Jinjiri na ma'aikin Allah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jinjiri na ma'aikin Allah, Health/Beauty, Rijiyar lemo A, Kano.
LEADERS OF NIGERIA. WHEN SHALL YOU WAKE UP?.
Tabbas kowace kasa tana Alfahari da 'ya'yan ta, ta bangarori daban daban.na cigaban rayuwa da Al'umar kasa ke bukata, Amma mu kasar mu Nigeria mungaza gane bangaren da shuwagabannin mu s**a fi kwarewa wajen ginawa. Duk da dai kowa yasan muhimman bangarorin da suke gina kasa, da ya'yan ta.
Kamar :1. ILIMI
2. LAFIYA
3. TSARO
4. TATTALIN ARZIKI.
5. LAW & ORDER.
Duk kasashen duniya suna baiwa wadannan muhimman bangarorin kula fiye da komai,saboda sai da sune kasa take zama cikakkiyar kasa mai y'anchi.sannan kuma duk kasar da ta rasa (su) tabbas tana cikin Qalubale mai girman gaske.
ILIMI: Shine Hanyang mafi girman gaske dake chanza rayuwar bil Adama. daga hagu zuwa dama.( Nagetive to positive) da ilimine kadai ake iya samar da ENGINEERS, DOCTORS, BARRISTERS, TEACHERS, PILOTS, SOLDEARS, POLICE OFFICERS, COSTOMS, IMMAGRATION S, POLITICIANS, Da dai sauran muhimman mutane a cikin Al'umma. Tabbas duk kasar da ta tsaya da kafarta sai ta kula da wannan.
Duk kasashen da s**a cigaba zaka same su suna da komai missli:
Yau, IRAN Bata bukatar komai a wajen ko wace kasa. musamman wajen kimiyyar hada makamai domin samun yanchi daga azzaluman kasashen duniya, da kan iya addabar kasashen musulmi, harma suna kiran su da yan ta'adda.
Hakama INDIA, Da ilimi ne yau s**a wadatar da kansu daga matsalar magani (medicine).yau duk duniya ta yarda india uwa ce wajen medicine,kuma he akan ya samu ne ta hanyar baiwa yan kasa kulawa ta musamman domin magan ce tsalolin ta ta hanyar ilimi. kuma sunyi nasara domin a baya india sunfi kowa yawan kutare a duniya amma yau ba wannan maganar ake ba. ilimin su yayi musu amfani.
Sukuwa CHINA Yau,su ne number ta farko a tattalin arzikin duniya, bayan matsananciyar wahala da s**a sha a baya. Hakan ya nuna jajircewar shuwagabannin su, da basu dukkanin kulawa ta musamman domin ganin sun fita daga halin da s**a shiga. Wannan na nuna sai da sa hannun shuwagabanni komai ke iya daidai tuwa.
Ammafa mu a Nigeria babu daya daga cikin wadannan da ya samu b***e har mu amfanna ,mu amfanar. Ilimi yafi karfin dan talaka, tsaro ya zama hanyar Azurta kawunan su, doka da oder akan mara galihu kawai take Aiki, talauci shine rabo mafi girma da taka yake samu , dama lafiya ta dade da yimana nisa.
Don Allah yan uwa idan shuwagabannin mu bazasu farka ba yakamata mu mufarka.
Meye shawarar ku?. Please share this post for toching others.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700213