Abuzar International Academy

Abuzar International Academy

Share

Knowledge for Better tomorrow

23/05/2022

Assalamu alaykum,
Ina yiwa mutan gidan nan barka da Asuba da fatan mun tashi lafiya, Alkhairan da ke cikin wannan rana Allah ya sada mu dasu, damuwa, bakin ciki da bacin rai, hasada kyashi da kiyayya, mugun ji, mugun gani Allah ya kare mu, Allah yasa muyi marece lafiya, idan kuma mutuwar mu ta iso Allah yasa mucika da Imani mutashi dashi.

Amen.

Photos from Abuzar International Academy's post 04/05/2022

Ziyarar Shugaban Abuzar Abdullahi S. Gari wurin Sheikh Aliyu Abdullahi telex bayan sallar Idi

06/04/2022

Aslm. Ina yi ma "yan uwana musulmai barka da shan ruwa, da fatan Allah Ya karbi ibadar mu, ya sa muna daga cikin yantattu.

02/04/2022

Aslm. Ina taya Al'ummar musulmi murnan shiga watan Ramadan, watan Rahama, Tausayi da Jinkai, bayan haka ina sanar da iyaye mata cewa, wannan makaranta mai suna a sama ta shirya karatun mata na wata daya a makarantar da ke Sabuwar Unguwa Filin Kanada, bayan gidan rodi, Katsina. Karfe 10:00am - 11:00am na safe kullum, wanda za a fara daga ranar Litinin 3 ga Ramadan 1443AH wanda yayi daidai da 4/4/2022AD.

Allah Ya bada ikon halarta.

Abdullahi S. Gari
Ameer
Abuzar Islamic Propagation & Empowerment Centre.

Abuzar international Academy Registration Form online class | @kdaipeck 12/01/2022

https://my.forms.app/kdaipeck/registration-form-1

Abuzar international Academy Registration Form online class | @kdaipeck View the Abuzar international Academy Registration Form online class form created via forms.app for user kdaipeck.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Sabuwar Unguwa Kofar Kaura Katsina
Katsina