Yatalgufoodandspice

Yatalgufoodandspice

Share

From nature to your kitchen 🌿
Healthy food, herbs & spices you can trust

16/09/2026

Gold curry loading........😎
Are you ready ?πŸ˜‹πŸ˜‹

15/09/2026

Wanda ya yadda dakai Zai se kayanka baya wahalar dakaiπŸ€—πŸ€—
Wannan shi ake kira da easy transaction πŸ€πŸ€πŸ‘Œ

14/09/2026

Nothing but Organic πŸ’₯πŸ’₯πŸ‘ŒπŸ‘Œ

14/09/2026

Ohh kamar fa banyi sana'ar OriflameπŸ€” ba har matakin Manager na kai, gaskia oriflame akwai alkhairi Alhamdulillah nai samu sosai, kuma tana daya daga cikin business din danai wanda nake sha'awar ace zan kara yinsa agaba inna samu dama
Bayan ita nai wasu sana'ar da dama Amma na samu gamsuwa a harkar spice domin nafi gane inda zan taimakawa mutane wajen inganta lafiyarsu da kayan da muke dasu natural.
Alhamdulillah haryau ina kan bincike da koyon da neman ilmi domin kara inganta kayanmu da kuma kiyaye lafiyar customers kamar yadda kuka sani lafiyarku itace abin alfaharinmu
Zaku iya order spices dinku daga garemu.
0803624 3221 WhatsApp only please,
Kano.

14/09/2026

Early morning order done and dusted 🀩🀩
Kuma Zlzaku oya placing order dinku taπŸ‘‡
0803624 3221 WhatsApp only please.
Kano.

14/09/2026
14/09/2026

Herbs 🌿🌿For your Brain 🧠πŸ’₯πŸ‘‡

14/09/2026

Ba murnar sun koma makaranta ba shima da nasa kalar kalubalΓ¨nπŸ˜›πŸ€”
Yanxufa se ace gobe sena tashi hada lunch bag ko?πŸŽ’πŸ™„πŸ™„

13/09/2026

Ginger powder dinmu pure ce dakan hannu ba irin wacce ake mata mix da komaiba bace, shiyasa a yatalgu komai inka siya kaddara kamar da kanka kayi, magana ake ta gaskia da amana domin kiyaye lafiyarku
A kasuwata na yadda da rikon Amana da gaskia wanda ya yadda da ingancin kayanka ba alkawari ka yaudareshi ka bashi abinda kasan baida inganci,
Abinda kuka gani da idonku shi zamu baku
Munfi maida hankali da lura da lafiyar customers shiyasa muka zabi quality over quantity
Price: 3500
Zaku iya order ta πŸ‘‡πŸ‘‡
0803624 3221 WhatsApp only.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano