Man garin itatuwa kt
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Man garin itatuwa kt, Health/Beauty, Katsina.
I got over 200 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Karamin Su Babbansu!!!!
Ina mata Da Maza Masu Tashen Gyaran gashi Da tsafta,kinaso kiga Gashinki yayi tsayi da laushi Da sulbi,hakaza Maza,masu son su Tara Gashin Gemu Da saje Da sanko,Ummu Khadija wadda kuka fi Sani Da hair Solution ta mangance muku matsalolinku ta hanyar kawo muku wannan Magani Na Gargajiya 8Wanda yake Saurin ciko da Gashi,gemu,saje,sanko Acikin Sati 2 Da kudinku Kalilan Zasu Samu biyan Bukata.
Am'yalash Herbal hair Solution
Man Gargajiyane daya ku nshi sinadaran Fitar da Tukuhar Gashi Tun daga Tushiyar Gashi yayi tsayi da Laushi,
Man Gargajiyane Da Bashi Da wani Illah sabida anyi amfani da Da ganyayyaki da furanni da yayan itatuwa wurin kawo muku shi,Sannan yanada matukar muhimmanci wurin magance matsalar karairayewar Gashi,Sannan Yana Cike Sankon Kai,sanann Yana maganin duk wani Amosanin Gashi
Wannan man gashi ba anan kadai ya tsaya ba shin kina tunanin Shaidanun Aljanu me s**ayi sanadiyyar Fitar Gashinki ko gashinka to kayi amfani Da wannan man gashi Wanda akema kikari Da Nagari na
Domin karin bayani ga Number wanda yake saidawa da dillancin sa zuwa kowace jiha. Domin Karin bayani /+2348137144380 -09065548335 https://wa.link/fxi3nr
I got 50 reactions and comments on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Karamin Su Babbansu!!!!
Am'yalash Herbal hair Solution
Man Gargajiyane daya ku nshi sinadaran Fitar da Tukuhar Gashi Tun daga Tushiyar Gashi yayi tsayi da Laushi,
Man Gargajiyane Da Bashi Da wani Illah sabida anyi amfani da Da ganyayyaki da furanni da yayan itatuwa wurin kawo muku shi,Sannan yanada matukar muhimmanci wurin magance matsalar karairayewar Gashi,Sannan Yana Cike Sankon Kai,sanann Yana maganin duk wani Amosanin Gashi
Domin karin bayani ga Number wanda yake saidawa da dillancin sa zuwa kowace jiha. Domin Karin bayani /+2348137144380 -09065548335 https://wa.link/fxi3nr
SABON AL'AMARI !!! Maganin Sanƙo
Duk wani matashi ko budurwa ya kamata yasan wannan. Ga mai sha'awar Gemu, saje ko masu Sanƙo.09065548335
Gashi dai na ɗaya daga cikin halitta dake taka muhimmiyar rawa gurin fitar da kyauwu da kwarjini ga ɗan Adam. Hasalima gashi tamkar wani ma'auni ne da zaka iya rage ko ƙara ma kanka kyauwu ta silar sa. Wannan yasa mutane suke maida hankali ga gyaran gashi. Koda kuwa gemu ne, saje ko sanko.
Shakka babu muna cikin wani zama da samari da yan mata harma da magidanta suke damuwa akan duk wani rauni da zai samu gashin su. Sai dai akan samu matsala gurin haifar nakasu (Side Effect).
Makasudin wannan rubutu shine; Dan Hausa kt Gidan Amana Malamin Gashi . Ya fitar da wani sabon Program mai abin mamaki. Kamar yadda wasun mu s**a sani Dan Hausa kt ya kan fitar da wani sabon abu ga al'umma duk karshen shekara, inda yake amfani da itatuwa da ganyayyaki (Natural Herbs), ko littafi, don fito da wani sabon abu mai ma'ana. Kamar shawarwari, magunguna ko wata muhimmiyar lecture.
Wannan karon ya fito da wani al'amari mai ban mamaki. Mai ne na ban mamaki dauke da garin wasu itatuwa.
Idan kana da koda kuwa da shi aka halicce ka a cikin sati biyu gashi zai fara toho. Hakazalika, idan kana bukatar gemu ko saje kayi amfani dashi akan ka'ida na sati biyu zakayi mamaki. Man baya relaxer amma dai kullum gashin ku zai kasance cikin laushi da baƙi. Ko gashin yana karyewa Mace ko Namiji, wannan Mai na malamar Gashi zai share hawaye. Sannan bashi da wata illa domin duka ganyayyaki ne da garin itace.
Domin karin bayani ga Number wanda yake saidawa da dillancin sa zuwa kowace jiha. Domin Karin bayani /+2348137144380 -09065548335 https://wa.link/fxi3nr
Click here to claim your Sponsored Listing.