Sirin Gyaran Mata Da Maza
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirin Gyaran Mata Da Maza, Health/Beauty, Katsina.
21/12/2025
Zuwaga masu Aure da masu niyyar aure maza da mata.......................................
( kumin afuwa da wasu abunda zan faɗa a ƙasa)
Yana da matuqar kyau da amfani kuna maganin infection kafun kuyi aure ko bayan aure musamman in akwai alamomin su a tattare da ku, domin infection na daga cikin abubuwan dake hana jin dadin aure da haifar da wasu matsaloli musamman ta babin saduwa da ba'a ciki lura ko sani ba b***e ayi maganin sa sai bayan aure ayi ta fuskantar matsaloli da dama da zai iya haifar da matsaloli da ya shafi mu'amala da lafiya jiki da zuciya.
A lokacin da zakuje gwaje-gwajen lafiya da ake kafun aure, ya na da kyau kuna sawa a hada muku da wannan test din dan baku damar yin maganin sa kafun ayi auren.
Daga cikin alamomin infection na mata da zaki gane kina da shi shi ne :-
💥 Fitan ruwa mai qauri kuma mai k**a da tunbuɗi
💥 Jin raɗaɗi da zafi k**ar barkono da ƙaiƙayi a ciki da wajen gaban mace.
💥 Wari ko tsananin qarni a gaban ki
💥 Jin zafi k**ar barkono lokacin da miji ke shiga, ko ya yin saduwa ( zafi yana da banbanci da zafin da macen da ta somayi da wacce ta sabayi ko ta kwana 2 batayi ba in za'ayi, zafi ta dalilin yanayin halittan namiji, ko yanayin yadda namiji ke saduwa da mace, ko dan wani position. Zafin na da bambanci da zafin da mai infection zataji.
Zafin na mai infection, kasancewar infection din yasa mace na yawan qaiqaya wajen, hakan yasa wajen ya ji 'yan raunuka k**ar kuraje ko kwarzanewa a bakin shiga da cikin gaban hakan yasa da namiji yasoma qoqarin sa gaban sa zataji wannan zafin sosai tamkar barkono aka zuba mata a wajen, ko in aka sa lubricant taji zauuu a wajen na zafi k**ar a ciwo aka samata)
💥 Daukewa ko gushewar ruwan ni'ima
💥 Gushewa ko daukewar sha'awa duka
💥 Bushewan gaba kafun da lokacin saduwa ( ko ana ganin wannan ruwa mai dauke da tunbuɗi )
💥 Fitan ruwa mai wari kore ko yellow.
💥 Qananan ƙuraje masu kai kayi da zafi
💥 Yayyankewan lebban gaban mace.
💥 Jin zafi lokacin fitsari
💥 Yawan discharge mai k**a da tunbuɗi, ko kore ko yellow ruwa ( discharge)
Yana da kyau da muhimmanci...............
🩷 kije asibiti a gwadaki dan asan irin nau'in infection da k**e dashi sannan matakin da ya kai a jikin ki.
🩷 Amfani da ruwan dumi da gishiri wajen tsarki ( yana rage infection ko ya kashe shi in baiyi tsanani ba)
🩷 Kwana ba pant ko a sa wadda yake sake ba matsetse ba
🩷 Amfani da cotton pants da kiyaye amfani da silk ko polyester.
🩷Chanza pad a kai a kai lokacin al'ada
🩷 Kiyaye amfani da turare, sabulu, yin hayakin tsuguno da sa maganin mata a gaban ki.
🩷 Kiyaye amfani da kowani bandaki
🩷 Bama wajen daman shan iska da dare, amma a kiyaye barin iska ya shiga dan yakan kawo t***n gaban mace musamman na lokacin saduwa ( akwai wadda dalilin rashin kula da kai bayan haihuwa ake samu)
🩷 Kiyaye shan shuga da kayan zaƙi musamman in kina da infection ( yeast infection yana qaruwa in ya samu sugar a jikin mace ko kikayi inserting abun da ke dauke da zaki k**ar zuma etc.)
🩷 Amfani da gishiri a bandakin da mutane da yawa ke amfani dashi.
🩷 kiyaye hada tsarkin gaba da baya lokacin tsarki
🩷 Goge wajen da towel, tsumma ko zani da kika ajiye musamman dan wannan, ko amfani da cotton pant dan yayi absorbing ruwan da kikayi tsarki.
🩷 Kiyaye amfani da bandakun kowa da kowa ( public toilet)
🩷 Kiyaye amfani da bandakin gidan biki.
🩷 In ba ya zama dole ba ko in fita zakiyi, yana da kyau ki na rage wuni da pant a jiki dan wajen ya samu daman shan iska
🩷 Kiyaye sa yatsa a gaban ki da ba a tsabtace shi ba, yana da kyau da muhimmanci kafun miji ya kusance ki ya kasance farcunsa a yanke suke, sannan kullum ya wanke hannun sa da kyau kafun yayi wasa ko sa yatsa a wajen.
🩷 Tsarki ko sit bath da ganye ko garin ruwan lallen da aka tafasa ya dan huce da amfani da man albabunaj da aka hada da man zaitun kina sawa a ciki dan magano ko rage infection da bai yi tsanani ba wato k**ar kin soma jin alamamun sa da warkar da kuraje ko raunin da kika samu sanadin yawan ƙaiƙayi ko saduwa ( WANNAN RIGA KAFI NE BA MAGANI BA)
Dr-Nuraddeen
08068962793
hlightseveryonefollowers
゚viralシalシ ゚viralシalシeveryone
21/12/2025
Yadda Zaki Lashe Mijinki Tas (Tsotsan Azzakari(Sucking:
BAYANI: Zamantakewar aure wani lokacin sai anyi bayani, wannan zai sa mu samu Zamantakewar aure masu inganci cikin rayuwar my:
Kwanciyar Aure / Jima’i:
Yau zamuyi bayani ne akan yadda ake tsotsan azzakari da farji,(sucking) ana samun ma’aurata dayawa da suke cikin duhun kai akan wannan bangaren. wasu basayi, wasu kuma sunayi ne kawai batare da ilimin abinba, kuma ba tare da sun san sirrin dake cikin shi ba. Abinda muke so ‘yar uwa ki fahimta shine, duk maganin da zakiyi amfani dashi inde baki iya sarrafa miji ba kina wahala ne kawai, kuma bazaki taba gamsar dashi yadda ya k**ata ba. ya k**ata kisan siffofin kwanciyar jima’i da ire iren yadda zaki sarrafa mijinki saboda tanan ne zaki gamsar dashi yaji duniya babu k**ar ki. ‘yar-uwa mijinki kowaye shi kowane irin hali gareshi wallahi a tafin hannunki yake, sai de idan ke bakisan kanki ba, bakisan dunbin baiwar dake tare dake ba, babu boka ba malan sirrin jima’i kawai.
Mafi yawanku kune kuke koyawa mazanku neman matan banza, da me matan banza na waje s**a fiki? Diri ko kyau, koke farjin ne baki dashi? abinda ze baku mamaki shine matan hausawa babu abinda s**a iya se mugun kishi da bin bokaye, ai ‘yar uwa idan kina da kishi karki nuna se a shumfidar miji, ta yadda ze kasance kece ruhin zuciyar shi, ta yadda ze dinga ganin duk cikin mata ke ta daban ce, abin mamaki shine, yadda zaki samu bahaushiya tarasa wanda zata jawa aji se mijinta! kuma idan be nemeta ba ita koda tana bukata bazata neme shiba, wai ajinta ze zube, Allah ya shirye mu.
Yadda Ake Sucking (tsotsan azzakari:
Maza najin dadin wannan tsotsan azzaakarin, wasu mazan ma sunfi bukatar shi akan jima’i. yadda zaki shine ki tabbatar daga ke harshi kun tsabtace jikin ku kuna kamshi, zaku iyayi a tsaye a zaune a kwance, duk ta yadda ya k**a, kuma shima ku dinga canza style domin shima yanada nashi styles din. ya danganta da yanayin azzakarin.
STYLE (1)
Ze kwanta yana kallon sama ya bude kafafun shi, sek
Dr-Nuraddeen
08968962793
20/12/2025
✨ Wannan haɗin yana da matuƙar amfani ga jikin mace saboda:
✔️ Yana rage ciwon mara da zafin haila
✔️ Yana taimakawa wajen tsaftace jiki daga datti
✔️ Yana ƙarfafa garkuwar jiki
✔️ Yana rage kumburi da ciwon jiki
✔️ Yana taimakawa wajen lafiyar mahaifa
✔️ Yana ƙara kuzari da walwala ga mace
☕ Ana yawan yin ruwan sha da su, a sha da dumi domin samun sak**ako mai kyau.
⚠️ A kula: Masu cikin fari, masu shayarwa, masu hawan jini ko sikari su nemi shawarar likita kafin sha. Kada a sha fiye da kima.
💚 Ki kula da lafiyarki domin ke ce ginshiƙin gida!
👉 Ku danna Like 👍 kuyi Share 🔁 domin wasu ma su amfana 😊
Dr-Nuraddeen
08068962793
20/12/2025
ALBASA
TUMBI (Te6a)
A Yayyan ka Albasa Qanana Sosai A Tafasa Ana Sha Lokaci lokaci Te6a Zata Sa6e
CIWON KINNE
Mai Fama da Ciwon Kunne A Niqa Albasa A Tace Ruwan a Diga Ruwan Albasa digo Biyu Cikin Kunnen a Tabbatar da tashi Cikin Kunne In Yaro ne Digo Daya, Zaa Sami Lafiya
CIWON ZUCIYA
Aniqa Farar Albasa A Tace Ruwan a Riqa Sa Cokali 2 A Ruwan Dumi ana Sha Lokaci lokaci, Zaa Sami Lafiya Da iKon Allah
QARFIN MAZA
Shan Ruwan Niqaqqiyar Albasa Cokali 2 a Ruwan Dumi Kofi Guda Asa Zuma Cokali 3
Yana Motsa Shaawa Sosai
INFECTION
Albasa Guda Daya Tafarnuwa Duqule Daya a Niqa Atace Ruwan A Sha a Ruwan Dumi Kofi Guda
Ayi Hakan Kwana 7 zaa Rabu da Infection Komai Yawan Shi
KAUSHI KO FASO
A Yanka Albasa Asa a Qarqashin Tafin Qafa In Zaa Kwanta Bacci Idan Ansa Sai Asa Safa Idan Gari ya waye Acire Yana Chanza Fata Mai Qaitsi ta Koma Mai Laushi An Rabu da Kaushi da Faso
CIN WADATACCIYAR ALBASA A ABINCI YANA Qarawa Ido Qarfin Gani da Lafiya
Yana Rage Kitse mara Kyau a Jiki
Yan Rage Yawan Suga
Yana Qara Qarfin Qashi
Yana Daidai ta Bugun Zuciya
Yana Kare Haqora daga Miyagu Cututtuka
Yana Taimakawa Qwaqwalwa Sosai
20/12/2025
Ciwon mara ga maza na iya fitowa daga abubuwa daban-daban, gwargwadon inda ciwon yake da alamomin da ke tare da shi. Ga manyan dalilai:
1. Matsalolin ciki (Digestive system) a
Ciwon ciki / gastritis – yawan yunwa, cin abinci mai yaji ko shan magunguna
Ulcer (ciwon ciki) – zafi mai tsanani musamman idan ka jima ba ka ci abinci ba
Gas / kumburin ciki
Constipation – rashin yin bayan gida sosai
Zawo ko guba a abinci
2. Matsalolin fitsari (Urinary system)
Infection na fitsari (UTI) – zafi yayin fitsari, yawan fitsari
Dutsen koda (Kidney stone) – ciwo mai tsanani daga gefe zuwa mara
Ciwon mafitsara (Bladder infection)
3. Matsalolin sassan haihuwa na namiji
Infection na prostate (Prostatitis) – ciwon mara ƙasa, zafi yayin fitsari ko saduwa
STIs (k**ar gonorrhea, chlamydia) – ciwon mara tare da zubar ruwa daga azzakari
Ciwon gwaiwa (Testicular problems) – wani lokaci ciwon na iya tashi zuwa mara
4. Hernia (Ƙwanƙwaso)
Zafi ko kumburi a mara ƙasa, musamman idan ana ɗagawa ko tari
5. Appendicitis
Ciwo yana farawa a tsakiya, daga baya ya koma bangaren dama ƙasa
Yana iya zuwa da amai, zazzabi
6. Matsalolin tsoka (Muscle pain)
Aiki mai nauyi, motsa jiki sosai
Zafi yana ƙaruwa idan ka motsa
7. Sauran dalilai
Stress ko damuwa
Ciwon s**ari ko hawan jini (a wasu lokuta)
Ciwon ƙashi ko jijiyoyi
⚠️ Lokacin da ya dace ka ga likita:
Idan ciwon ya yi tsanani ko ya daɗe
Idan yana tare da jini a fitsari ko bayan gida
Idan akwai zazzabi, amai, ko kumburi
Idan ciwon yana ƙaruwa kullum
Dr-NURADDEEN
08068962793
20/12/2025
KARKAM (Turmeric) – ZINARI MAI RAWAYA da yake ba da mamaki ga tsohon magani nada dana zamani ✨🌿
Ciyawa guda ɗaya, amma amfaninta ya fara daga ƙwaƙwalwa zuwa zuciya, daga gabobi zuwa garkuwar jiki 🔥
🌼 Menene Karkam?
Ana sanin karkam da sunaye daban-daban, k**ar: Waris, Zafaran Indiya, Tushen masu rini.
Yana daga cikin tsofaffin ganyayyakin magani da ɗan Adam ya daɗe yana amfani da su 🕰️🌱
🧬 Me kimiyyar zamani ke cewa?
Masana bincike daga Amurka sun tabbatar cewa karkam:
Yana rage haɗarin kamuwa da cutar kansa (cancer) 🧫
Yana rage yiwuwar kamuwa da Alzheimer disease da mantuwa 🧠
Zai iya rage haɗarin bugun jini (stroke) 🩸
💪 Manyan amfaninsa ga lafiya
🔸 Maganin oxidation mai ƙarfi, yana yaƙar kumburi
🔸 Maganin ciwon gabobi da rheumatism 🦴
🔸 Yana taimakawa wajen hana ƙwayoyin kansa
🔸 Yana ƙarfafa lafiyar jijiyoyin zuciya ❤️
🔸 Yana taimakawa wajen maganin zawo mai tsanani da tsutsotsi
🔸 Yana da amfani ga tari, mura, kumburin makogwaro da tonsils, da asma 🤧
🔸 Yana taimaka wa raunuka su warke da sauri 🩹
🔸 Yana taimakawa samar da ƙwayoyin jinin ja (RBC)
🔸 Ƙarfafa garkuwar jiki sosai 🛡️
🔸 Yana ƙara hankali, natsuwa da ƙarfin tunani 🧠✨
🔸 Yana rage zazzabi da ɗumamar jiki 🌡️
🔸 Yana tallafa wa lafiyar zuciya har ma yana taimakawa murmurewarta
🔸 Yana da amfani ga masu ciwon s**ari
🔸 Yana inganta narkewar abinci ta hanyar motsa ruwan gall bladder wajen narkar da mai 🫀
🔸 A shekarun baya-bayan nan, an tabbatar da rawar da yake takawa wajen rage ciwon rheumatism na dindindin
20/12/2025
JAN HANKALI GAME DA SALLAR ASUBAH .... KARANTA ✍️
Dan Allah Ka Taimaka Kayi sharing Wa Mutane domain Al Umma su Anfana da Kai Kayi Sadakatul Jariya Lada Mai Gudana.
• Sallar Asubah itace Mafi Alkhairi Fiye da Bacci , Mu rage Bacci Don Mu ribanta da Goben mu,
• Bacci Amsawar Zuciya ne Ita Kuwa Sallah Amsawar kiran Ubangiji ne
• Shi Bacci mutuwa ne Ita Kuwa Sallah Rayuwa ce
• Shi Bacci Hutu ne na gangar Jiki Sallah Kuwa hutu ne na Ruhi
• Bacci da Mumini da kafiri Duk Suna Yinsa Ita Kuwa Sallah Musulman kwarai sune Kadai ke yinta.
Masu tashi lokacin ketowar Alfijiri sun Rabauta , Fuskarsu kuma ta Haskaka Goshinsu kuma Yayi Haske da Kyalli , Lokacinsu kuma yayi Albarka, idan Kana cikinsu toh Ka godewa ALLAH da Ya Fifita ka, Idan Kuwa baka cikinsu toh Ka Roki ALLAH Ya saka Cikin su,
MENENE YAFI ALFIJIR KYAU ?
• Farillarsa {Sallar Asuba} zata Saka ka Acikin Kulawar Ubangiji
• Sunnarsa (Rak'ataanil fajr) tafi Duniya da Abinda Ke Cikinta {Hadeeth}
•️ Ita Sallar Asubah da Mala'iku masu aikin dare da Mala'iku masu aikin safe duka suna Halartar ta,
Ya kai Dan'uwa, Ya ke Yar'uwa musani Duk Wanda Ya rayu Akan wani aiki toh akansa zai Mutu, Wanda Ya Mutu kan wani Aiki kuma Akansa za'a tashe shi.
Idan ka Karanta wannan sako kuma kayi aiki Dashi zaka samu Ladan Aikin ka, idan kuwa katura ma wasu suma s**ayi Aiki Dashi toh Ladanka zai ninku A Wurin ALLAH inshaa ALLAH.
Kada ka 6oye ilimi, ka Bayyana shi, Zaka Samu Kyakkawan Sak**ako,
Kuyi murna ya ku Masu Sallar Asubahi
Kana bukatan Lada ba Tare Da ka Wahala Bah .
Ka taimaka ka daure ka doge kayi sharing Dan mu tsira tare Dan, Dan uwa musulmai su Anfana Allah mana jagora Amin.
20/12/2025
AMFANIN GANYEN GAMJI DA SAIWAR TUMFAFIYA
Ganyen Gamji da Saiwar Tumfafiya, idan an daka su a hade, a rika turare (hayaƙi) da su, suna da amfani sosai ga wadannan abubuwa, da izinin Allah:
1. Maganin kumburin jiki sak**akon iska.
2. Maganin ciwon kai na iskan daji.
3. Maganin zubar jini ta hanci (nose bleeding).
4. Maganin tsananin ciwon kai ba tare da dalili ba.
5. Maganin kaikayin jiki da kurajen fata na iskan daji.
6. Maganin fargaba, tsoro da firgici a cikin bacci.
7. Maganin kone iskan da ya lailaye jiki, musamman wanda aka turo ta hanyar sihiri.
8. Maganin kambun baki da kambun ido.
9. Cizon kunama: a daka gishiri kaɗan a kwaɓa da garin, a shafa a inda kunama ta ciza.
10. Cizon maciji: a nemo man ƙade, a gauraya da garin, a shafa a inda maciji ya ciza.
11. Hayaƙinsa yana korar miyagun kwari a cikin gida.
12. Yana maganin miyagun iskoki da s**a addabi gida.
13. Maganin cizon kare mai dafi: a daka ganyen, a shafa da Vaseline a wurin cizon, dafin zai karye da izinin Allah.
14. Maganin tsananin rashin lafiyar taɓin hankali.
15. Maganin kaikayin jiki da fesowar kuraje a fatar jiki.
16. Yana kone mugun aiki ko sihirin da aka binne a gida ko wajen aiki; ana tirara da shi a gida, wurin aiki ko kasuwanci.
17. Maganin namijin dare ga mace.
18. Ana tirara jiki da shi domin samun kariya daga sammu da jefe-jefe na miyagun mutane, da yardar Allah.
Muna da haɗaɗɗu gwargwadon buƙata, ana turawa ko’ina.
Allah Ya biya mana dukkan buƙatunmu albarkar Manzon Allah ﷺ. Ameen.
A yi sharing zuwa group guda 3, tare da liking da salatin Annabi Muhammad ﷺ, masoyinmu. Wannan shi ne izinin Allah Ya biya buƙatunmu.
In shaa Allah, mu zama sila ta alheri da albarkar Manzon Allah ﷺ. Allah Ya biya mana buƙatunmu da na masu kyautata zato gare mu. Ameen.
20/12/2025
Assalamu Alaikum Dan allah Wanda yasan ya tashi aure dagaskey yake
Dm private
Allah ubangiji yazabama kowa abunda yafi zama alkairi a rayuwarsa
20/12/2025
*ABUBUWA 10 DAKE JANYOWA MATA LALACEWAR NONO DA WURI*
Munsani cewa Nono babbar kadara CE GA Diya mace, domin duk kayan mace idan tarasa Nono kokuma tabarshi ya lalace to qimarta zata Ragu awajen da namiji,
Babban abinda ke damuna awannan zamanin zakaga Yara Yan Mata Yan shekaru 17, 18, zuwa 20 Amma nononsu ya lalace, yakwanta tamkar wadanda s**a shayar da Wata bataliya,
Wasu mutane suna cewa duk macen da nononta ya zube ALAMUNE na cewa tasan namiji kokuma iya yar iskace, Wanda wannan maganar BA daidai bane,
Akwai abubuwa dadama dake janyo lalacewar nono GA BUDURWA wadanda MAFI yawan Yan matan hausawa suna yinsu batare da sanin illarsuba, zanyi bayaninsu cikin wannan rubutun da yardar Allah,
ABUBUWAN DA KE JANYO LALACEWAR NONO 👇🏼
1: CIN NAMA ME KITSIE, tunda cin Nama yazama dole Amma yanada kyau kidainacin Wanda Yake da kitse ajiki sosai,
Saboda idan kitse yayi yawa a jikinki shine zai SA Naman jikinki yasaki hakan kuma Shi zaisa kiga nononki yafara kwanciya koda ke budurwace,
2: SHAN KAYAN ZAQI DA MAIQO: shima yawan Shan kayan ZAQI irin su alawa, chocolate, KO yawan shan suger a shayi dayawa da sauransu yakan yi yawa jikin mace ya janyomata zubewar Nono da wuri, bawai mace Kar aci bane gabadaya ammadai adinga kulawa Kar yayi yawa,
3: YAWAN TABA NONON MUSAMMAN GA BUDURWA: shima yakan janyo zubewar Nono dawuri ace budurwa tana yawan taba nononta kokuma namiji Yana taba Mata Shi,
4: KWANCIYA RUBDA CIKI: kwanciya rubda ciki adanne nonon shima yakan janyo lalacewar nono dawuri,
5: RASHIN SANYA BREZIYA: rashin sanya breziya yakan lalatawa mace Nono, domin idan Baki saka bra ba jijiyoyin nonon suna zazzagowa kasa ne idan kina tafiya sai kiga kwana kadan nonon ya Fara kwanciya,
5: FITO DA NONO TA SAMAN RIGA IDAN ZA ABAMA YARO: shima yakan sanya jijiyoyin nonon yin rauni sosai, madadin kidinga fito dashi tasama kiyi Wata dabara da zaki dinga Bude rigar ta gaba kawai kibashi,
7: SAKARWA YARO NONO YASHA DAKANSHI: alokacin da kika sakarwa yaro Nono domin yasha dakanshi zai dinga janyoshine daqarfi hakan kuma kana sanya nonon talewa ,sannan jijiyoyin nonon kuma suyi laushi sosai,
8: SHAFO NONO DAGA SAMA LOKACIN DA KUKE WASA DA MIJINKI: ina nufin yawan shafo Nono daga Sama zuwa kasa yakan sashi saurin kwanciya, madadin haka yadinga shafashi daga kasa zuwa sama hakan Yana taimakawa ma wajen Kara tsayuwar nonon,
9: DAURIN QIRJI: yin daurin qirji shiyafi komai lalatawa mace Nono, sukuma Mata babu abinda s**afi so k**arshi, musamman in zasu Shiga wanka,
Kisani cewa duk sanda kikayi daurin qirji to kina bada gudummawane wajen lalacewar nononki,
Madadin kiyi daurin qirji inzaki Shiga wanka kisamu rigar Shiga wanka wacce Ake budeta daga gaba kidinga sakata in zaki Shiga wanka kokuma kidinga zumbula hijabi,
10: GOYON YARA AYI DAURIN GOYON TA SAMAN NONO: hausawanmu MAFI yawansu Basu iya goyon Yara BA, zakuga anbama budurwa renon yaro tagoyashi tayi daurin goyon ta Saman qirjinga ta danne nonuwan sunyi kasa kunga dole Nono yakwanta dawuri,
Madadin daur zanin goyon ta Saman nonon adinga daurashi ta kasan Nono hakan zai taimakawa nonon wajen Kara tsayawa,
Fatan kun anfana da wannan karatun na yau,
Kuyi shearing domin Yan uwanku SU anfana,
DrNuraddeen
08068962793
20/12/2025
Zurfin Farji🍑🧕🔞
Zurfin farjin mace yana bambanta daga mace zuwa mace🧕 kuma yana iya canzawa a yanayi daban-daban.
Ga bayanin yadda yake🤸
🔹Matsakaicin zurfi
A lokacin da mace ba ta cikin tashin sha’awa, yawanci zurfin farji yana tsakanin 7 zuwa 10 cm (kimanin inci 3–4).
A lokacin tashin sha’awa ko jima’i, farjin yana iya tsawaita da fadada har zuwa 12–15 cm (inci 5–6) domin karɓar azzakari ko jariri yayin haihuwa.
🔹 Bambancin mace da mace
Wasu mata suna da farji mai zurfi tun daga haihuwa (halitta).
Wasu kuma suna da gajere, amma hakan baya nufin matsala — farji yana da ikon tsawaita idan ana bukata.
Ba zurfi kadai yake bambanta ba, har ma da ƙarfi (tightness) da fadi😌
🔹 Abubuwan da ke shafar zurfi
Haihuwa da yawa na iya sa bangon farji ya yi sassauci ko fadada.
Rashin haihuwa, musamman ga budurwa, yawanci yana nufin farjin ya fi kankanta a lokacin da ba a yi tashin sha’awa ba.
Tsarin jiki da tsoka na pelvic floor (ƙasan mara) yana da tasiri sosai.
🔹 Muhimmin bayani
Zurfin farji baya nufin mace za ta fi jin daɗi ko a’a — jin daɗi yafi dogara ne da sensitivity da shiryawar mace, ba kawai zurfi ba.
Ko mace tana da gajeren farji ko zurfi, jikinta na iya daidaita don karɓar abin da ake saka a lokacin jima’i.
Dr-Nuradddewn
08068962793
20/12/2025
Mahaifarki tana aiko miki da sigina, kuma lokaci ya yi da za ki yi magana! Ga wasu alamun gargaɗi guda 12 da ke nuna cewa mahaifarki tana buƙatar kulawa¹:
Lokaci Mara Daidai:
Canje-canje a tsawon zagayowar ku, kwararar ku, ko hasashen abin da za a iya yi na iya nuna rashin daidaiton hormonal, fibroids, ko cutar polycystic o***y syndrome (PCOS).
Zubin Al'ada Mai Yawa:
Jinkewa a cikin pads ko tampons kowace awa, buƙatar ninka sau biyu, ko jin zubar jini na dogon lokaci na iya zama alamun fibroids na mahaifa, adenomyosis, ko rashin daidaiton hormonal.
Matsalar Ciwo Mai Tsanani:
Ciwon da ke raunana jinin al'ada na iya zama alaƙa da endometriosis ko fibroids.
Ciwon Kurji a Wajen Al'ada:
Ciwon da ba shi da alaƙa da zagayowar ku na iya nuna kumburin mahaifa, cutar kumburin ƙashin ƙugu (PID), ko kumburi mai ɗorewa.
Ciwo A Lokacin Jima'i:
Rashin jin daɗi ko ciwo mai kaifi yayin jima'i na iya nuna alamun endometriosis, kamuwa da cuta, ko rashin lafiyar mahaifa.
Fitar Farji Ba Tare Da Wani Abu Ba:
Canje-canje kwatsam a launi, daidaito, ko wari na iya nuna kamuwa da ƙwayoyin cuta ta hanyar farji, kamuwa da yisti, ko kuma kamuwa da cututtukan da ke shafar fata.
Fitsari ko Matsi a Mafitsara:
Sha'awar yin fitsari akai-akai ko matsi a cikin ƙananan cikinka na iya faruwa ne sak**akon fibroids, cysts, ko kuma girman mahaifa.
Ciwon Ƙasa:
Ciwon baya mai ɗorewa, musamman ma da matsalolin al'ada, na iya kasancewa da alaƙa da fibroids, endometriosis, ko prolapse na mahaifa.
Gajiya Ba Tare Da Wani Bayani Ba:
Jin gajiya akai-akai na iya zama da alaƙa da zubar jini mai yawa wanda ke haifar da ƙarancin ƙarfe, wanda galibi yana da alaƙa da matsalolin mahaifa k**ar fibroid.
Wahalar Samun Ciki:
Gwagwarmayar ɗaukar ciki na iya nuna matsalolin layin mahaifa, toshewar bututun fallopian, ko rashin daidaituwar tsarin jiki.
Tabon Haihuwa Tsakanin Al'ada:
Zubar jini mai sauƙi a wajen zagayowarka na iya haifar da polyps ko rashin daidaiton hormonal.
Kumburin Ciki ko Girma:
Kumburin ciki ko kumburin da ke ci gaba da ƙaruwa na iya faruwa ne sak**akon fibroids, cysts, ko tarin ruwa.
Idan kana fuskantar ɗaya daga cikin waɗannan alamun, kada ka jira - ka tuntuɓi likitan mata da wuri-wuri! Gano cutar da wuri zai iya hana rikitarwa da kuma kare lafiyar haihuwa.²
Wace tak**aiman alama ce kake damuwa da ita, ko kuma kana son ƙarin bayani game da wani tak**aiman yanayin mahaifa?
Dr-Nuraddeen
08068962793
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
0012