ISAH Sudais Sautus Sunnah.

ISAH Sudais Sautus Sunnah.

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ISAH Sudais Sautus Sunnah., Health/Beauty, FUNTUA JABIRI LAYIN YAN BOKOLO, Katsina.

18/08/2023

Wanda ya lizimci yawaita salati ga Manzon Allah damuwanshi da bakinciki za su kwaranye, Musamman a ranar Juma'a

Barka da juma a masoya muhammadur
Rasulallahi(s a w)💖💖

17/08/2023

*Alqur'ani*

Duk yadda mutum zai samu magani mai gusar da damuwa ba zai samu Kamar Alqur'ani ba

17/08/2023

Babbar hanyar gyara shi ne faÉ—in laifukan mutum gare shi, domin shine da alhakin gyara su, amma faÉ—in su ga wanin sa ba zai canza komai ba

17/08/2023

Manzon Allah (s.a.w) yace;
"Mace bata kasancewa mafi kusanci ga Mahaliccinta (a wani wuri) fiye da acikin gidanta"
[SilsilatusSahiha : 2688]

17/08/2023

Ka kasance mai fadar gaskiya koda zata sanya ka kuka da bakin cikin rayuwa

17/08/2023

Hanyoyin guda biyu ne. Kodai ka tuna Allah ya tuna ka, ko ka manta shi ya manta ka

17/08/2023

Manzon Allah ï·º Ya ce :

"Idan Zina da cin Riba s**a bayyana a cikin wata alqarya, to mutanen garin sun saukarwa kansu da kansu Azabar Allah."

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

FUNTUA JABIRI LAYIN YAN BOKOLO
Katsina