Comrd; marwan rangaza
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd; marwan rangaza, Health/Beauty, Rangaza shauni, ungogo LGA, Kano.
20/07/2026
aha gavi itafa rigima b ruwanta d girma ko karfi kawai idan t hada kayita ko ka daka ko a dakeka wannan duk tanaga Allah sarki Amma wadannan masu cin Naman dokin gavi mutun biyu ai sunyima yawa Fatima Ismail Bako
17/07/2026
world cup ya biyo one-way bana Dan haka Babu ruwanku kubarmu mikashe junammu 🤣🤣🤣 Fatima Ismail Bako da fatande kin tanadi maganin hawan jininki🤣🤣🤣
Jude Bellingham to airport 🤣🤣bye bye 😂😂😂 Fatima Ismail Bako
Wai y labarin masu man of the match sun cika duniya ai duk Yan wasansune suke dauka to yanxu suna Ina🤣🤣 Fatima Ismail Bako
Dan Allah kowa yayi dariya kafa uku 🤣🤣🤣 wai Ina Fatima Ismail bako masu england 🤣lkcn d na Baki shawara ki tsaya daga kan faransa Amma kk dage ke sekin Kara yin tsalle zuwa england 🙄 yanxu gashinan burnin Babu kauyen🤣🤣🤪
Mutananfa suna cikin lukutin yanayi irin n kwallon kafa 😂😂 bana final bb adawa sbd a cikin gida zamu bugashi messi da yamal kowa ya dauka namu ne 😂😂
😂😂😂da fatande kowa yasan abinda yake faruwa wai naji k**ar ana cewa faransa basuxo wasamba😂😂
Da yawan abubuwanda suke faruwa d yammata su suke Siya d kudinsu sbd rashin hankali ai b haukabane da soyayya zatasa ki bijirewa Allah sbd muradin saurayinki wato abude kinfi son saurayinki akan Allah d manxonsa, kinfi tsoron saurayinki akan Allah d manxonsa, kinfi tsoron saurayinki yayi fushi da ke akan Allah koh l, to zabin ki ne shide Allah ya fada (idan kinso ki biishi idan kinso ki kafurcemasa shide ya Riga d ya tanadi azaba g wadanda s**a bijiremasa) Allah ya datar d mu🙏🙏
Mufa yau ra,ayinmu a bayyane yake ba ruwammu d Wani Messi Yan ruwammu musulmi muke so Allah ya bawa Egypt nasara🙏🙏🙏🙏🙏
Wai man sagir Anya kuwa soyayannan basa shaye-shaye?se kaga ana lissafin sunayen yayan d zasu Haifa 🙄 tinfa ba,a soma mgnr auren b🤔 Amma an gama radawa Yaya samada 5 suna 😂 a wanni lkcn ma har jayayya suke akan sunan Dan faaari 👀 to tayaya wannan yayi k**a da aikin hankali?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano