,000 da Maigirma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ke bayarwa duk wata ga mata 5,200 a faɗin jihar Kano.

A Karamar Hukumar Tarauni, Shugaban CRC ya wakilci Shugaban Karamar Hukumar Tarauni, Hon. Ahmed Mohammed Sekure, wajen gudanar da rabon tallafin.

Wannan shiri na nuna yadda Gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ke ƙoƙarin tallafawa mata da inganta rayuwar al’umma a faɗin Jihar Kano.

27/08/2026

Yan Karota na alfahari da Mai girma Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf.

KAROTA SAI SAN BARKA 🪬

27/08/2026

His Excellency, Governor Abba K. Yusuf of Kano State has constituted a 20-member committee dedicated to reviewing the restructuring, implementation, and allowance adjustments for a new salary scale targeting lecturers across state-owned tertiary institutions.

Ibrahim Adam
Special Adviser, (Social Media).

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano