Dan Zahara & Yar Fulani
Tarihin Annabi S.A.W
Dan zahara & yar fulani
πππ
π€²π»π€²π»π€²π»
ππ»*LALE LALE DA ZUWA YA JINDA DIN MANZON ALLAH SAW FADIMATUZZAHARA'U YAR SAYYADINA MUHAMMADURRASULILLAHI SAW*
*MUHAMMADIYYA FADIMIYYA*
*(42)ZAUREN NANA FADIMA*
π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦
*πIMAM ALIYπ....(D)*
π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*Amincin Allah yakara tabbata agareka ya Aliy, muna sonka ya Aliy, mun yarda dakai, mun zabeka mun bika mun sallama maka ya Aliy, duk abinda ake nema a hannun waninka muna nema a hannunka ya Aliy, duk abinda ba'a samu sai tacikin tafin hannun baiwarka ka bamu Dan Allah dan manzon Allah saw Ya Aliy, Allah ne ya yarda dakai, komai na Annabi saw Ya baka idan gaka Bana duban waninka' zabina gabadaya ya zabeka, dubana gabadaya ya dubeka, nemana gabadaya yana nemanka Don Allah kasa ciwon soyayyarka ya zamo ajalina ya Aliy π*
π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦
π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§
*YA wanda Kaine kanka ba waninka ne kaiba' Ya wanda ba wanda yasan wani hijabi da yake tsakaninka da manzon Allah saw, Ya wanda duk wanda yasanka da Annabi saw ya sanka' ya wanda ka Kure a inda ba wanda yasan wajen a cikin samun manzon Allah saw, Ya wanda duk inda Annabi yaje dakai yaje, Ya wanda ba'a Bawa kowa abinda aka baka ba' Ya mai gani da Hasken Allah, Ya mai gani da Hasken manzon Allah saw Ya masanin asirin Allah da manzon Allah saw, Ya rainon manzon Allah saw, Ya mai budaddun idanu' ya mai budaddiyar zuciya YA mai Hasken Qirji*
π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦π₯¦
ππππππππππ
*πspeaker maulana Sayyadi shariff sidi ma'aruff kano, ummanka ta kara zuba maka madadin fadar Abbanta da "yayanta' kaita fesarwa irin yadda sukeso ya Dan Fadimaπ*
*πWrote zamzam na supyy kanoβ08033567648 & 08096415666*
*YA RASULILLAHI KAYARDA MU NAKANE DA'IMAN KADA MUCANZA DUK RINTSI DUK BALA'I DUK MASIFA AKAN WANNAN AMANAR DA KABAMU TA "YAYAN GIDANKA*
ππππππππππ
*LABBAIKI YA MA'ASUMA TSOKAR MANZON ALLAH saw*
ππππππππππ
20/08/2021
Ya ahmadu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina
197355