Sirrin maganin gyaran jiki
Katisna
30/08/2025
1. SUNAN WANNAN CIWON FUNGAL SKIN INFECTION
Ga Bayani Takaitacce akansa da yadda zaku Magance Kamuwa dashi.
Wasu suna Kiran wannan Infection da Suna TINEA mutane da yawa suna kamuwa da wannan ciwon kashi 20 cikin 100.
Yana fitowa a Tafin Kafa ko Gadon Baya ko kuma a Kafafuwa ko kuma ajiki gaba daya .
Yana fitowa a Farce ko kuma a Dan yatsa,
FUNGAL INFECTIONS: Fungal ne da suke rayuwa acikin Mahallinmu da muke rayuwa tare dasu suna Haihuwa kamar yau da Kullum,
Zamu iya kasancewa da cutar Fungal batare da mun sani ba amma idan suna girma zasu Bayyana acikin Jikinmu.
MUTANEN DA SUKE CIKIN HADARIN KAMUWA DA WANNAN CIWON SUN HADA DA
1. Mutane Masu Fama da Ciwon Kansa Ko kuma masu Cutar Kanjamau.
2. Mutanen da s**a kara Kiba matuka cikin Kankanin Lokaci.
3. Mutane masu Fama da Ciwon Suga kuma basu Kulawa akan haka.
4. Mutanen da suke yawan Zufa musamman masu Daga karfe wato Gym ko masu yawan Motsa jiki.
5. Mutane masu kwana a daki ko Wurin da yake da Danshin Sanyi .
6. Mutanen da suke zama da Jikakkun kaya a jikinsu ko masu kwanciya kan Zanin Gado da yake da Danshin Sanyi.
2. A GEFE GUDA ALLERGY NA KAWO HAKA !!
ALLERGY Shima yana iya zama kamar Infection din dalilin kuwa za'a iya kamuwa wannan cutar ta fata ta wasu Hanyoyi kamar haka.
1. Masu Amfani da Chemical kowane iri .
2. Ana iya daukar cutar daga Abincin da akaci Marar kyau
3. Ana Iya daukarsa daga Itatuwa ko Tsirrai.
4. Ana iya daukarsa ta Hanyar Zufa ko kuma Shafar jikin Juna .
5. Ana iya daukarsa ta Hanyar amfani da kayan wani ko makamancin haka..
ABUNDA ZAMU KIYAYE SHINE........
1. A daina Amfani da Sabulu naka da wani
2. Ka daina Sharing din Towel dinka da wasu
3. A tabbatar ana shiga bandaki da Takalma
4. A Tabbatar ana saka kaya bayan sun Bushe sosai
5. Kayan Wasa kamar na Kwallo yana da kyau kowa ya Mallaki nasa.
6. A rika wanke Hannu da Sabulu idan an Taba Dabba Kowace Iri ce.
7. A rika canja Safa da Underwear Kullum a rana.
8. A Kula taba jikin juna da masu dauke da cutar.
ALLAH YA BAMU IKON KULAWA YA KUMA BASU LAFIYA.
ALLAH SHINE MASANI
Call or wassaap
08068962793
08122754698
LIKE AND SHARE PLEASE
23/08/2025
ILLOLIN ISTIMNA'I ( MA********ON ) DA MAGANINSA
π΅ MUTUWAR AZZAKARI.
π΅ RASHIN HAIHUWA.
π΅ ZUBEWAR GASHI GA MATA.
π΅ ETC
π AMFANIN SHAN WANNAN MAGANIN π
π MAGANIN INFECTION
π INZALI
π KANKANCEWAR GABAN NAMIJI :
π KAIKAYIN GABA
π KURAJEN AZZAKARI.
MATA ZASU SHA MAGANIN AMMA BANDA MASU CIKI A KIYAYE π₯:
SHARE DOMIIN MATASA ( MAZA & MATA ).
Call or wassapp
08068962793
08122754698
WASU DAGA ILLOLIN MA********ON
β§==β§====β§====β§========β§====β§
Yana janyo:-
1- Yawan mantuwa. Duk mai wannan aiki zai gamu da yawan mantuwa da shiririta.
2-Yana rage hazaqar kwalwa. Duk karatun da mutum yake ganewa zai dawo ya dena fahimta.
3- Kankancewar gaba da
maraina ya koma kamar na yaro karami ko ya tattare ya dinga komawa ciki.
4-Saurin kawowa yayin jima'i. Wani ko minti daya ba ya iya yi, yayin tarawa da iyalinsa sai ya ji ya kawo kuma ba zai iya komawa ba.
5-Ramewa. Mutum zai ta ramewa, komai cin abincinsa da shan magunguna kara kiba.
6-Rashin karfin mazakuta har ta kai in yay aure ba ya iya gamsar da iyalinsa.
7- Mazakutar namiji tana iya karyewa, ya zama kwata-kwata ya dena tashi, sedai ya dinga dan motsawa kadan.
8- 'Karancin sha'awa bayan aure.
9-Karancin maniyy. Wanda hakan yake da illoli da yawa, kamar haifar da rashin gamsar da iyali, rashin iya haihuwa da dai sauransu.
10-Raunin jiki, duk mai yin ma********on yanay wa jikinsa asarar wasu sinadarai masu kara kuzari. Don haka zai zama mai raunin jiki.
11-bushewar fatar kan zakari ya dinga wani abu kamar 6awo ko `kanzo.
12- Tsargiya, fitsarin jini. Yin ma********on kan sa mutum ya ga yana fitsarin jini, ko in yay ma********on din ya ga ya taho har da jini.
13- Watery s***m. Yana sa maniyyin mutum ya tsinke ya zama kamar ruwa kuma mara kauri, wanda hakan ke nuna dakyar in mutum zai iya haihuwa.
14- Yana sa mutum haka kawai ya ji yauqi yana fito masa koda bai yi ma********on din ba.
15- Idan ma********on ya ratsa mutum, to in bai yi ba ba zai iya bacci ba.
16- In ya sarqi mutum to in ya kwana biyu bai yi ba sai ya yi ciwon ciki kamar zai mutu.
17-Mace mai yin ma********on yana jawo mata doyin farji. Wato jin wari yana fitowa ta gabanta.
18- Ganin wani farin ruwa yana fitowa.
19- Kaikayi da kurajen gaba.
20- Yana kawarwa da mace budurcinta.
21- Yana kawo zubewar nono ga mace.
22- Yana sa mace ta dena sha'awar namiji samsam.
23-Koda mutum yay aure in ya tara da iyalinsa to se ya kara da ma********on sannan yake samun cikakkiyar gamsuwa. Idan mace ce ma haka.
24- Yana iya sa wa idan mutum ya girma ya kasa rike fitsari.
25- Ma********on hanya ce ta afkawa cikin zina da madigo da makamantansu.
26- Yana rage lafiyar idanu.
Domin Neman Ingantacen Maganin matsalolin Istiminaβi sai anememu
ADDRESS:-KATSINA STATE
MUNA AEKAWA DA SAKO AKOWANE JIHA AFADIN NIGERIA
Call or wassapp
08068962793
08122754698
LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE!!!
16/08/2025
MAGANIN ISTIMINAβI
MAGANIN DAKE WANKE MATSALOLIN ISTIMINAβI
Maganin sababin cutukan da wasa da al'aura wato ISTIMNA'I yake haifarwa ga Maza da kuma Mata.
Ba maganin da zai hanaka yin Istimna'i bane, ko kuma idan kasha maganin ka daina yi ba. A'a iya wanda s**a daina ne suke iya amfani da maganin.
Indai kasan ka taΙa yin wasa da AZZAKARINKA wato ISTIMNA'I ko ma********on, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lallai akwai bukatar ka karanta wannan Dogon bayanin sosai.
ππ¨π©ππ’π£π'π ko Ma********on a turance shine: Wasa da al'aura, har a samu fitar maniyyi. Wannan yana nufin yin amfani da tafin hannu ko Ιanyatsa da nufin samun gamsuwar jima'i.
Yin wannan Ιabi'a yana gadar da tarin matsaloli ga rayuwar mutum, tayanda yake kassara jijiyoyin gaban namiji kai harma da ΖWAΖWALWA.
ππ¨π§π¨π§π§π¨πππ‘ ππ ππ¦π§ππ π‘π'π ππ ππππππ₯πͺπ
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna'i yana haifar da matsaloli ga lafiyar Ιan Adam kamar haka:
1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.
2.Yana kumbura maraina
3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.
4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.
5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.
6.Yana sa kankancewar gaba.
7.Yana sa saurin fitar maniyyi.
8. Yana sa tsinkewar maniyyi.
9. Yana haddasa ciwan daji.
10. Yana jawo aljanu.
11. Yana kawo ciwon Ζashin baya.
12. Yana hana haihuwa.
13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.
14. Yana rage kaifin kwakwalwa.
15. Yana rage kaifin gani.
16, Yana sa karkarwar jiki.
17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.
18. Yana kawo Ζaramar hauka da bukatar kadaici.
19. Yana sa yawan mantuwa.
20. Yana bude farjin mace.
Yawanci waΙannan matsaloli basa bayyana sai bayan mutum yayi aure, wanima sai yayi shekaru da dainawa, sannan wasu daga cikin waΙannan matsalolin zasu fara bayyana.
Muna da guarantee akan Maganinn da ikon Allah.
Muna katsina state
Muna aekowa akowane jiha a Nigeria
Call or wassaap
08068962793
08122754698
Muna turawa ko'ina idan an Saya ta hannun direbobi
LIKE AND SH
12/02/2025
*_YOU & OTHERS_*
WEIGHT GAIN POWDER π₯π₯
MAGANIN KARIN KIBA KIBA
MAGANIN GYARAN JIKI
MAGANIN GYARAN, GIRMAN NO-NO
GYARAN FATA, SKIN
GIRMAN JIKI
RAGE SUGAR
Both Men and women
7 DAYS ACTION
INA FITTED MAZA DA MATA MASU SON JIKINSU YAYI KIBA??
Yana kara Girman Nono
Yana dawo da Martabar Nono koda kinyi shayarwa mutum 5 Zuwa 8
Yana gyara jiki jiki yayi kyau sosai
Yana kara Kiba ki mayarda jikinki
Wannan Magani yana taimakama mata da Maza wadanda ke vuqatar Girman jiki wato Kiba,Dago nono bayan ya kwanta,dawo dashi bayan ya yamushe
Yana taimakama budurwa Nonuwanta suyi Girma gwanin shaawa kuma su miqe tsaye kamar kibiya
Yana taimakawa mai shayarwa Ruwan nono sannan ya cicciko ta yanda bazai kwantaba kuma zai tsaya tsaye chakk
Yana taimaka Budurwa ko kuma Bazawara ga wadda ta hadu da ibtila'in faduwar Nono su koma tsaye
Yana cicciko nono yasanya mace tayi qiba tazama babbar mace ta yanda kowaye yaganta yasan ba raiini
Yana sanya Hipps ko duwawu ya pito ko nace ya Bude ta yanda zaki burge Oganki
Wannan magani yana kara lapia sannan dukkan mai wannan matsala zatayi amfani dashi within 7days Action zaki/zaka fara ganin Sauyi da Yardar Allah
Bangaren maza wanna magani Yana kara kiba daidai yadda akeso
Wanda yayi Rashin Lapia ya Rame idan yayi amfani da wanna magani zaikoma da jikinshi
Fatarshi zatayi sheki sosai
Jikinshi zaiyi kyau
Bayada tsada ammah sai aiki
Muna katsina state
Muna aekawa akowane Jiha A Nigeria
Call βοΈ or Whatsapp
08068962793
08122754698
LIKE AND SHARE DOMIN YAN UWA SUGANI SU AMFANA!!!
09/02/2025
DOMIN MAGANACE MATSALAR CUTAR CANCER WACCE TASHAFII NONO KODA KUWA JEJI YASHAFETA DA IZNIN ALLAH
game da masu fama da matsalar cutar cancer wacce tashafi jeji wajen yana ruwa insha Allah
muddin akayi amfanii da wanan maganin Insha Allah zaa samu waraka da IZININ Allah
adaure ajarraba Koda kaji wani ko wata suna fama da matsalar ka taimaka kafada musu wanan taimakon maganin Albarkacin annabi da tsarkakakun iyalen gidansa zaa samu waraka
GA YADDAN AKE HADA MAGANIN
Ana samun ganyan rumfu wato Wanda mata suke wanka dashi in sun haihu ganyensa ake bukata adeboshi ashanya yabushe adaka ya zama gari akwaba da man shanu ana shafawa awajen insha Allah zai warke da iznin ALLAH
Nayi izini ga wanda yayiwa annabi salati kuma yayi share dan jamaa su amfana
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD
09/02/2025
A GAURAYA NONON RAKUMI DA NONON SANIYA A TARFA MAN ZAITUN A SHA.
A nemi nonon saniya fresh cow milk da nonon rakumi fresh camel milk kowane rabin cup sai a gauraya su waje daya a tarfa man zaitun cokali daya sai aSha.
Maganine Mai karfi da yake warkarda cutuka masu dimbin yawa a gangar jiki.
1.Mace Mai yawan samun barin ciki waton misscarrige
2.Cutar kuturta wacce bata bushe ba.
3.Mai fama da stroke ko alamun kamuwa da stroke Mai shanye wani sashe na jiki.
4.Mai fama da ciwon tarin Tibi da huka.
5.Macen da bata yin al'ada.
6.Mai fama da ciwon hanta da Kuma ciwon Babbar hanzanya waton colon disease.
7.Karamin yaron da yake ta fama da cutuka iri iri.
8.Mai yawan buguwa na farfadiya.
9.Mai fama da ciwon zuciya
10.Yaron da aka Haifa da matsala ta tabin hankali.
11.Mai fama da kazuwa
12.Masu fama da sickle cell ya na taimaka wa sosai.
Ba a siyarda hadade kada ka yadda Wani yace Maka ga wannan magani a kasuwa ka Siya ka Sha.
Ka nema da kanka ka zauna cikin tsanaki ka hada da kanka ka zanka Sha a Kai Akai.
Mun bayarwa saboda Allah
Kuyi shere
Kuyi like
Kuyi comment da salatin annabi (S.A.W)
09/02/2025
MAGANIN SANYIN MARA MAI TSANANI (INFECTION )DA WANKIN MARA:
SHARE π
Ka daure ka tura zuwa sauran yan uwa domin su amfana baki daya.
Wannan magani yana da matukar muhimmanci ga maza ko mata domin yana magance matsaloli da dama a cikin jikin dam adam zuwa marar sa.
Kadan daga cikin aikin sa.
1. Magance sanyin mata
2. Magance matsalar ciwoara
3. Magance matsalar zafin fitsari ko wahalar yin sa.
4. Yana wanke mahaifa ma mace.
5. Yana wanke mara
6. Yana karawa mata niima.
7. Yana kara karfin Namiji.
Abinda zaa nema kuwa shine
1. Citta danya
2. Kurkum
3. Lemon tsami
4. Kaninfari
Kowanne za'a same shi a kasuwa basa da wahalar samu guda daya ne wasu ke basu wahala wajen nema wato(kurkum) gashi nan photon sa zaku ganshi kamar citta amma shi yalo ne,kuma ana samun a wajen masu saita citta.
Za'a samu citta mai yatsu guda 1 babba,kurkuma guda 2 lemon tsami 1 kaninfari chokali 1 ruwa kofi 4,sai a hada a tafasa sosai idan ya wuce a rika shan karamin kofi safe daya yamma.
Ragowar zuwa washe gari a karasa shan sa,idan ya kare a sake hada wani,zaa sha na tsawon sati biyu.
Allah yasa a dace.
πΏπππππΏπππππππππ
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
LIKE AND SHARE β‘οΈ
09/02/2025
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
KOKOMBA (CUCUMBER) GA MA'AURATA:
AMFANI 12 GA MA'AURATA GAME DA KOKOMBA:
MAZA
1-Cin Kokomba da Gyada Na Qara Qarfin Mazakuta Sosai.
2-Markade Kokomba da Dabino Atace Asha
Nasa a Dade Ana Fafatawa.
3- Cin Kokomba Ita Kadai Na.
Qara Kaurin Mazakuta
Qara Ruwan MazaKuta
Qara Tsayin Mazakuta
4-Ana Hada Kokomba da Inibi amma (Inibi Seedless) Amarkada Asha
Yana Qaramata
Girma
Tsayi
Babban Kai
dadewa Anayi
5-Shafe Mazakuta da Kokomba Lokacin Fara Aiki
Yana Qara Armashi da Nishadi
6-Cin Kokmba 1 Ayaba 1 Kafin Aje Ga Iyali da Awa 1Yana
Qara Ruwan Maniyi
Qara Mata Girma
Qara Tsayin Lokaci Anayi
********************************
MATA
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
1-Amarkade Kokomba a Tace a Hada da Ruwan Kwakwa a Sha da Yamma
Niima Zata Sauka Sosai
2-A Hada Ko Kokomba 2 da Fiya Avocado 1 Fiya Abare a cire Qwallon Fiya a Markada a Tace a Sha
Maigida Zai Yaba Sosai
3-Cin Kokomba Guda a Wuni
na Gyara Nono (Breast) da Baya (Hips) Idan Kin Dade Kana Ci
4-Shan Ruwan Kokonber da Zuma
Zai Maida ke Kinfi Zuma
5-A Tace Ruwan Kokomba a Hada da Ruwan Kankana Asha Uhumm
6-Shan Ruwan Kokomba Ita Kadai na Gyara Nono da Qara Girman Su.
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
09/02/2025
MAGANIN CIWON SANYI (TOILET INFECTION)
Wanda sanyi yayiwa kamun rashin tausayi ga hanyar waraka da izinin allah
ABUBUWAN DA ZA'A NEMA
1- Tafarnuwa
2- Saiwar tumfafiya
3- Kananfari
4- Citta
5- Jar kanwa
YANDA ZA'A HADA
Asamu saiwar tumfafiya yar kadan sai asarata awanketa fes sai ahada da kananfari da citta da tafarnuwa dadai sai azuba ruwa Liter daya sai asa jar kanwa kadan. Sai adafashi sosai.
YANDA ZA'ASHA
Za'a dinga shan rabin kofi sau biyu arana zuwa kwana 7
TANBIHI
Anaso adinga sha da dumi sannan adinga lura da kalan fitsari.
A turawa yan uwa su amfana.
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
09/02/2025
Wasu Tambayoyi Guda 5 Dana Amsawa Mata Akan Jima'i.
1: Ta yaya zan rabu da t***n gaba a lokacin jima'i?
Shi t***n gaba yana faruwa ne a lokacinda iska ya shiga gaban mace a yayin jima'i. Duk motsin datayi iskan zai rika fita kamar tusa.
Akasarin mata suna famadashi, ba wani abun damuwa bane musamman ga matan da suke da girman gaba.
Hanya mafi sauki shi ne ki kiraka kula da gabanki sosai duk banyan kwanciya da mijinki. Yin ruwan dumi da hnyoyin matsai farjinki sune manyan hanyoyin magance shi.
Sai dai wani au da zai baki mamaki shi ne, wasu mazan suna son jin karan fitar wannan iskan kamar yadda nazari ya gano
2: Ta wacce hanya zan taimakawa mijina ya samu karfin jima'i idan muna saduwa?
To da farko aikin dake gabanki shine kokarin gano bangarorin da mijinki yafi so a tabamasa ko ayi masa wasa dasu.
Domin ki tabbatar da hakan ki nemi sani daga wajensa ko wadannan wuraren daki ganosu yanajin dadin wasan da k**e masa dash.
Ki kuma gano maike sashi saurin zuwankai ko kuma jinkirin zuwa. Wadannan duka hanyoyine da zaki taimakawa mijinki a lokacin jima'i.
3: Mai yasa bana kawowa a lokacin jima'i.
Lamar yadda bincike ya tabbatar, kashi 18 ne cikin 100 na mata suke iya samun gamsuwa na jima'i ta hangar shigar azzakari cikin farji. Akasarin mata wasannin dasu ne ke sasu kawowa.
Wasa da dantsakan mace kamin jima'i ko a lokacin jima'i shine babban hanya mafi sauki da saurin gamsar da mata wanda akasarin maza basayi. Don haka lafiyanki lau kawai ku sake dabaru kwanciyan da kuke yi.
4:Wacce hanya zai bi na rage girman farjina?
A darusanmu na baya munyi bayanin wasu hanyoyi da mata zasu yi amfani dasu wajen tsuke farjinsu. Ana iya duba darusanmu na baya domin cikenken bayani. Sai dai yana da kyau duk bayan kammala jima'i mace tayi amfani da ruwan zafi mai detol ta matsa lemun tsami a cikin ruwan domin wanke gabanta dashi.
Akwai wani motsa jiki na farji da ake masa lakabi a turance da suna"Kegel exercise" a lokacin da mace ke fitsari zata matsai fitan fitsari kaman na tsawon mintuna biyu, sai ta sakeshi ta sake rikeshi, tayi hakan kamar say uku a rana a duk lokacin da zata yi fitsari yana tsuke gaban mace maza kuma yana maganin zuwa da wuri.
5: Ina G-**ot yake a jikin mace?
Binciken dana gudanar babu wani bangare a jikin mace da yake amsa sunan G-**ot. Illa kawai duo wani bangare na jikin mace dake saurin sata gamsuwa ana iya kiransa da wannan sunan. Wanda akasarin matan dasuke son sakace suna sone a rika tabamusu can cikin kuluntun gabansu wanda yake saurin gamsarwa sai mafi yawan mutane s**a dauka nan ne G-**ot.
Muna maraba da tambayoyinku akan abubuwan da s**a shafi zamantakewar are da kyautatuwan iyali.
ga mata masu son tura tambayoyinsu.
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina
2345