Sheikh Abdul-Razzāq Yahya Haifan
Karatun Alqur'ani da Hadisi Bisa Fahimta Da Fassarar Magabata Na Ķwarai (Salafussalih) Da Aiki Dashi
11/09/2026
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: KADA WANINKU (A JINYARSA) YA BARI HAR MUTUWA TA ZO MA SA, FACE YA NA KYAUTATA MA ALLAH ZATO. [Sahīhu Muslim; 2877]
MA'ANAR HADISIN YAU.
"A Na Kwaɗaitar Da Mu Ne Mu Riƙa Fatar Samun Kyakkyawar Karshe A Lokacin Rashin Lafiya, Mu Riƙa Tuna Alhairinmu, Idan Alamun Mutuwa Sun Bayyana, Kada Mu Yanke Tsammanin Samun Rahama A Dalilin Laifukanmu, Kafin Zuwan Mala'ikar Mutuwa".
[SHARHU SAHĪHI MUSLIM; 17/329]
Sheikh AbdurRazaq Yahaya Haifan
Hatsarin Girman Kai
Ziyartar miyagun shugabanni
Sheikh AbdurRazaq Yahaya Haifan
Falalar addu'ar bayan kammala alwala!
Ku zo muyi tarayya cikin lada.
Kuyi joining ɗin WhatsApp Group ɗinmu
Ku yāɗa wannan group link zuwaga ƴan uwa musulmi domin samun karatuttukan Sheikh Haifan (Hafizahullah)
NASIHA;
Manzon Allah (صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَآلِهِ وَسَلَّمَ), ya ce: SHI ALLAH MAƊAUKAKI YA NA JARABTA BAWA TA ABINDA YA KE BA SHI, IDAN YA YARDA CEWA RABO NE DAGA ALLAH, TO SAI A MA SA ALBARKA KUMA A BUNƘASA SHI. [Sahi'hul Ja'mi-is Sagīr; 1869]
Sheikh AbdurRazaq Yahaya Haifan
Mafi girman asara!
Sheikh Abdul-Razzāq Yahya Haifan Hafizahullah
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 😊
Abunda muka dade muna dāko ⚡
Ranar Laraba Malam Zai dawo karatuttukansa Kamar yanda Ya saba
📖 Akwai Karatun Tafsirin Alƙur’ani Mai Girma
📖 Akwai Karatun Littafin Sharhus-Sunnah
📖 Akwai Karatun Littafin ADDA'U WADDAWA
Allah Ya yi mana jagora 🤲
Domin samun karatuttukansa
👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/DikEsNdMzBZFF82TMDCasE
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
VSHGS