Boss Madu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Boss Madu, Kano.
26/09/2026
DATA DA ZAKA DOGARA DA ITA.
Ba wai data kawai muke sayarwa ba.
Muna gina aminci tsakaninmu da customer. 🤝
📡 Sadarwa cikin sauƙi
⚡ Sabis cikin sauri
🛡️ Aminci da gaskiya
💚 Ingantaccen service
Kana buƙatar DATA?
📲 07048184202
BOSS MADU DATA
Aminci • Inganci • Sauri • Sauƙi
24/09/2026
Boss Madu Data data yar turi mai araha
Sauri sauki sabis mai kyau
23/09/2026
Alhamdulillah
22/09/2026
🚀 BOSS MADU DATA
Haɗin kai. Sauri. Sauƙi.
Ba wai kawai muna sayar da Data ba ne —
muna taimaka maka ka kasance online. 🌐
📲 WhatsApp
🎥 Social Media
💼 Kasuwanci
📚 Koyo & Bincike
Duk lokacin da kake buƙatar haɗuwa da duniya,
Boss Madu Data yana nan.
📞 07048184202
BOSS MADU DATA
Your connection, made simple.
21/09/2026
🧠 KADA KA JIRA DAMA — KA KIRKIRI DAMAR KA.
Rayuwa tana ba wanda ya fara aiki ne sakamako, ba wanda ya tsaya yana jira ba. 💪🔥
Boss Madu Data 📶 — Data mai sauƙi, farashi mai kyau.
📲 WhatsApp: 07048184202
20/09/2026
😂 WANI ABIN MAMAKI!
Mutum ya sayi data 1GB…
Sai ya shiga Facebook ya ce:
“Bari na duba post ɗaya kawai.” 😂😂
Bayan mintuna 30:
“Data ta ƙare!” 😭📶
Kai fa, me ya fi cin maka data? 😂👇
18/09/2026
Wayyo Allah Walid Ɗina.
Mafi shiga zuciya a cikin wannan tashin hankalin, shi ne ganin mahaifiyar wani matashi tana fasa ihu bayan ta hango gawar ɗanta, tana cewa; "Wayyo Allah Walid ɗina"
😭 Wane irin baƙin ciki ne ya wuce wannan?
Ya Allah Ka jikan waɗannan matasa Ka ba su Jannatul Firdaus.Ya Allah Ka bawa iyalansu haƙurin jure wannan babban rashin, Ka kuma saka musu hakkinsu.
Boss Madu Data ✍️
18/09/2026
🌙 JUMA’A MUBARAK 🤲🏽
Allah Ya albarkaci kasuwancinmu, Ya ƙara mana aminci da arziki. ❤️
📱 BOSS MADU DATA ya dawo da ƙarfi!
⚡ Data cikin sauri
💚 Aminci
✅ Inganci
💰 Sauƙi
Kana buƙatar data?
📲 07048184202
Boss Madu Data — Aminci • Inganci • Sauri • Sauƙi.
16/09/2026
🚨 DATA TA KARE? 😳
Kada ka damu! 😎
📶 BOSS MADU DATA na nan! 🔥
⚡ Sauri
🤝 Aminci
💰 Sauki
📲 07048184202
Tura sako — a tura maka DATA! 🚀
Click here to claim your Sponsored Listing.