Farin Cikin Ma'aurata

Farin Cikin Ma'aurata

Share

INGANTACEN MAGANIN MUSULUNCI

20/09/2026

Kana Daga Cikin Mazan da Ko Taɓa su Aka Yi, Sai Su Fara Zubar da Ruwa❓

Ka taɓa lura cewa ko da ɗan taɓawa kaɗan aka yi maka, sai ka fara zubar da ruwa (maziyi ko maniyyi) kafin ma ka shiga jima’i ?
Idan haka ne, ka sani ba kai kaɗai bane—wannan matsala ta shafi maza da dama, kuma tana iya kawo damuwa a aure da kwanciyar hankali.

🤔 Me yasa hakan ke faruwa?

1. Raunin jijiyoyi masu ɗaukar sha’awa: jikinka yana amsa da sauri fiye da kima.

2. Yawan tunani da gaggawa: damuwa ko tsoro yana sa jiki ya yi saurin fitar ruwa.

3. Cutar infection (STI/UTI): cututtukan fitsari ko na gaba na iya haddasa kumburi da saurin amsawa.

4. Ma********on tun da wuri: yana koya wa jiki saurin fitar ruwa.

5. Rashin daidaiton hormones: musamman idan testosterone ya yi ƙasa.

6. Rashin motsa jiki da gajiya: jiki mai rauni baya iya daurewa sosai.

⚡ Illolin wannan matsala:

Rashin daurewa a lokacin jima’i.

Rashin gamsuwar mace a aure.

Kunyar namiji da ƙarancin kwarin gwiwa.

Matsalar na iya ƙara tsananta idan ba a dauki mataki ba.

✅ Hanyoyin Magancewa:

✔️ Ka rage yawan tunani da gaggawa a kusanci.

✔️ Ka dinga motsa jiki domin ƙarfafa jijiyoyi da juriya.

✔️ Ka ci abinci masu ƙara kuzari da ƙarfin namiji: kifi, gyaɗa, zogale, ayaba, madara, zuma.

✔️ Ka kula da lafiyar ka, musamman infection, ka nemi magani da wuri.

✔️ Ka guji yawan ma********on da kallon abubuwan batsa.

✔️ Idan matsalar ta daɗe, ka tuntuɓi ƙwararre domin magani mai inganci.

💡 Ka tuna:
Daurewar namiji shi ne ginshiƙin gamsuwar mace.
Ba daurin mace ke kawo daɗi ba, daurin namiji ne.

⚠️ Faɗakarwa:
Idan kana cikin wannan matsalar, kada ka ji kunya.
Yana faruwa ga maza da dama, kuma akwai hanyoyi da za su taimaka maka ka koma daurewa da kwarin gwiwa.

Duk ma bukatar magani yakiramu 08068962793

Allah yasa mudace 🙏

20/09/2026

💛 Zaman gidan haya bayyiba,yara da miji da mata duk a waje daya. 💛

Yanzu ka dubi yadda yake kokarin bata magani bisa abinda ke damunta,amma sai da hikma. Kada yara su gane mamansu bata kusa dasu.

Yaa Allah ka mallakawa kowa wajen zama mai inganci...😢

19/09/2026

SHIN AZZAKARI NA IYA “BACEWA” CIKIN FARJI? 🤔

Akwai wasu mutane da suke tunanin cewa yayin jima’i, azzakari na iya shiga ya “ɓace” a cikin farji ko ya shiga cikin mahaifa. Wannan ba haka yake ba. Ga abin da ke faruwa a zahiri:

1. Lokacin motsa sha’awa

Idan mace da namiji sun samu motsawar sha’awa, azzakari yana tsayuwa saboda cikar jini a cikinsa.

A lokaci guda, farjin mace yana samar da danshi kuma yana ɗan tsawaita domin ya dace da shigar azzakari.

2. Shigar azzakari

Azzakarin da ya tsayu yana shiga cikin farji ta ƙofar farji.

Farji yana da sassauci sosai, kuma yana iya miƙewa yayin saduwa domin karɓar azzakari.

3. Motsi yayin saduwa

Yayin da azzakari yake shiga da fita, matsa lamba da taɓawar jijiyoyin ji a cikin gabobin jima’i na iya haifar da jin daɗin jima’i ga ma’auratan.

4. Fitar maniyyi

Idan namiji ya kai inzali, maniyyi na fita daga azzakari zuwa cikin farji.

S***m ɗin da ke cikin maniyyi sai su fara tafiya ta bakin mahaifa, su shiga cikin mahaifa, sannan su nufi bututun mahaifa (fallopian tubes).

Amma yawancin maniyyi daga baya yana fitowa daga farji, domin ƙananan adadin s***m ne kawai ke iya ci gaba da tafiya zuwa bututun mahaifa.

5. Bayan an gama saduwa

Bayan motsawar jima’i ta ƙare, azzakari yana sake yin laushi saboda jinin da ya cika shi ya ragu, sannan a fitar da shi daga farji.

Farjin kuma a hankali yana komawa yadda yake a da.

MUHIMMIN BAYANI

Farji wata hanya ce ta tsoka wadda take da iyaka. Azzakari ba zai iya “ɓacewa” a cikinta ko ya shiga cikin mahaifa ba.

A ƙarshen farji akwai bakin mahaifa (cervix), wanda yake da ƙaramin buɗewa. Wannan buɗewar ba ta da girman da zai ba azzakari damar wucewa zuwa cikin mahaifa.

Saboda haka, azzakari yana kasancewa a cikin hanyar farji ne kawai yayin saduwa; ba ya shiga cikin mahaifa.

08068962793

19/09/2026

🔳 Maganin Karin Kiba, Gyaran Nono da Hips

Wannan hadin abinci ne ko kuma Kai tsaye a kirashi da magani da mukayi don kula da lafiyar jiki Musamman na Mata.

Kowacce mace tana alfahari da wata Baiwa ko ni'ima da Allah yayi Mata, duk lokacin da aka rasa ko aka samu rauni ko tawaya a wanna Baiwa to an samu matsala.

Don haka, lallai 𝗠𝗔𝗖𝗘 𝗦𝗔𝗜 𝗗𝗔 𝗚𝗬𝗔𝗥𝗔.

Wannan hadin magani Yana amfani wajen wadannan abubuwan:

💛~ 𝗠𝗮𝗴𝗮𝗻𝗶𝗻 𝘇𝘂𝗯𝗲𝘄𝗮𝗿 𝗡𝗼𝗻𝗼, 𝗹𝗮𝗹𝗮𝗰𝗲𝘄𝗮𝗿𝘀𝗮, 𝗸𝘄𝗮𝗻𝗰𝗶𝘆𝗮𝗿𝘀𝗮.

💛~ 𝗬𝗮𝗻𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗼𝘄𝗮 𝗱𝗮 𝗺𝗮𝗰𝗲 𝗷𝗶𝗸𝗶𝗻𝘁𝗮 𝘁𝗮𝘆𝗶 𝗯𝘂𝗹-𝗯𝘂𝗹, 𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗲 𝗱𝘂𝗸 𝘄𝗮𝘁𝗮 𝗿𝗮𝗺𝗮 𝘁𝗮 𝗷𝗶𝗸𝗶𝗻 𝗺𝗮𝗰𝗲.

💛~ 𝗬𝗮𝗻𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗼 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝘆𝗮 (𝗱𝘂𝘄𝗮𝘄𝘂, 𝗵𝗶𝗽𝘀) 𝗴𝗮 𝗠𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝘀𝘂 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗹𝘄𝗮𝗿𝘀𝗮.

💛~ Ba yaudarar kai, na sani, kin sani, mun sani, babu yadda nonon babbar mace ko mai aure wacce ba shayarwa take ba zai tsaya a tsaye kyam yana kallon gaba muddin ba budurwa ce ba.

💛~ Kai wani abin ban mamaki shi ne; yadda za ka ga budurwa da zubabben nono, sai ka rasa ta yaya ta yi sakaci s**a zube.

Muna da guarantee akansa da ikon Allah. Indai anyi amfani dashi za'a ga chanji nan take.

Call or wassp
08068962793

𝗔𝗱𝗱𝗿𝗲𝘀𝘀: Katsina state
Muna tura magani ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi

19/09/2026

🌿 AMFANIN GANYEN MANGWARO
Health Benefits of Mango Leaves

🍃 1. Taimakawa wajen daidaita s**arin jini
Ganyen mangwaro na ɗauke da wasu sinadarai na tsirrai waɗanda bincike na farko ya nuna za su iya taimakawa wajen sarrafa glucose.
Blood Sugar Support: Mango leaves contain plant compounds that may support healthy blood sugar metabolism.

🍃 2. Kariya daga lalacewar ƙwayoyin jiki
Suna ɗauke da antioxidants kamar polyphenols da mangiferin.
Antioxidant Protection: They contain polyphenols and mangiferin, which help protect cells from oxidative stress.

🍃 3. Taimakawa wajen rage kumburi
Wasu bincike na farko sun nuna yiwuwar taimakawa wajen rage inflammation.
Anti-inflammatory Support: Early research suggests mango leaf compounds may help reduce inflammation.

🍃 4. Taimakawa kula da nauyi
Bincike na farko ya nuna mango leaf extract na iya yin tasiri ga yadda jiki ke sarrafa kitse.
Weight Management: Early studies suggest mango leaf extracts may influence fat metabolism.

🍃 5. Amfani ga fata da gashi
A al'adance ana amfani da ganyen mangwaro wajen kula da fata da gashi.
Skin & Hair Care: Mango leaves have traditionally been used in skin and hair care.

☕ YADDA AKE AMFANI
Ana iya wanke sabbin ganyen mangwaro, a tafasa su cikin ruwa, sannan a sha ruwan a matsayin herbal tea.

HOW TO USE:
Tender mango leaves can be washed and boiled in water to prepare a caffeine-free herbal tea.

📌 Yawancin binciken da ake da shi har yanzu na dakin gwaje-gwaje ne ko na dabbobi; binciken da aka yi kan mutane yana da iyaka.
Most evidence is still from laboratory or animal studies; human research is limited.

19/09/2026

Yadda maniyi Ke Farawa 👇

A lokacin da namiji ya saki maniyyi:
Miliyoyin maniyyai (s***m cells) suna shiga jikin mace.
Suna yin tafiya mai wahala zuwa inda ƙwai yake.
Daya daga cikinsu ne kawai zai iya shiga cikin ƙwai (o**m).
Idan sun haɗu, ana samun abin da ake kira: Fertilization
Bayan haka sai a samu: Zygote
wadda ita ce farkon rayuwar jariri.

💡 Me yasa ake cewa “miracle”?
Rubutun yana nuna cewa:
Tafiyar maniyyi tana da wahala sosai.
Miliyoyi suna fara tafiya, amma ɗaya ne kaɗai yake nasara.
Wannan yana nuna yadda samun haihuwar mutum abu ne mai ban mamaki.
Yana ƙarfafa mutum ya tuna cewa: 👉 Kafin mu zama yara, ko manya, mun fara ne daga wannan ƙaramar ƙwaya.

👉 Rayuwarmu sakamakon tsarin halitta mai tsari da hikima ce. Allah yasa mudace

Ina Wanda yake bukatar maganin karfin gaba ko matsala lalacewan maniyi kamin giraman gaba zazzalowar gaba ayi magana

08068962793

19/09/2026

IDAN KANASO KAZAMA SARKI KUMA ABINYABO GA IYALIN KA, TO MAZA GARZAYA KAYI AMFANI DA WANNAN HADIN NA MAZA DOMIN MAGANIN MATSALARKA.


To gaskiya idan har baka taba Amfani da wannan hadin ba to ka gawada wannan magani , domin ka tabbar Yanada matikar amfani ajikin da namiji.

Shi tsarin wannan maganin akwai babban set Wato full treatment kwanaki talatin (30) zakai kana Shan wannan maganin.

Idan bakada hali ba dole ne kafara da babban set din ba,

Akwai karamin set Wato half treatment din maganin na sati biyu kwanaki Sha 14 (Zakai kana Amfani da wannan maganin.

Idan har kasan kanada sha'awar wannan maganin to kira wannan number ko Kai magana ta Whatsapp
08068962793

19/09/2026

Idan kina neman hadi mai sauki na wanke mara wanke ciki da mahaifa da wanda zai kara miki karfin jiki da Niíma kiyi wannan hadin. Likes kawai 👇👇

Ganyen zogale hannu daya
Kanunfari chokali 1
Tafarnuwa nono 1
Citta guda 1

Zaa yayyanka a hada da ruwa lita 3 a tafasa a tace ana shan karamin kofi sau 2 a rana har ya kare

Yadda bana bkin cikin baku sirrikan gyaran jiki, kar kuyi min bakin cikin like yan uwa💃💃💃💃

19/09/2026

Dakai da ita da kamar kuci kanku saboda karfin sha.awa Amma lokacin da kake ango ita tana amarya to Amma daga baya sai Duk kuka rasa wannan lafiya to GA dalili

Na farko yanada kyau ace kuna service lokaci lokaci

Matsalal sanyi wani lokaci Miji ke sama mata wani lokaci matar take sa ma mijin Wanda dole ayi magani tare a lokaci daya shine zaka dawo da karfin ka da Sha awanka

Ko matsalal basir daga Kai har ita duk yana rage karfin sha.awa

Ko rashin cin kayan marmari da motsa jiki domin motsa jiki yana haifar da Mutuwar jijiyar da zata baka karfin gaba

Ko yawan Shan abu Mai sanyi da cin magi Duk suna haifar da wannan matsalal in s**ai yawa ajikin Dan adam

Shin kataba fuskatar hakan da farko kanada karfi Amma daga baya karfin yayi rauni to kamin magana ta wannan lik ta wshp akwi mafita in Allah yayarda

08068962793

19/09/2026

ALAMOMI GUDA 11 NA ZAHIRI DAKE NUNA MUTUM NADA JINNUL ASHIK.

Idan akace jinnul Ashik a hausance ana nufin Aljanin soyayya Wanda ke kulla soyayya tsakaninshi da Dan Adam kuma yarika kishin wani akan soyayyarsa kar wani yasoshi in ba shi Aljanin ba. Ko tayaya zamu gane wannan matsalar ?

1) MAFARKIN SADUWA
2) KUNCIN ZUCIYA
4) KUKA MARAR DALILI
5) YAWAN TSORO
6) GUDUN SHIGA MUTANE
7) FADUWAR GABA
😎 OLSA MARAR JIN MAGANI
9) ZAFIN SADUWA MARAR JIN MAGANI
10) MAFARKIN HAIHUWAR JARIRAI
11) RASHIN DAWOWAR SAMARI BA DALILI TARE DA RUSHEWAR MAGANAR AURE.

Kadan kenan ga Alamomin mutum yana da matsalar Jinnul Ashik.

08068962793

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

KATSINA KOFAR KWAYA OPPOSITE NDLE OFFICE
Katsina
00123

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Farin Cikin Ma'aurata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Katsina.